Dataset Viewer
Search is not available for this dataset
image
image | qa_id
int32 | ques_en
string | ans_en
string | ques_ha
string | ans_ha
string |
---|---|---|---|---|---|
460,732 |
What color is the man's shirt?
|
White.
|
Menene launin rigar mutumin?
|
Fari.
|
|
1,494,576 |
What is attached to the Westminster palace?
|
A tall tower.
|
Menene yake maƙale a jikin fadar Westminster?
|
Dogon hasumiya.
|
|
886,868 |
What are the horses walking on?
|
Sand.
|
Akan me dawakan suke tafiya?
|
Ƙasa.
|
|
1,436,743 |
What are the ties on top of?
|
Blanket.
|
A kan me ɗamarorin wuyan suke?
|
Bargo.
|
|
631,160 |
Why is the ground white?
|
It's snowing.
|
Meyasa ƙasan yayi fari?
|
Dusar ƙanƙara ke zuba.
|
|
1,740,468 |
What are the people doing?
|
Walking.
|
Me mutanen sukeyi?
|
Tafiya.
|
|
225,507 |
What are the Men doing?
|
Playing frisbee.
|
Me mutanen sukeyi?
|
Yin wasan frisbee.
|
|
225,511 |
What are the people in the background doing?
|
Watching the Men play.
|
Me mutanen bayan sukeyi?
|
Kallon mazan suna wasan.
|
|
1,659,238 |
What is on the man's wrist?
|
A wristband.
|
Menene a wuyan hannun mutumin?
|
Bandajin wuyan hannu.
|
|
938,455 |
What is covering the window?
|
A curtain.
|
Menene ya rufe tagar?
|
Labule.
|
|
934,508 |
What color is the sink?
|
White.
|
Menene launin sink ɗin?
|
Fari.
|
|
597,778 |
How many lights are on the front of the bus?
|
Eight.
|
Nawane adadin fitilolin gaban bas ɗin?
|
Takwas.
|
|
597,772 |
When was the photo taken?
|
Daytime.
|
Yaushe aka ɗauki hoton?
|
Da rana.
|
|
1,972,463 |
Where are the forks?
|
On the napkin.
|
Ina cokula masu yatsu?
|
A kan adikon goge baki.
|
|
523,510 |
What color is the ground?
|
Tan.
|
Menene launin ƙasan?
|
Launin tan.
|
|
935,954 |
How many cars do not have on their headlights?
|
One.
|
Nawane adadin motoci marasa fitila?
|
Ɗaya.
|
|
1,023,787 |
Where is the white building located?
|
End of street.
|
A ina farin gini yake?
|
A ƙarshen titi.
|
|
278,262 |
What color are the stairs?
|
Red.
|
Menene launin matakalan?
|
Ja.
|
|
921,158 |
What is the teddy bear wearing?
|
A bowtie.
|
Me ƴar tsanar ta ke sanye dashi?
|
Ɗamarar wuya mai kintinkiri.
|
|
1,225,509 |
What is in the bowl?
|
Tomatoes.
|
Menene a cikin tasan?
|
Tumatir.
|
|
402,852 |
How many light poles?
|
One.
|
Nawane adadin ƙarafunan fitila?
|
Ɗaya.
|
|
1,418,108 |
Where is the fence?
|
Behind the man.
|
Ina shingen?
|
A bayan mutumin.
|
|
1,622,741 |
What is this object?
|
Snowman.
|
Menene wannan abun?
|
Mutumin dusar ƙanƙara.
|
|
340,833 |
Where is the boat?
|
In the water.
|
Ina jirgin ruwan?
|
A cikin ruwan.
|
|
555,836 |
Where is this scene?
|
Airport.
|
Ina ne wannan gurin?
|
Filin jirgin sama.
|
|
1,790,519 |
What is the man doing with left hand?
|
Steadying pizza while cutting.
|
Me mutumin yakeyi da hannun hagu?
|
Tsayarda fizza yayin yankawa.
|
|
678,483 |
What color is out of bounds?
|
Red.
|
Wani launi ne a wajen iyaka?
|
Ja.
|
|
384,086 |
How many sets of eyes can you see?
|
One.
|
Nawane adadin idanu da ka iya gani?
|
Ɗaya.
|
|
1,043,062 |
What, predominantly, is the material used for the items furnishing this room?
|
Wood.
|
Menene, galibi, abun da akayi amfani na sanya kayan ɗakin ɗakinnan?
|
Katako.
|
|
881,327 |
What color objects are on the ground?
|
Kites.
|
Wasu launin abubuwa ne a ƙasa?
|
Jiragen leda.
|
|
1,067,265 |
What is around the baseball field?
|
A fence.
|
Menene a kewaye da filin baseball ɗin?
|
Shinge.
|
|
841,898 |
What color is the sky?
|
Blue.
|
Menene launin saman?
|
Shuɗi.
|
|
710,705 |
What base is in this picture?
|
3rd base.
|
Wani tushe ne a cikin wannan hoton?
|
Tushe na uku?.
|
|
858,920 |
What color is the surfboard?
|
White.
|
Menene launin allon hawan igiyar ruwan?
|
Fari.
|
|
858,921 |
What color is the person's wetsuit?
|
Black.
|
Menene launin rigar ruwan mutumin?
|
Baƙa.
|
|
631,161 |
When was this photo taken?
|
During the daytime.
|
Yaushe aka ɗauka wannan hoton?
|
Da lokacin rana.
|
|
487,753 |
When was the man tilting his head?
|
Nighttime.
|
Yaushe mutumin yake karkata kanshi?
|
Lokacin dare.
|
|
487,757 |
What Color is the man's tie?
|
Purple.
|
Menene launin ɗamarar wuyan mutumin?
|
Shunayya.
|
|
934,511 |
What color are the tiles?
|
Brown.
|
Menene launin tayel ɗin?
|
Ruwan ƙasa.
|
|
1,962,240 |
What part of the plane is down?
|
The wing flaps.
|
Wani ɓangaren jirginne a ƙasa?
|
Maharban fuffuken.
|
|
1,066,444 |
How many plates are on the table?
|
1
|
Nawane adadin farantai a kan tebur ɗin?
|
1
|
|
1,850,022 |
What is gathered in a puddle?
|
Water.
|
Me aka tara a cikin kududdufi?
|
Ruwa.
|
|
179,125 |
Why is the man on the court?
|
Playing tennis.
|
Meyasa mutumin yake filin?
|
Yin wasan tanis.
|
|
523,506 |
What is the dog doing?
|
Sleeping.
|
Me karen yakeyi?
|
Barci.
|
|
1,630,595 |
Where is the tile border?
|
Around the wall.
|
Ina iyakan tayel ɗin?
|
Kewaye da bangon.
|
|
1,019,220 |
What is the color of telephone wires?
|
Black.
|
Menene launin wayoyin tarho?
|
Baƙi.
|
|
397,177 |
Who is blending?
|
A man.
|
Wanene yake markaɗe?
|
Mutumi.
|
|
921,157 |
Where is the stuffed animal?
|
On the couch.
|
Ina 'yar tsanar dabbar?
|
A kan kujerar.
|
|
1,894,404 |
How is the train?
|
Arriving.
|
Yaya jirgin ƙasan?
|
Yana isowa.
|
|
1,894,398 |
What are the cars doing?
|
Parked.
|
Me motoci sukeyi?
|
A ajiye.
|
|
689,726 |
How many cats are there?
|
One.
|
Nawane adadin maguna a gurin?
|
Ɗaya.
|
|
752,085 |
What color is the man's tie?
|
Red.
|
Menene launin ɗamarar wuyan mutumin?
|
Ja.
|
|
1,920,873 |
What is around the bride's neck?
|
Necklace.
|
Menene zagaye a wuyan matar?
|
Sarƙa.
|
|
873,250 |
What color is the fence?
|
Blue.
|
Menene launin shingen?
|
Shuɗi.
|
|
1,479,799 |
What kind of fence is this?
|
Chain link.
|
Wani irin shinge ne wannan?
|
Mahaɗar sarƙa.
|
|
1,223,106 |
Where is the white sheet?
|
Under the red blanket.
|
Ina farin shinfiɗan?
|
A ƙasan jan bargon.
|
|
1,429,647 |
What is the person standing on?
|
Skateboard.
|
Akan me mutumin yake tsaye?
|
Allon sullu mai taya.
|
|
952,127 |
Where is the cat lying?
|
On a towel-covered table.
|
A ina magen take kwance?
|
Akan tebur mai rufe da tawul.
|
|
608,461 |
What are they doing?
|
Jumping.
|
Me sukeyi?
|
Tsalle.
|
|
886,873 |
Where are they walking?
|
Along the beach.
|
A ina suke tafiya?
|
Kusa da bakin teku.
|
|
743,264 |
How many post on the sidewalk?
|
One.
|
Tirke nawane a gefen hanya?
|
Ɗaya.
|
|
587,235 |
Where is the event taking place?
|
On a baseball field.
|
A ina akeyin lamarin?
|
A filin wasan baseball.
|
|
1,369,621 |
Where is this picture taken?
|
A field.
|
A ina aka ɗauka wannan hoton?
|
Fili.
|
|
442,302 |
What is between two tennis courts?
|
Fence.
|
Menene a tsakanin filaye biyu na tanis?
|
Shinge.
|
|
1,234,517 |
How are both eyes?
|
Open.
|
Yaya duka idanun?
|
A buɗe.
|
|
823,469 |
What is the toilet paper on?
|
Wall.
|
Akan me takardar bayan gida take?
|
Bango.
|
|
1,247,054 |
What has white stitching?
|
Black ribbon.
|
Menene yakeda farin ɗinki?
|
Baƙin kintinkiri.
|
|
1,247,060 |
What does the lady bear have on top of head?
|
Veil with rose.
|
Me budurwar ƴar tsanar ta ke sanye da shi a saman kai?
|
Gyale mai furen wardi.
|
|
1,086,480 |
Who is watching the game?
|
Spectators.
|
Waye yake kallon wasan?
|
Yan kallo.
|
|
1,910,714 |
What is on the floor of the open expanse?
|
A grate.
|
Menene a ƙasan buɗaddan filin?
|
Murfi.
|
|
809,247 |
What color is the top of the table?
|
Black.
|
Menene launin saman tebur ɗin?
|
Baƙi.
|
|
809,245 |
Where is the clock?
|
Wall.
|
Ina agogon?
|
Bango.
|
|
397,182 |
Where is the lady?
|
No lady.
|
Ina budurwar?
|
Babu budurwa.
|
|
808,832 |
Where are they lying?
|
On the bed.
|
A ina suke kwance?
|
A kan gadon.
|
|
808,829 |
How many feet are there?
|
4
|
Nawane adadin ƙafafu a gurin?
|
4
|
|
183,798 |
Where is the scene?
|
A place with palm trees.
|
Inane gurin?
|
Guri mai bishiyoyin kwakwa.
|
|
1,849,445 |
What kind of pants is the man wearing?
|
Snow pants.
|
Wani irin wando mutumin yake sanye da shi?
|
Wandon dusan ƙanƙara.
|
|
1,878,555 |
Where is the cat?
|
Bed.
|
Ina magen?
|
Gado.
|
|
404,327 |
Where is a hat?
|
On a woman's head.
|
Ina hulan?
|
A kan matar.
|
|
843,950 |
What kind of fruit is farthest left?
|
Lemon.
|
Wani irin kayan itacene a nesan hagu?
|
Lemun tsami.
|
|
1,530,075 |
What is behind the woman in the sky?
|
The Moon.
|
Menene a bayan matar a sama?
|
Wata.
|
|
1,223,112 |
What is on the bedside table?
|
An alarm clock.
|
Menene a kan tebur ɗin gefen gadon?
|
Agogon ƙararrawa.
|
|
453,344 |
Who is in the picture?
|
A man and child.
|
Waye a hoton?
|
Mutumi da yaro.
|
|
1,370,253 |
What is the man doing?
|
Eating.
|
Me mutumin yakeyi?
|
Cin abinci.
|
|
556,801 |
What is the animals doing?
|
Bending.
|
Me dabbobin sukeyi?
|
Sunkuyawa.
|
|
556,806 |
What is the color of the bear?
|
Black.
|
Menene launin dabbar beya?
|
Baƙi.
|
|
952,124 |
Who is in the photo?
|
A man.
|
Waye a cikin hoton?
|
Mutumi.
|
|
1,494,571 |
What is in the picture?
|
The Big Ben.
|
Menene a cikin hoton?
|
Big Ben ɗin.
|
|
460,734 |
How many sheep are shown?
|
One.
|
Nawane adadin tumakai da aka nuna?
|
Ɗaya.
|
|
460,729 |
Who is trimming the sheep?
|
The man.
|
Waye yake wa tumakiya aski?
|
Mutumin.
|
|
195,177 |
What design is on the window panes?
|
They are a diamond pattern.
|
Wani irin ado ne a jikin gilasan tagar?
|
Sun kasance tsarin lu'u lu'u.
|
|
881,328 |
What color is the fence?
|
White.
|
Menene launin shingen?
|
Fari.
|
|
186,231 |
What color is the boy's shirt?
|
Red.
|
Menene launin rigar yaron?
|
Ja.
|
|
1,733,777 |
What direction is the zebra looking?
|
Left.
|
Wani ɓangare jakin dawan yake kallo?
|
Hagu.
|
|
587,239 |
What is the name of the player standing at the home base?
|
Mauer.
|
Menene sunan ɗan wasan dake tsaye a ƙarshen gidan?
|
Mauer.
|
|
1,449,366 |
What can the people use to lean on?
|
Railing.
|
Da me mutanen zasu iya amfani su jingina?
|
Ƙarfen jingina.
|
|
1,740,475 |
What is covering the ground?
|
Snow.
|
Menene ya rufe ƙasa?
|
Dusar ƙanƙara.
|
|
1,659,240 |
What is the number of zebras in the picture?
|
Zero.
|
Menene adadin jakunan dawan hoton?
|
Sifili.
|
|
1,659,229 |
What is in the man's right hand?
|
Tennis racket.
|
Menene a hannun daman mutumin?
|
Raket ɗin wasan tanis.
|
|
938,457 |
What color is the curtain?
|
White.
|
Menene launin labulen?
|
Fari.
|
End of preview. Expand
in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 17