text
stringlengths
2
189
Akwai kyanksosai da yawa A cikin kicin.
Zan kai gadon wajen kafinta, gobe.
Na siyo ta jiya.
Dije ta ce mako mai zuwa za ta saya tumatir a Kasuwan Daji
anabada horo ga Wanda yayi laifi
A'a, ba a yarda ba.
karin magana shine jagora da gyara yara
Spanish harshe ne da mutanen Spain ke magana
Ko wani ɗalibi yazo jamiʼa koyan karatu ne.
Za a rage harajin da ake biya a kan kayan da aka shigo da su.
Shanu na cin abinci a gona.
Mata suna jin daɗin gulma
Hausawa na son al'adun su
Kayi wanka yau kuwa?
Hauwa ba zata je makaranta gobe ba
Ina sha'awar zaman bariki.
Ana amfani da fasahar kimiya wajen gyara hoton bidiyo
Mai laifin yana gidan yari.
Menene amfanin zama a gidan zama?
An gina tashar jirgin ruwa dake Legas a shekara alif dubu ɗaya da ɗari tara da goma sha uku.
Ta manta ta ci abinci lokacin azumi.
Cutar cizon sauro ya kashe yara da yawa a ƙauyan su
Bansan yadda kwarin masara suka Ƙarar da masarar ba.
An san kakanninmu da yin kiɗa da ganguna na gargajiya
Rukunin shaguna suna da ɓangarori da yawa.
Wani kwamanda ya ba da umarni a cikin sojoji.
Matar za ta zo kasuwar 'ya'yan itace gobe.
Musulmai suna alwala kafin su shiga Masallaci sallah.
Me yasa cats ke da kaifi mai kaifi?
Babu noman kwakwan manja a arewa
miyar shuwaka ana ci da tuwo
Hukunci mai tsauri ake yi wa waɗanda suka sace mutum.
Kaje kaga likita gobe.
Yanzu ana siyan da abinci ta hanyar yanar gizo
Ɗaki goma sha biyu
Littafin sarki ya ce"Adamu shine na mijin farko da Allah ya halita."
E, gobe zan dafa shinkafa ba taliya.
Ta aika a siyo mata yogut yanzu.
Tayi dana sanin zubar da cikin tana karama
Eh zan ci koren wake.
Sana'a ya ƙunshi ƙirƙirar abubuwa na hannu
a zamanin da akwai manyan yan kokowa
Yayana ya iya dafa abinci.
Ku juye akwatin kuɗin!
Fatima na son yan shan lemo me tsami
Ana soya ƙosai a bakin titi a ƙasar hausa
A wassu ƙasashe sayar da giya babban laifi ne
Waƙar auta waziri zaki saka mana
Ya za'ayi na san fiyus ɗin da ze dace da talabijin ɗina?
Kowa zai halarci kallon shadin fulanin a filin kasuwa
Ka zuba lemon "Five alive" ɗin a kofi
Za a rushe wajen bautan gumakai.
Jiya babbanmu ya fadan naje gidan rediyo na sAnar da mutuwar me unguwar mu
singileti suturar ciki ne.
gobe zaa bamu labarai a aji
Shi ne Kashim Shettima
A yadda na san kaina, zan iya kwarewa a dukkan fannonin karatun boko
Za su iya bi ta saman gada.
Guda biyu na siyo a naira dubu uku da ɗari biyar.
Lokacin zafi yanayi ba shi da dadi.
Ayaba ainihin na da daɗi.
Akwai GRA a Zariya.
Kar ka damu, zomon ze warke bayan an yi allurar nan.
Laftanar kanar yana sama da Manjo.
Audu zai taka birki sai taka aselareto.
Mun kalli shirin yau.
Yaushe za a gama shari'ar kotun?
Mijin ta ya razana sosai.
A Unilag,an gudanar da bikin ranar Al'adu a zangon karatu na ƙarshe
Yankin Nijar galibi hamada ne.
Eh therapy yana taimakawa masu shan taba
Jiya na raka baƙo wurin shaƙatawar al'adu.
bamu iya zama a kan sirdin ba sabo sirdin mshin din ya jiƙe
Nan da lokaci kaɗan za'a kammala taron 'yan jarida.
Habibu ne ya saida min alƙalamin
Sani ya kashe Ƙudin da aka bashi ya siyo wa aisha gwal
Sabbin ma’auratan sun je coci tare da jarirai suna begen su keɓe ɗansu ga Allah.
Sun haɗa iyayen su abokanta.
A jami'ar jahar kaduna babu ɗakin kwanar ɗalibai maza.
Yan sandan Najeriya sun iya bincike.
Sauye-sauyen yanayin yara da yawan bacin rai na iya haifar da kalubale wajen wanzar da zaman lafiya.
Habu ya yi baiko da Ladi.
Bangare guda ya kai dubu ɗari biyu a wajen saukar baƙi na Gusto.
A'a, ba na cikin cocin
No, I won't watch my brother's children remain illiterate
Zan siyi paint iri ɗaya dayi wa ɗaki na
Wana irin karin magana ne yake sa jindaɗi?
Cigaba da kokari a abun da kike.
wannan ya kai guda maitan?
Akawun zai kawo takardar duba da daidaitawa sati mai zuwa
Karnika sunyi haushi da dare
Cin zali cin mutunci ne.
Sarki yana ziyartar gidan gobnati duk ranar hawan Nassarawa.
Za ki yi duka al'adun haihuwar?
Yaron ya na da ƙafafu guda biyu.
Kayan aikin gona suna taimakawa wajen saukaka aikin gona.
Ƴara farin cikin iyali ne.
a'a bazan samu raki ki lalle ba gobe zan taya mahaifiyata aiki
An ƙaddamar da seletep na lantarki don rufe waya a baya.
Kar ka manta za ka je kasuwar Ɗandume ranar Asabar!