text
stringlengths
2
189
Doki dabba ne me matuƙar ƙarfi
Kana cin abacha?
Babu bankin da babu manaja.
Habiba na da farantin azurfa.
rashin aikin yi kan haifar da sata
Shugaban jami'a ya kori ɗaliban da basu biya kuɗin makaranta ba.
yana Shan sigari ne?
Za ta soya mana gyaɗar yau?
Ko zaki iya auren d'an kawun ki?
A fadar Kano akwai makaɗa da ake kira ‘Yanbindiga
Suna cin abinci suna zubo irin hirar da a Hausa ake kiran ta "santi"
A'a ba dandali na ke ba
Dayawan kayan aikin carpinta da karfe ake hada su
Wa zai sai mana Kaza.
Na taɓa aiki irin na maza.
Zogale Yana maganin cutuka.
Yaushe kande ta haihu?
Ta na tunanin yi mai magana idan sun haɗu
Hassan yan sharar jirgin ruwa.
Ki bata farasitamol ɗaya
Za mu je yankari in anyi hutu
Ya ya ake sulhu?
Wani hedmasta yayiritaya.
Idan na siya firij dina, a falo zan ajiye.
Ana rataya agogo ne a bangon falo
Na siyo kannanfari daga kasuwa
Ka taba kallon shirin gaskiya na dabbobi?
Ka Kulla da kalmomin bakin ka.
Ya sha rake da yamma
Kin dafa abinci yau?
Jota, jakkuna, sitika ɗuk firinta na ƙera su.
E, yana ciwo.
ba a magana a masallaci
Mutumin zai yi kitso.
Sai an samu shaidu kafin a ɗaura aure.
Waye ya ke aiki a banki a unguwar ku?
A arewacin, ana yi wa maza kaciya a ranar bakwai bayan an haife su.
Za'a a kawo musu ginin filin wasan kwallo
Eh ta gama
Ka na da nama?
Wancan ma'aikatan jinya ta karbi haihuwan yar'uwa ta.
Ana amfani da abubuwa masu yawa a saman gurasa mai cukwi
A'kasuwan yayan itatuwa ana nuni'n yayan itatuwan a sama'n kataten taburi.
Akwai damar aiki da yawa a cikin birane
Magina sun yi yawa a garin nan
Ranar dambe ranar hutu ce ta jama'a
Dajin sambisa ya na da haɗari sosai
shugaban kwaliji shi ne frobos
Wata makarantar firamare ta shirya wa ɗalibanta lacca kan tarbiyya.
budurwa mace wadda ba ta taba aure ba
Kuna da ican zogale?
Kano jaha ce ta kasuwanci
Kar ku fito daga ajin ku!
419 ana daukar su a matsayin masu zamba.
Kura mara wayo ce a cikin tatsuniya.
Tsohon Bible shi ne wanda musulmai suka yarda da shi.
Dakakken doya ana kiransa sakwara a jihohin arewa.
Ba da rahoton labarai cikin sigar bugu, yana ba da ɗaukar hoto mai zurfi.
Akwai wani mutum da yake zuwar mana da Algaragis duk juma'a.
Ke kam ai kowa yasan da annabi Muhammda.
E, fim ɗin aiki ne.
Walid ne ya fasa tire
Za a saka mana sabon abin wankin kai.
Akan kamu da mura saboda sanyi.
Naji haushin abinda ya faru da giwa a tatsuniyar.
Gobe Bello zai sayi talabijin.
Mutane kowa ya san babu mai gadon Sarkin lallai sai wanda ya gaje ta ta hanyar iyaye
Duk lokacin da gwamnan Neja ya sauka a filin jirgi, sai ya zanta da mutane a dakin isowar fasinjoji.
Mahaifina yana aiki a kamfanin inshora.
Akwai itacen dogon yaro kusa da gidan mu.
Banɗaki na son kula.
Za mu kai ziyara gidan gyara tarbiyya da ke Kebbi ranar juma'a.
Lauyoyi su ne za su kare mai ƙara da wanda ake zargi.
Bazangina gida ba.
An tanadar daƙaramin asibiti a kowace jami'a.
yara masu tabin hankali ba sa iya sa kaya
Yaro in ba ka yi?
Eh, ma'aikatan jinya a'asibitin suna da kyau sosai.
Ƙafintoci suna yawancin aiki su da itatuwa.
Sa tufafi kamar maza.
Juya miyar nan!
A'a, bai zage ni ba.
Lawya na mace ce
Ina san in fara zuwa makarantar koyon waka.
Kin iya gudu sosai?
Duk sun sanya farare zuwa coci.
Bala ya fara sana'ar siyar da indomi
Dena tazar gashin nan haka!
Me ake yi a cikin gidan wanka?
Duba agogon ka faɗa mana lokaci.
Kuna iya amfani da 2go don aikinku.
Ko ta iya gane ƴan kamasho?
Ka taɓa cin indomi cherie?
Kwaba siminti yan zun.
Duk sun tashi suka yi gaisuwan ina wuni
Bayan shekaru na sabis ingantattu, an maye gurbin tsofaffin stabilizer a cikin cibiyar bayanai.
Ta ce gobe zata canza fitilan
E, gaskiya injin ɗin ta ɓace.
hatsarin intanet yana da yawa
Ka san Sauda na fama da sankaran nono?