text
stringlengths
2
189
Yanzu na ke so ka je!
Watani biyu da suka wuce gwamnan Zamfara ya yi alƙawarin gina sabon gida ga makafi.
Wani mai dafa abinci a wani otal ta dafa taliya.
Jiya mama na ta yi rigima da kishiyar ta
Zan daina sayan lemun tsami daga kasuwan kayan marmari
Samu tikitin zuwa Masar.
Hassan wayam mawakin ne da ya rasu
Ɗakin karatun yana da nisa
A'a sai gobe zan ba shi ɗari tara da hamsin
Akwai manajoji fiye da ɗaya a babban kanti.
Akwai magungunan ciwon kai dayawa.
Dole ne a yi amfani da kayan aikin lantarki akai-akai don tabbatar da yawan aikin girma.
Yin amfani da wani shine amfani da su don amfanin kansa.
Awo nada muhimmanci ga mace mai juna biyu
Ba ruwa a dakin wanka .
Sojoiji su na saka riga da wando idan za su fita yaƙi
Alhaji gwanin zance ne.
A da, jan janbaki ne ake amfani da shi sosai.
An siyo mana sabon talabijin.
KIn taɓa haihuwa da kan ki?
Ina da garafuni.
Zamu samu saukin aukuwar annobar sankarau duk shekara
yaran sun Yi wasa a kan lilo
Wani mutum ya sha giya.
ɗaliban zasu fara jarabawa sati Mai zuwa
Akwai labaran dabbobi da yawa a duniya.
A'a amma zan so in gwada bibimbap.
A'a, ina cikin ɗakin kwana.
Eh zan biku
Charity tayi wanka yau?
Ka gan zoben aure na?
Wato kamara ta sirri
Firam ɗin Keke shine babban abin da ke cikin keke.
Amina ta gaya min yan da kaduna ya zama cibiyar ilimi
Eh, gobe Sadiq zai sayar da ababen da ya saka da hannu a kasuwan Legas.
baba isasshen abinci a bursin
Ana harkokin saye da sayarwa a tasha.
Yara suna san zuwa makaranta a kan keke
A'a domin ba zan dawo a yau ba.
Aboki na ne yayi zanan ginin ɗakin karatun kwalejin ilimi na garin gashua.
Shi ya kai matar shi gidan su ranar sallah.
Miyan agushi na tafiya tare da doyan da aka daka.
Yansiyasa ke mulkar Nigeria
Kayan dakin sun yi kaca-kaca
Itace na kwakwa yana da tsawo.
Za a daina ɗaura agogon hannu nan gaba kaɗan.
Aboki na yana yawan fadamin karya.
Fatima ta koma makaranta a bauchi.
Dattawa za su iya zama tushen jagoranci da nasiha ga matasa masu tasowa.
Ɗaliban aji ɗaya zuwa uku, ba sa wuce shekaru goma sha ɗaya.
Shinkafa na ke sayarwa.
A ina kuke zubar da shara?
Koyaushe saurare don fahimta.
Direban ya yi hatsari.
Bala aka zaɓa mai unguwarmu.
Shugabana mai son mata ne.
Lokacin Sautéing, yana da kyau a ci gaba da ci gaba da motsi ta hanyar jujjuyawa
Fatima dama kanwar Ibrahim ce?
Yaushe za ka tafi yi masu jaje?
Babana zai yi tafiya da Babarsa sati mai zuwa.
Tsutsa na tafiya ta wurin rarrafe.
Mun samu tatsuniyoyi na yadda Sarauniyar Amina ta Zazzau ta yi soyayya da basaraken masarautar Igala
Ya na da muhimmanci, duk ɗan Najeriya ya ji Hausa, Inyamuranci da Yarbanci.
na ce ku canja sarkin yari!
e tafiyar mu kilometa Ɗari da ashirin da ukwu ne daidai
Ya ce mata ta shirya su tafi shakatawa a gidan rawa
Sai ka nuna wa mai tsaro rasitin abunda ka siya kafin ka fita daga manyan shaguna
Jiya na kalli wani ƙundin waƙoƙi
Ita ke dafa wa sirkinta abinci kan ya bar gari
kuma ba ka da yawan matsala ko?
Kun bama kowani maralafiya kuinn Bara?
Za a kara shirya falon gidan gwamnati nan da shekara daya
Je ki kai masa kalangun!
Mun rubuta jarrabawar mu a ɗakin binciken kimiyya.
Me gidan ya siyo kayan aiki dayawa.
Naji ki da kyau kuwa wai zaki bar bankin ki?
Ana sayan kayan ginin makaranta
Hotel din da yafi kowanne tsayi a dubai yake
Yaushe jirgin zai tashi
Duk wanda yayi jifa a kasuwa, yasan inda zai sauka.
Je ka siyo mun abinci a wancan layi!
Rula na da mahimmanci don auna nisa da sa alama.
Kai ne firinta ɗin?
Yau mun buga kwallo da yaran Firamare
Walid ya fi so ya yi karatu a kwalejin ilimi
A da wanzami ke kaciya
Hankaka ya cinye shinkafar gonar.
Bude bayan motan ɗin ku.
Gidan abincin 'yan Canan na ya cika da mutane.
Garba ne yake zama a kujera.
Ta zo daga garin kano ne.
Ka na shagon dab'i?
gobe kuje ku masu ta'aziya!
Naman kilishi yana da daɗi sosai.
Yana titin banki.
Mama ce ta dafa shinkafa da miya da muka ci a bikin ranar haihuwa.
Yan damfara sun rike mun fesbuk ɗina.
Babana yana aiki da masu yaƙi da masu shan mugayen ƙwaya.
Abdul ya siyo rogo a kasuwa jiya.
Fenti iri iri ne.