text
string
Ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu.
Ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba.
Na haɗu da mazaje mara kyau da yawa.
Mun zauna kan benci a wajen hutawa.
A ina ta buge ki?
Akwai haɗarin durƙusarwa.
Wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu.
Ina jin tsoron kayan za su ƙare.
Iyayensa na zama ne a babban birnin garin.
Laifi ne kona tutar Amurka a cikin Amurka?
Bayin sun sami ƙarfin addini.
Sun shirya tafiya da kansu.
Bayan hura hanci, tari ko atishawa.
Abdullahi da Amsa sun ce laifinsu ne.
Samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau.
Ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken.
Daidai ne, kowa da kowa, kada mu tsaya kan bikin daren yau. Gaisuwa!
Sheɗani ke yin ayyuka irin na shaiɗanu.
Yana jan ƙafarsa.
Gaskiya akwai abin da ke damun Musa.
Yana da haɗari ka gaya wa Chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa.
Tijjani shahararren shugaba ne.
Na riga na yi.
Kamar Yusuf da alama shi ya aikata laifin.
Gaskiya ba sa son sharuɗan.
Za su taimaka muku ku ji dimi.
Jiya na ziyarci abokaina Jalal da Aishatu.
Yana shirya gayyatar baƙi masu yawa zuwa wajen bikin kammalawa.
Tauraro na uku na wani sarki ne.
Aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu.
Gara kada na yi waka da daddare.
Shark suna cin kifi.
Yau muna nan.
Shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin.
Mene ne banbancin samurai da ninja?
Marie ce ƙaɗai yarinyar da na san tana sanya siket.
United Stated ta shiga yanayi.
Jauro ya fahimci cewa Hamsatu bata so yin haka ba.
idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi
A wani rana ne baka zuwa aiki, yawanci?
Ina tsammanin na gano.
Aliko bai gane waye wannan ba.
Tabbas har yanzu Abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau.
Mun yi nasara a wasan.
Na hadu da Naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira.
Tsahona ya kai ƙafa shida, da inci biyu.
Trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin.
Marc na ɗakin bacci.
Bani da shirin kai ziyara Boston.
Kina tunanin kina da ƙarfi?
Habibu da karensa na jira a waje.
Ta kasance cikin tausayi.
Tsarinsa daban yake kuma abin sha'awa.
Shin Babangida ya fadi dalilin shi na zuwa Australia?
Mun kama har na tsawon wata akan Broadway.
Mugun mutumin nan ya daki ya daki karen da bulala.
Dokoki da ƙa'idojin za su iya sauyawa ko wane lokaci.
Aikin falsafa shine gano bayan gida kafin a buƙaci shi.
Tijjani ya ce Hafsat ta san watakila sai dai ta yi hakan da kanta.
Ba na tsammanin Bitrus ya taɓa yin wannan.
Ibrahim ya ce ya ga Hafsat da safiyar nan.
Jalal da Jummai sun ce sun san ba mamaki su bukaci yin hakan.
Ban san cikakken abinda ya faru ba.
Jalal ya kusa shekaru talatin, ko ba haka ba?
Hassan ba ya son tsayawa cikin layi.
Wasu mazan ba sa iya sarrafa matan da suke da matsayi.
Ibrahim da Amsa sun ce sun zaci Hassan ya samu matsala wajen yin haka.
Ishaku ya kawo salad.