Dataset Viewer
text
stringlengths 2
189
|
---|
Zan canza dala gobe. |
Za a yi man ja da kwakwan manja nan? |
Za a kawo akwatin zabe guda goma |
Ka ga yarima mai jiran gadon? |
A da ana auna gonaki da tafib ƙafa |
Wane wasan mata suke yi? |
Za ta tura mana data in anjjima, |
Ka San ba na son ababba dan yana da wiyan barewa? |
Mai tace giyan kwakwa ya fado daga bishiyar. |
Kana da bukatar sabon zarto? |
An sha yin rikici tsakanin manoma da makiyaya. |
raditon motar tana da ƙarfi |
Mallamin ya zo aji? |
A'a, mai dafa abincin ba zai je turai ƙaro ilimin girki ba |
Aa,Ba'a haife shi ba a'shekaran dubu biyu da dari biyu da biyu ba. |
An gaya mana cewa fina-finai suna adana wasan kwaikwayo ta hanyar faifai. |
Karfe daya baya amo. |
Ƙaton ba yi dabara ba a labarin dodo. |
gidansu na tsallake da gidan tsofaffi |
Zan kai wankin kafet ɗina anjima a wurin wankin mota. |
akwai ɗakuna daban daban a kurkuku |
Bel ta fanka na taimakawa wajen rage zafin injin |
Gina gida yana da tsada a kan siyan ginanne. |
Amincinta ya sa Isa ya aure ta. |
Yanayin Almat farm yana da kyau sosai |
Gwamna ya ziyarci gidan marayu a Kaduna. |
Bashin gida bashi ne na gini ko sayen gidaje. |
Kun gama da waɗannan takaddun? |
Gobe zaka bawa musa ya kawo mun agwalumar? |
Shin wannan burodin da ka saya? |
Mutane na Saka babbar qofa, don tsaro gidan su |
Yawan gudu zai iya haddasa haɗari. |
Ya ji ciwo sanadiyyar buga shi da akayi wurin buga ƙwallon ƙafa |
Ana amfani da sufurin fayif wajen sufurin abubuwan launin ruwa da iskar gas. |
Mai gini bai fahimci tsarin ginin ba |
Akwai ɓangaren masu kayan miya daban a kasuwa. |
Jakunar ku suna bayan mota. |
Gobe zamu tafi habuja. |
Ramsey Noah ne su ke wasan kwaikwayo a ɗakin wasan kwaikwayo. |
Sinadarin bitamin E yana da kyau ga fata. |
A baya, gwamnati takan ware gidaje na musamman ga ma'aikatan gwamnati su kaɗai. |
Akwai walwala amma ba sosai ba |
Na hana yara na kallon fina-finan tsoro. |
Ƙabilar yarbawan da ke gidanmu su na da kirki. |
Da bulo ake yin gini |
taron coci ya watse saboda yan fashi da suka shigo |
Ana iya haɗa wake da doya, dankalin, shinkafa ko gari. |
Sai yaro ya mallaki hankalin kansa tukunna ake basa sarauta |
Ka ba shi kuɗin ya sai kaya ofis din kuwa? |
Gas din da ke rishon su na gas ya kare sai sun sayo |
Aminu da Amina za su tarbi yaronsu na farko a Katsina nan ba da jimawa ba. |
Ibrahim ya iya rubuta waƙe |
Mata su ke haihuwa su kuma kula da jariransu |
Eh, kacan keke na ya katse |
Ki basu kuɗi su saya blo! |
Ina kai motata wajen Bakaniken bakin titi. |
Zaki na farautar duk dabbar da ya gani. |
Je kace wa ƴan aji uku suyi shiru in ba haka ba zan zo da bulala ta |
ta tsinci kuɗi a ƙasa amma saboda gaskiyar ta ta mayar wa masu shi |
Wasu na ma matan su kaciya |
Mutanen da ke tafiya cikin ƙasa sun a zuwa ta tashar cikin gida ne. |
Kowa ya kasance a kusa don jana'izar Mai Anguwan |
A'a, na fi son bizina na Kirista. |
Ki daina shan giya! |
Musulmi sun yi yarda da rashin mutuwar Annabi Isah. |
Muna tafiya ne da kafa. |
Zan zo makarantar ku ranan litini |
Lokacin da daidaikun mutane ko kungiyoyi ke fafatawa don samun albarkatu iri ɗaya, rikice-rikice na iya tasowa. |
Yayin da ake girbi, ana cire irin amfanin gona don gaba. |
Bazansha maganin ibolan ba |
Wasu 'yan siyasa ɓarayi ne |
Makarantar Kimiyyar Jiki ta ƙunshi sassa kamar Physics, Chemistry, da Lissafi. |
Musa ya turo babur a ƙasa |
Leburori suna aiki da ceburori sosai |
An sare bishiyar kuka dake anguwar mu. |
Tsare gandun daji da tsaunuka na inganta yanayin halittu ta hanyar kiyaye bambancin halittu da ma'aunin muhalli. |
Mu goma ne a cikin bas din. |
Kacici-kacici da barkwanci sun kasance daya daga cikin wasannin da aka saba yi a Najeriya |
Je ku yi salatin 'ya'yan itace a yanzu! |
Mamana na mana tatsuniyoyi |
Mulkin sarauta shine ke tafiyar da al'umma kafin a shigo shekarun alif ɗari tara. |
Matar Jacobs ta haihu ranar Laraba da tsakar rana |
soai kuwa, sai dole mutun yayi a hankali |
A GRA suke zaune saboda Babanta ya yi maitaimakin gwamna. |
E, duk na fi son goba. |
Nasir ya ce min har yanzu suna ƙarƙashin mulkin mallaka a ƙasarsu. |
Na ziyarci gida mara benen da aka gina a watan Maris ɗin shekarar da ta wuce. |
Biskit na Oreo, ana yawan jin daɗin madara. |
Wasu sun ce kokawa gaskiya ce. |
Wasu jihohin arewa suna da hamadai |
Ƙungiya tana taimakawa cikin saurin yada bayanai |
Sun yi aure saboda ƙauna da fahimta. |
Ni da abokaina mun je gidan giya don kallon wasan. |
Gidan marayu na daya daga gidajen jin kai |
Matan kasuwan nan na son ƴin gulma. |
Ee, na yi patewo makon da ya gabata. |
Ana auna girman tsawo ko faɗin fili da taku. |
Sai an sa katifa ɗaki yake cika |
Mun taba ganin mahaukaciya tana yinwa 'yar ta kitso |
Banda giya, ana sayar da kayan sha a mashaya. |
End of preview. Expand
in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 0