text
stringlengths
2
189
A kan tifa na ɗakko shi
Rayuwa a birni yafi na ƙauye abubuwan more rayuwa na zamani
Sun masa fatar dawowa lafiya
Dizir ya yi tsada yanzu.
Gulmar Safiya suke yi.
an Hana su zubar da shara da dare
Fela Kuti mai fafutuka ne da kuma Jarumin ɗan Najeriya
Nayi amfani da lemon tsami a haɗin ganyen.
A wane banki ka ga Kande?
Eh, hancinmu yana hana cututtuka shiga cikin huhunmu.
Inna wancan alade ne mai katon ciki .
Bana son shan faracetamol
Tsohon da yayi waƙe akan al'adun bahaushe ya rasu.
shugaban ƙaramar hukumar zai gana da yansiyasa
Wata yana haske da daddare.
Wasu mutane na son yin sata ne don nunawa.
Mama ta dafa mana taliya.
afu abincin inyamirai ne
Yawancin ma’aikatan Najeriya na samun albashi ta asusun ajiyarsu na banki.
Yaro ya baiwa kansa laifi kan mutuwar auran iyayan sa
Bala kullin sai ya siyi jarida
Ya zama mai tukun ciki
Shugaban makarantan Zamani college Kaduna zai ma yara bayanin yadda za su ci jarabawan anjima
Mage dabbar gida ce.
Ka aiwatar da tsarin kula da lafiyar dijital a cikin gidan jinyar.
Ka riƙe aikin da kyau.
Ana yin indomie daga garin alkama
Fursunoni sukan haɗa ƙungiyoyi a gidan yari.
kudancin nageria suna da ruwa
A'a, ban ba.
Bankin First bank shine banki na farko a Nijeriya.
Bello zai ƙasa bacci idan aka bashi labarin dodo
Wakilin dalibai ne zai wakilci makarantar.
Kalangu ake kaɗawa a lokacin da.
Gidajan da katangarsu take a haɗe, ba su da tsada.
Ban ba kowa buroshin fenti ba .
hirar batsa haramun ce a Musulunci.
Ba duk makarantu ne ke da gonar makaranta ba.
shugaban kasa shi ne jagoran
Tanko ya tabbatar da an gudanar da ayyuka cikin sauki a tashar jirgin.
Za mu tsaya a kan gaskiyar mu a kotu.
Zuwa shekara ta dubu biyu da ashirin da hudu mutane za su rage shiga kasuwa
Gara na cin katako
Eh an mana darasu yau.
Idan har zan amsa tambayan ka, to gaskiya miyar obono batayi daɗi ba
Ana kula da makafi a gidan makafi.
Bani ba ne, shi ne wanda akayi wa kaciya.
Bata ga al'adar ta ba na tsawon wata uku.
An jera piers da jiragen ruwa iri-iri da girma.
da meye ki ka bashi abinci?
Kakanmu ne ya siyo.
akwai fitattun wasanni da duk duniya an San su kamar kwallon ƙafa dambe,kwallon hannu da sauransu
Gidaje na iya ɗaukar mutane.
A ina ka sayi burodin?
Kwarin da ke da fikafikai mafi girma shine asu Hercules.
ba ta san komai ba lokacin da take jami'a
Yin rikici na kara kiman marayu a gari
Wasu na saka talabijin a ɗaki
Gwannati ta ce za ta ba Mustapha kyautar gida mai ɗaki biyu
Giyar ƙasan waje tafi daɗi akan na gida
Mata sunfi kowa munafurci.
Shin mai farar ce ko kuma bakar shine budurwarka?
Mahaifina baya cin babban gala.
Shin matashin tsalle yana da haɗari?
Ya ce a sa wa jaririnsa Adebayo.
Sojojin aka raba wa bindiga.
Daga gobe zan fara ajiye kuɗi a asusun ajiya na
Bani so inje
Amina za ta siyo kayan kwalliya.
Emmanuel ya tsani labaran almara.
Zan koya ma masun koyo na muhimmancin haɗin kai a taro wanan mako.
Manomin ya kasance yana yin noman guda shekaru da yawa, kuma ƙasa ta fara nuna rashin ƙarfi.
Likitoci na aiki a asibitoci.
Ina da kashe kwasfan bango
Ta ce sai gobe za ta soya doyan
da gattari za'a Yanke iche
Wa yake da amoxil in sha don taifot dina?
Lami ta sanya silin a falonta.
Na sayo ma Mama na agushi jiya a kasuwa.
Nawa ne sadakin?
Shugaban makarantar ne ke kula da makarantar.
An zabe ni a cikin yan buga wasan badminton.
ta Saka wa jinjirin Riga da wando na sanyi
Kin taɓa zuwa wurin shaƙatawa?
Kada na cin mutane .
Za a sanya duba-gari masu sa ido akan yadda ake tafiyar da gidajen jin kai
Iyaye nasama yaransu suna daban-daban
na Fi San wasaan kwaikwayo Mai ban tausayi
Ko ka san tuka keke yana daga cikin manyan hanyoyin kara lafiya daga motsa jiki?
Yaushe za ka kaina kasuwar kayan lambu?
Kotu za ta zauna yau?
A musulunci dangin ka zasu iya gadon ka.
Dukan iyali suna da aƙida.
Malamin a sashin injiniya ya na son Sadiya.
Musa zai siyar da waken gwangwanin da baban shi ya bashi
A'a rigan yana da tsada sosai
Bala yana riƙe da makullin ɗakin gwaje-gwajen sunadarai.
Matar ta gama suyan ƙosan tun da safe.
Ibrahim yana so in zana masa katin kari.
A wasu makarantu,mata na saka hijabi maza kuma hula.