text
stringlengths
2
189
Ina son sanin yarɗa ɓabban banki Najeriya take yin kuɗi.
Eh, Sufeton ya na sanye da khakin shi
Aliyu ya siyo sabon fol jiya.
Wurin Kitso Ana taimakon tsarin ƙaddamarwa ta hanyar al'ada, takamaiman abinci, raye-raye, da kaɗaici.
Mutunci shine kiyaye gaskiya, gaskiya, da ƙa'idodin ɗabi'a a cikin mu'amalar mutum da al'umma.
Kada ku bi abin da ma'aikacin banki ya ce a makance!
Gobe za mu fara jarabawa.
Malamar mu na da dorina a jakar ta.
Maimuna ta kasa haihuwa da kanta sai da likitoci suka mata aiki.
Wane ne ya iya tanada kayan ɗanye?
Waɗannan marasa ƙunyan yaran nan ne .
A'a, ɗakin gida ne mai ɗauke da Kai.
Wata mata ta sami aiki a gidan jarida.
Ya buga kafa ne a kan dutse.
a sa hannu a ofis!
Ali zai kammala karatu a matsayin mai tsara gine-gine a shekara mai zuwa.
Kada kazo gidana ranar asabar!
yaushe ka fara ajiya a banki?
Mai gadi yana taimakawa wajen jagorantar baƙi.
Abokina yana zama a cikin ɓirni .
Ana ganin mutanen ƙasa daban daban.
Za ki siya sadin na Titus?
A da ana kisto da rama.
Bana son sa takalma masu ɗiddige .
Ana samun ƙungiyar samari a ƙauyaku
Wasu ma'aurata na haɗuwa ne ta hanyar haɗuwa na kan laƴi.
Na hango wata mota tana ɗaukan kaya a tashar jirgin ruwa.
Fara shiga da ƙafar dama
Ya danganta da al'adu na mutune, amma kiyaye wa shi yafi
Wannan jaririyan tana kuka da yawa.
Na zuba markaɗaɗɗen kayan miya a kwalbar Bama.
Mahaifin Aisha ya kara auren mata biyu a watan jiya
Nuhu ya ce tatsuniya labarin almara ne, ba labarin gaskiya ba ne.
Jirgin kayan zai iso bada jimawa ba
Ali ya sa biri da wando mai launin lemu domin shi injiniyan lantarki ne.
Kawo min littafin darasin ka.
Hirar bidiyon bai yiwu ba saboda babu netwok
Sha maganin ku da biyar
Eh bana shiga siyasa.
Na ji cewa masara tana da sinadarin saka girma sosai.
Za'a samu masaukin baƙi masu ɗinbin tsayi nan gaba.
An koreshi ne sabida bindiga.
Ƙirjin Hamza a lullube yake da zane.
Direban ya kasance yana shan kwayoyi yayin tuki.
An fi samun maza da halin jarabar cin abinci
Aure haɗin dangi biyu ne.
Jihar Kogi tana da ƙarafuna.
Yasha wuya a amfani da kayan yanka yadda ya kamata.
Sojan nan ya zo jiya
Ciyayya da maƙwabta suke yi a da na sa danƙon zumunci a tsakaninsu.
Limamin ya ce za su yi hadaya gobe saboda baƙi sun raina ayyukansu
Nawa zaka siyar da sarakunan gwal din da kayi order daka dubai?
Zan je ƙauyan babana idan an bada hutu.
Alkalami da littattafai abubuwa ne masu mahimmanci ga ofis na yau da kullun a Najeriya.
jiya ne aka yi hira da gwamna
Siffofin kaciya na maza sun ƙunshi wadataccen alama da yarda da ɗaukan nauyi.
Duk abinda ya faru a shekara ta alif ɗari biyar da arba'in da bakwai ya zama tarihi
Man tart yana cike da man shanu.
Na ga wani doki mai kyau a kan hanya.
Tawadan injin buga ta kare
Shin gobe zaki je kallo Zaki a gidan zoo?
Ta yaya kayan kidan gargajiya irin su agidigbo ke kara waka iri-iri?
Kowane al'ada na da yadda akeyin kirga a cikin sa
Jaka ɗaya shi ne ɗari biyu
baisan mutumin kawunsa bane sai da mahaifiyarsa ta gabatar da shi
Na zo na ɗaya a jarrabawar da aka yi.
Komai yayi farko zai yi karshe
Zaki iya soya mun doya ina dawo gida?
akwai bencin aiki na kafinta
Yarinyar ta fara zama kamar kawayenta tunda ta fara cudanya da su.
Wankin wanka doguwar kwano ce mai famfo biyu da ake amfani da ita wajen wanka.
Kun ci luwaiɗin da na ajiyar maku?
Akwai raguwar alli a cikin kwalin?
Sai gobe zaa taje ayo.
Kira babban yayan ku yanzu!
Babban bankin Najeriya shi ke lura da sauran ma'aikatan kuɗi a najeriya.
Jikin mace ya fi sha'awa.
Wani ci gaba a fasahar na'urar daidaita lantarki tana kan gaba
Ziyara zan je can.
Kada ki ƙara gishiri a miyar.
Musulmi suna azimi lokacin Ramadan.
Tatsuniyoyi na almara na ƙauyen sun shahara a cikin mutane
Eh, zan gyara wayoyin rekliine ɗin gobe
Daliɓin lafiƴa a jos suna sanya da ƙayan mai launin bula Mai hasƙe.
Eh na wanke shi sosai.
Ana hira da kurame da hannu.
Su meye kayan haɗin da muke bukata a wajan haɗa miyan?
Suleman bashi da jakin a motarsa
Ɗauko min wancan ganyen tumfafiyar.
Abun rataye kaya a bandaki ana saka shi ne a jikin bango.
zogale na da kyau a jiki
Mahaifi na yana da filaye biyar a Zamfara.
Abubkar ya buɗe shagon siyar da magani.
Zan fita da dare na gaisar da 'yan uwa na
Kafintan na aiki a saman jinka.
E, tana da gashi mai kyau.
Ki yi wa jaririyar wanka da sabulun ruwa na jarirai
Dubo ko akwai silifas a ɓandaki!
Ina saduwa da lami a tashar bas.
Akwai musayar zobe a lokacin bikin alkawari.