text
stringlengths
2
189
Sabo da jima'i ba wani abu bane a wajen karuwai.
Muna da ɗalibai a sashe daban-daban.
Na manta da Kalmar sirri nà na 2go.
Ta je asibitin makaranta da yamman ga.
Dakin kwanan ɗalibai gini ne da yake da ƙaton daki da gadaje a rarrabe da banɗaki na tarayya.
Kina so na kashe na'urar sanyin.
E, na san menene wofantar da ƴaƴa.
Widin kalma turanci ce da take nufi cire shukar da ba ta da amfani
Aliyu ya ce zai je wajen wanzami, sati mai zuwa.
Kotu wata hukuma ce ta gwamnati.
Amfanin matsa shine don matse abu.
Muna yin rigar yam don surukina
Launin fenti fari da kore ya sayo.
Dan'uwa na ke da sabon Keke.
Yaya zaben ya kasance?
Kasar Sin tana bin tsarin gurguzu.
Ka san wannan mawaƙin da ake kira Mamman Shata?
Jarida tana kashe injin bugawa a ƙimar abinda ake san a buga yau da kullun.
Akwai sinadarin bitamin A mai yawa a Albasa da karas.
Bob Mali yayi amfani da ganga ne ko gurmi waƙoƙin sa?
Yara sun ci fanke da zafi jiya da safe.
dankaciya ba ya amfani da wando sai ya warke
Ana amfani da agumantin a matsayin maganin rigakafi
Liman ne yake ɗaura auren musulunci.
Wace ce za ta yi sata?
Iyalin nukiliya sun ƙunshi uba, Uwa da 'ya'yansu.
tafiya da jirgin sama ta fi na jirgin ƙasa sauri?
Ka san tsangayar kimiyyar zamantakewa?
Ƙwararru masu ninkaya suna amfani da gilashi mai kare idanuwa
Indomi ba ta da wahalar dahuwa.
Za a ginawa gidan gajiyayyu asibiti a gefe
Kuna cin miyar ewedu?
Waye ya kai ƙarar shi kotu?
Sarki na Kiran yarima
Wane dalibi ne ya zo na daya wajen ladabi da biyayya?
e zan sayawa firij ɗin stabilizer Dan yayi karko
Ma'aikatan na da haɗin kai.
Zan je kasuwa in haɗo magungunan gargajiya.
Na ga tallar kamfanin"apple"a mujalla.
Tun ba ra na daina yarda da yaro na
Audu na shugaban Yan wasan kwaikwayo'n da za'a yi a'kauye.
Abdul mugun shugaba ne.
A rashin uba, uwa ta gari za ta jagoranci iyali.
Dafa mini indomi mai ɗanɗanon kaza.
Ni da mijina muna magana da juna da tausayawa.
Tumatur 'ƴa'ƴan itace ne ba kayan lambu ba.
Na iya yin dungure nau'i daban-daban.
Auren da babu rabuwa shine auren da yawancin kiristoti sukeyi kuma babu rabuwa.
Za mu je neman fara.
wa ke tuka keken?
A'a gobe zan shuka doyan
Eh, Umar kodayaushe yana ciniki sanye da ulu da auduga.
Yana cikin daki
A'a, zan roƙi wani kagintan ya yi kayan dakin.
Ɗaliban wacce makaranta ke sanya jan kaya?
Ina kayan aikin gona suke?
Haruna yaje hira ba takalmi.
Anayin azumi a matsayin bikin Maulidi?
Dakatar da sauraron waƙar ƙasashen waje.
Sun kwashe fili goma daga kasar Alhaji
Ana amfani da wuƙa don yanke yanke kayan lambu.
Samun kwalin karatu mafi daraja a da can shi yake kai mutum sama a ofis
Labireriyan shi ne shugaban labirari.
Za ku buga littafin ku a wannan watan?
Suna da firjin adana kayan marmari.
A jami'a ya shiga ƙungiyar asiri
Ana canza kuɗi a wurin masu canji.
Ana iya samun kayan wasan kwaikwayo a kusa da dakin wasan.
kamin a yarda yarinya ta auri mutum,sai anyi binciken halin sa da ahlinsa
Masu aikin jarida suna burge ki?
Ka kawo mata abinci.
Ciprofloxacin yana maganin cututtukan mafitsara.
A al'adun mutanen Afrika, idan mutum ya rasu, ana burne su.
Menene aikin kawun ka?
me ka saya ka Kai mata?
Bara aka yi sunan ɗa na
Mata suna son yin gulma.
Ina jin tsoron shiga jirgin ruwa.
Fita daga falon wannan mintin!
Seta kamarar a dai dai usurwa!
Yaushe suka ce masu dubawa zasu zo banki suyi aiki?
Sojoji ne ke kare wa ƙasashe duk wani hari da ga ciki da wajen ƙasar.
Ayyukan zamantakewa suna ba da dandamali inda mutane ke haɗuwa don nishaɗi da shakatawa.
tsumagiyar kan hanya fyaɗe yaro fyaɗe Babba
A irin al'adun mu na arewacin Najeriaya, babu tsarin mace ta zama shuga cikin iyalai ba namiji ba
Najeriya ta albarkatu da magudan ruwa kamar rafuka da tafkuna.
Tēku'n ya bushe.
Yaron nan ba dalibi bane.
Hedimasta shi ne shugaban makarantar firamare.
Guduma yana da launuka masu yawa
Ka je duba ido?
Macijin "Python" na cikin manyan macizai a duniya.
Wasu malaman makarantar firamare za su iya koyarwa a makarantun sakandire idan an basu dama
Zainab ta dafa abincin dare?
Tattaunawa ta bidiyo ba wani abu bane a wannan zamanin.
Kawai fitowa na yi.
Kwaliya ta na sa ma wasu matan ƙuraje
Ana amfani da manjegara wajen Tara ciyawa da ganye waje daya.
Tattaunawar mata ta ƙunshi kusan gulma.
Teburin aiki shine inda kafinta ke yin dukkan ayyukansa.