text
stringlengths
2
189
Wanda bai ji bari ba, zai ji hoho.
Wasu fasinjojin suna yi doguwar tafiya.
Kana da kuɗi ka siya wannan sabobin ayaba?
Abdullahi Maikaba shine sabon kocin kungiyar kwallon kafa ta Kano fillars.
Doya da dankali ana samu ne daga jijiya
Babban masallacin juma'ar jihar Kano yana kusa da gidan Sarki.
Akwai Coci a kowane yanki na kasar
A'a bazan ba.
Naomi tana ta nuna wa mutane zoben baikon ta.
ka gan biron da na manter a bankin?
Za ka iya canza fitilun da ke ofishina?
Gwal baze taba kode wa ba
Kunkuru ya shahara sosai a cikin tatsuniyoyi.
Lokacin da muke yara, mu na son tatsuniya sosai.
Ta girmama shigabannin ta.
Abuja babban birnin Najeriya ne kuma cibiyar siyasa ce.
A ina Habu ya koyi ƙira?
Yau za mu je kasuwar Sabon Gari?
Ana samun riba sosai a kiwon dabbabo
Aa,ba mu da ruwa a gidan wankan mu da ke ƙauyen.
wane irin aboki ne Aliyu?
Mata na ƙitso a wurin gyaran kai.
Da na san karya take yi da tace ta siyo gida me daki biyu
Tijjani ya san wasa igba sosai
An umurci Amina da ta kwance gashin ta!
Ina makaranta a Gashua, karamar hukuma a jihar Yobe Nigeria.
Zo ki rakani ofishin rajistira
Wa zai iya saka da kwarashi?
Ana tsara kayayyaki bisa kan tsari a manyan kantuna
Audu ya gayyaci abokansa wajen daurin aure
Zamu kai ƙarar makarantar unguwarmu
Kek ɗin ya ƙone.
Masu ciwon siga na cin dafaffan zaitun
Maza na zuwa wajen aski yin aski.
abinci ba zai ciwu ba idan ba gishiri
Wanzami ya ce in zo da guntu nawa
Wasu mutane suna zagin safiya.
Abuja shine wanan garin.
Agwai gidajen malamai a cikin makarantar jamia
Shin bikin Kaddamarwa ya shafi yara ƙasa da shekaru sha biyu ne?
Ba zan kira wancan wawan maikachin banki ba.
Ma'aikatan banki za su dena saka kwat.
An naɗa Sarkin a sarauta?
Khalid shine shugaban matasa a madaci .
Shin ka mayar da littafin labirarin?
Bangare bada tsaro a jami'a yana kula da lafiyar dalibai da ma aikata.
Ina son yadda chivita dandano, yana da kyau sosai.
Zaku wajen shaƙatawar?
New York ita ce birnin da na fi so a duniya
A'a, ba a yi mini kaciya ba.
Ayuba ba ya cin dodon koɗi.
Waye aka ba ma akantat?
Wace ce take shukan masara da tarakto?
Na san gidan gandu.
Kin san inda ofis ya ke?
E, za mu iya zuwa.
Gyaɗa marau maran da muka siya a kasuwa jiya, tayi daɗi sosai.
Da kyar Amos ya sa zoben aurensa.
Beran ya gudu tun ɗazu
Wuraren ajiya, ajiya, da ofisoshin gudanarwa duk wani yanki ne na sassan tashar ruwan teku.
Kamfanin ƙira kayayyakin ya fara ne a shekara ta alif ɗari takwas da biyu
Kitson Fulani na da kyau sosai.
Usman ze daki aliyu saboda beje makaranta ba
e kullum.ina sauraron kachichi a radio bana fashi
Za su ba wa giwa abinci.
Safar hannu shine don kariya ta hannu.
Kar Kabi hanyar katsina da daddare
Wadanne wakoki na bege da buri ne aka saka a cikin dariyar da ke tafe a zauruka?
Eh, yaran sun je wurin shaƙatawan wasanni
Ya karɓi kuɗi a banki 'yan kasuwa.
Wane tashar tashoshi ya kamata in kunna kuma?
A ina aka haife shi?
Na rasa lokacin da na isa babban kantin.
Idan mutum ya gama siyayya sai ya biya a wajen me karban kudi.
Tana cikin waccen jakar.
Na'urorin lantarki suna ƙonewa lokacin da nauyi ya yi yawa.
Ba ma jaririn 'yar tsanansa yanzu,in ji kaka.
Ibrahim ya dauki matar sa gwagin antenatal ranar Litinin .
Wani ya sace abun suyan.
Ana yanka rago ranar kwana bakwai da haihuwar jinjiri.
Seda beli ake fita daga gidan yari
Na aiki ƙanina ya siyo kwakwamba da karas a kasuwa
Manomin ya bar gonan shi ya huta shekara biyu da suka wuce
Akwai shagunnan saida kaya a ƙasan otel din.
Gwamnatin demokaraɗiya ta al ummah wa al ummah kuma da al ummah.
Abdul da Abbas sun kasance suna zuwa gonakin koko don satar koko lokacin muna sakandire
Ee, ana ɗaukar tagwaye a matsayin masu mahimmanci na musamman
Mutane suna sayar da kayan ciye-ciye a wurin tashar motoci.
Sun yi wasan tseren gudu jiya.
Ku tafi gida! yau mun tashi a aiki.
An soke daurin auren a minti na ƙarshe.
Akwai gaisuwa kala kala.
kowa ya yi shir!
Hitar dafa ruwan da mu ka siya ba tsada.
Jiya na karɓo kaya na a tasha.
A ina ku ka sa mun wuƙa?
Ba zan sa gashin ido a bikin ki ba
Zan iya aikin kwastam.
Za a yi ma gawan gagarumin bikin mutuwa.
Kai yaronki makaranta yau!