text
stringlengths
2
189
Ya kashe mutane shi ma alƙali ya yanke masa hukuncin kisa.
An buɗe manhajar Yutub sha huɗu ga. watan febirairun shekara ta dubu biyu da biyar.
Ma'aikatan tashar mota suna kula da layukan fasinja don ba da garantin hawa da sauka cikin sauƙi.
Isaac Newton ne.
Binta ta ɗau hotuna a gefen furen.
Zan fara zuwa hira wajen yarinyar da nake so in aura
Mahaifiyar Amina ta haifi da namiji a makon jiya
Suna yiwa amarya kwalliya.
Je ki yi rajistan katin zabe.
an shigar da mutum biyu filin kokawa
Akwai iyayen da ba su yarda da 'ya'yan su ba
Musa ya ce dole sai kanada da shaidar ka ta shiga kafin ka shiga ƙasar Japan.
Kafin lokacin talabijin da rediyo a ke Jin labari
Ina da gidaje a birni
Kwal ubanka' yana nufi zagi a hausance
Albasa yana kashe ƙarni mara kyau a mai.
Baba zai hana su amfani da waya.
Ba kowa yakamata a bari yayima mamaci wankan gawaba
Ƙudajen zuma sun biyo ni yau
Kafinta bashi da lokacin ritaya
maza suna da kirkire-kirkiren kasuwanci
Musulmai suna bikin maulidi a ko wace watan Rabi'ul Auwal.
Zaku aika geisha mako mai zuwa?
Rayuwar mashahuran suna ta watsa shirye-shirye akai-akai
Muna amfani da bargo lokacin sanyi.
Ina so inyi noman borkonu.
Gidan abinci yana dafa abinci da yawa.
Je ka ɗauko nonon shanun.
Na ga mai tsaro yana gaishe da manaja.
Hada akwati ma yarinyar da za a aura al'adar bahaushe ne.
Dolle ki rabu da wancan yaron kafin gobe!
Druze suna imani da sake farawa.
Halifa yana ziyartar danginsa a Jigawa duk lokacin bikin sallar Gani.
Mutane na tafiya zuwa ƙasashe ta tashar jirgin ruwa
Eh zan iya faɗin tatsuniya.
An sa wa yaron suna Muhammad.
Manajan banki ya ce ma'aikatan banki za su samu ƙarin albashi
Yau zaa muje kasuwar maitama?
Za a yi bikin sallar gani a Haɗeja.
Wa ya gyara motar?
Je ki duba ko hita na aiki.
Bankin GT na da tsauri.
Tsarin kuɗi na zamani ya dogara ne akan kuɗin fiat da gwamnatoci da bankunan tsakiya ke bayarwa.
gobe za'a koma makaranta
Wa nene shugaban ƙaramar hukuma?
Mata suna son girmamawa kuma suna so a girmama su.
A'a ba sai na raba naman akuyar ba.
Za a yi wa jarirai wanka da safe.
Ana so mai sai yayi zafi kafin a saka kifi a ciki.
Eh ya fara shan taba.
Kasuwar saida kayan marmari babba ce.
Dangane da al'adar auren Igbo na gargajiya, sadakin shine ke tantance ko ango ya shirya yin aure ko a'a.
Kawun muhammed ya dawo daga saudiya a daren jiya.
Huzaifa ya siya wa kaninsa keke.
Kolanut is bitter.
Jajayen sama da daddare abin jin daɗin jirgin ruwa ne.
Amarya ta saka henna a hannunt
Yaya kike ji a kan labaran dabbobi?
Likita shi ke rubuta ma maralafiya magani.
Ta jure tsawon shekaru na tsoratarwa da tashin hankali.
Ba a son yaudara a soyayya
yanmakaranta suna karatu
Za ka iya gyara mana hotunan da bidiyoyin?
Ana dafa abinci ne akan wuta.
Khalipha zai fara aiki a kamfani mako mai zuwa
Ɗakin na’ura mai ƙwaƙwalwa da ke makarantar sakandare ta Legas ya tsara samar da na’urorin zamani
Wancan mutumin yawan shaye-shaye ya mai dashi mara hankali.
Ayi ma Aisha kaciya yanzun
Ku je ku siyo mana ayaba da abarba a kasuwar Na'ibawa yanzu.
za'a Saka firij ofishinmu?
Wasu masana zasu yi binciken akan gano ko gwalangwalan din jarirai yana da ma'ana.
suwa ke ado da lalle a jikinsu
Yaran zamanin nan basu fiye wasa kamar yaran zamanin da ba.
Aisha za ta fara haɗa kayan dan sayar da tsamiya da ruwan citta
Yan uwanka za su haifu 'ƴan uwanka, za su zama 'yan uwanka da 'yan uwarka
Ta daka tsawa, 'kawo min maggi!'
Kakata bata san darajar kudi ba
Bakanike na gwada motar
Na ga lokacin da yasa takalmin ruwa.
Ana samun gine-gine da yawa a Jami'a
Bello zai zane duk yaron da ya shigar mai ɗaki
Na kai motar wanki, suna wanke ƙofa yanzu.
Faɗan da ya fi ƙarfin ka, sai ka mayar da shi wasa.
Zaki iya min FaceTime yanzun?
A bara, Emma ta yanke shawarar aske gashinta
Matasa a ƙauye suna noma.
Injiniyan yana fada wa abokin sa mahimmancin fila a gini.
Ana amfani da ofis don bayarwa da karɓar bayanai.
Askin buzur yafi askin salliya tsada
Likitoci suna ciki suna masa aiki a ido
Menene sunan shugaban sashin ku?
Akwai harsunan da za su ɓace a ƙarni na ashirin da ɗaya.
Yayansa ne Ado
Ina so in saya kayan lambu.
Kin sayar da zinarin ki?
Mutane zasu ci gaba da wanke jikin su da sabulu
An hukunta su na zaluntar ƙaramin ɗalibi?
Alƙalai na saka hular gashi.
Fina-finan india sunfi kowana fim a duniya tsawan lokaci.
Ana iya sarrafa shikafa ta hanya daban daban.