text
stringlengths
2
189
Na san shugaban ɗalibai maza na makarantar.
Al-amin ya biya min kuɗin tikitin.
Da yatsu ake taifin.
Matasa a kwanakin nan suna yin soyayya ta yanar gizo.
A cikin mutanen wa ya yiwa yarinyar fyade?
Wadanne irin gudummawar da maza za su iya bayarwa ga al’umma?
Wasu Yarbawa a Kudancin Najeriya sun yi imani da Allahn Sango
Dalibai sun binciki tushen motsi da kuzari yayin zaman dakin gwaje-gwaje na kimiyyar lissafi.
Burin ƴa mace ta ga gashin ta cikin tsafta da sheki a kullun
Ana amfani da mai zanen layi don yin layi madaidaiciya.
Ya ce gadon katako ya fi daɗin kwanciya.
Ana kiran matar da aka haifa ranar Juma'a Jummai
Baban yaron zai yanka masa rago.
Audu ya kawo biredin alkama
Yana da wuya mu daina dariya idan muna ganin wasan kwaikwayo.
Ma'aikatan jirgi suna taimakawa wajen sanya kaya cikin aminci a cikin tashar jiragen ruwa.
Zaki na iya kashe mutane
Bankunan suna da motocin da ke jigilar kuɗi.
Waccan rigar ’yan sandar ta sa masu gadin su zama abin banza.
Ina duba kaina da madubi idan na gama sa tufafi.
Sarautan ya je wani dangi dan sarkin ba yi da yaro na miji.
An gano man fetur a Bornu.
Gaza birni ne a cikin Falasɗinu.
Ma'aikatan jinya sun halarci marasa lafiya.
An san Sarkin rikodin Mavin da Don Jazzy.
Iyali na zamani sun haifi wani yaro guda ɗaya.
Kayan ma'aikatan jirgin irin daya ne.
Mustafa ya sayi sabuwar bas yau.
Musa da ibrahim suna magana da turanci
Batura tana ba da iko ga motar, yana ba da mahimman ayyuka da tsarin lantarki don aiki.
An gano cewa shaye-shaye ne ya sa wa Adamu ciwon dajin huhu.
Tsugunna ki gaishe shi.
Yan uwa da mata sun ƙirƙiri sabbin alaƙa yayin da suke kewaya raye-raye masu daɗi na haɗa gidaje.
Ka tabbatar ka soya doya da man kwakwa anjima!
Ku zo ku same ni a faculty
Za ki dake idan ta miki magana?
Ku tattaru aikin gida ku na French.
Idan hira tayi ɗaɗi bana son na tashi.
Eh haka yake yanzu ma haka ya saki ta ukun zai ƙaro wata
An daɗe ana kallon fina-finan Indiya a ƙasar Hausa
mallamar zata masu wa'azi a aji
Furanni suna da ƙamshi da kyan gani.
Kan rago na ɗaukan lokaci kafin ya dahu.
marasa lafiya sun taru suna jiran likita
A'a ban gama tafasa naman ba.
Wasu yaran suna shan yatsun hanun su kuma hakan na hana su yawan kuka
forklift mai yatsa ba ta iya ɗaukar kwandon Saratu .
Za ayi bangare shida a sabuwar kasuwar zamanin da za a buɗe
A indiya akwai masu bautar saniya a matsayin abin ibadar su
ba a samu agwaluma a Arewa
N'na sayan wanan kayan kristimeti ma gidan yaran matatu da ke gaban gida na.
Fasfon kasa da kasa yakan ƙare ne bayan shekaru biyar
Ya nuna min yadda ciyawar take.
Launin jaka ta rawaya ne.
john yana son ya kwana shi kaɗai tare da hasken ɗakin kwana
Butar dafa ruwa zai tafasa ruwan.
Rakiya tace min ta samo riga-kafin malariya.
Bitamin A yana bin ruwa jikin mutum.
A'a mahaifiyarta bata dake ta ba dan ta zubar da maganin tarin
ana gobe ɗaurin auren zatayi lalle
Jug da kofina kayan Kicin ne masu mahimmanci.
Binta ta roƙi mijinta ya kama musu hayar ɓangere ɗaya.
Masu taimakawa matafiya daukan kaya ana kiran su masu lura da kayan jirgin sama.
Matan tana ajiye kayan ta a'wajen membobin Union na wurin motoccin.
Musa zai je ya sake cika iskar gas din daga baya.
Za ki je ki dafa min abinci ne?
"NLC" tana wakiltar "Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa".
kotun koli itace mafi girma a Najeriya
Kar a bugu da wuri!
A'a, yawancin labaran asalin tarihin mutanen wasu yankunan duniya, kirkirarru ne ba gaskiya ba
Satin da ya wuce nayi kitson shuku.
Eh, mun zaɓi yin wasan kwaikwayo don nuna al'adunmu yayin ranar al'ada.
Ana iya jin labarai a rediyo
Ɗalibai sama da 2251 aka yi bikin yayewa a jami'ar Bayero dake Kano.
mace za ta zama kaka in yarinyar ta ko yaron ta ya haihu
Yaushe aka zaɓi mataimakin shugaban Jami'ar Sakkwato?
Ina so in je in ga abokai na na bikin krisimeti
Ana cikin mulkin demokuraɗiya a Nijeriya.
Kar ka siya Fish pie ɗinta!
Bara mun yi azumi a watan Afrilu.
Gobe zan tura maki kayan ki ta jirgin ruwa
Yayan mijina za ta yi kitso
Riga da sket zan ɗinka mata.
Ana samun zuma da gidan kudan zuma a Zariya
Kalar gemu baƙi ne kawai?
Serah tace baqaqqen kaya zasu saka a wajen bizinan.
Za mu iya taimaka wa mutanen da suka kamu da kwayoyi?
Talatu na masallacin bakin titi yanzun haka.
Keke baya amfani da man fetur ko wani kalan mai
Karka ƙara yi min bukin wannan jirgin, banji daɗin gudanarwan su ba!
Habu zai buɗe ɗakin gwaji.
Ana buƙatan shedu masu yawa
Mikan yara hakin haihuwa ne.
Ka ce wa Bilyaminu ya ɗauko min ruwan sha.
Yaushe ne za a gudanar da zaɓen?
Gwamnati na bude wani sabon wurin shakatawa kusa da Gwan Shanu
Khadija na shirin gabatar da kayayyakin more rayuwa a tashar ruwa ta Jigawa a wata mai zuwa.
Su na aikin gayya a gonar Audu.
Ma su shafin yanar gizo na iya aika sako.
Fim ɗin wasan barkwanci ne na soyayya kuma karshen yayi kyau.