text
stringlengths
2
189
Zan canza dala gobe.
Za a yi man ja da kwakwan manja nan?
Za a kawo akwatin zabe guda goma
Ka ga yarima mai jiran gadon?
A da ana auna gonaki da tafib ƙafa
Wane wasan mata suke yi?
Za ta tura mana data in anjjima,
Ka San ba na son ababba dan yana da wiyan barewa?
Mai tace giyan kwakwa ya fado daga bishiyar.
Kana da bukatar sabon zarto?
An sha yin rikici tsakanin manoma da makiyaya.
raditon motar tana da ƙarfi
Mallamin ya zo aji?
A'a, mai dafa abincin ba zai je turai ƙaro ilimin girki ba
Aa,Ba'a haife shi ba a'shekaran dubu biyu da dari biyu da biyu ba.
An gaya mana cewa fina-finai suna adana wasan kwaikwayo ta hanyar faifai.
Karfe daya baya amo.
Ƙaton ba yi dabara ba a labarin dodo.
gidansu na tsallake da gidan tsofaffi
Zan kai wankin kafet ɗina anjima a wurin wankin mota.
akwai ɗakuna daban daban a kurkuku
Bel ta fanka na taimakawa wajen rage zafin injin
Gina gida yana da tsada a kan siyan ginanne.
Amincinta ya sa Isa ya aure ta.
Yanayin Almat farm yana da kyau sosai
Gwamna ya ziyarci gidan marayu a Kaduna.
Bashin gida bashi ne na gini ko sayen gidaje.
Kun gama da waɗannan takaddun?
Gobe zaka bawa musa ya kawo mun agwalumar?
Shin wannan burodin da ka saya?
Mutane na Saka babbar qofa, don tsaro gidan su
Yawan gudu zai iya haddasa haɗari.
Ya ji ciwo sanadiyyar buga shi da akayi wurin buga ƙwallon ƙafa
Ana amfani da sufurin fayif wajen sufurin abubuwan launin ruwa da iskar gas.
Mai gini bai fahimci tsarin ginin ba
Akwai ɓangaren masu kayan miya daban a kasuwa.
Jakunar ku suna bayan mota.
Gobe zamu tafi habuja.
Ramsey Noah ne su ke wasan kwaikwayo a ɗakin wasan kwaikwayo.
Sinadarin bitamin E yana da kyau ga fata.
A baya, gwamnati takan ware gidaje na musamman ga ma'aikatan gwamnati su kaɗai.
Akwai walwala amma ba sosai ba
Na hana yara na kallon fina-finan tsoro.
Ƙabilar yarbawan da ke gidanmu su na da kirki.
Da bulo ake yin gini
taron coci ya watse saboda yan fashi da suka shigo
Ana iya haɗa wake da doya, dankalin, shinkafa ko gari.
Sai yaro ya mallaki hankalin kansa tukunna ake basa sarauta
Ka ba shi kuɗin ya sai kaya ofis din kuwa?
Gas din da ke rishon su na gas ya kare sai sun sayo
Aminu da Amina za su tarbi yaronsu na farko a Katsina nan ba da jimawa ba.
Ibrahim ya iya rubuta waƙe
Mata su ke haihuwa su kuma kula da jariransu
Eh, kacan keke na ya katse
Ki basu kuɗi su saya blo!
Ina kai motata wajen Bakaniken bakin titi.
Zaki na farautar duk dabbar da ya gani.
Je kace wa ƴan aji uku suyi shiru in ba haka ba zan zo da bulala ta
ta tsinci kuɗi a ƙasa amma saboda gaskiyar ta ta mayar wa masu shi
Wasu na ma matan su kaciya
Mutanen da ke tafiya cikin ƙasa sun a zuwa ta tashar cikin gida ne.
Kowa ya kasance a kusa don jana'izar Mai Anguwan
A'a, na fi son bizina na Kirista.
Ki daina shan giya!
Musulmi sun yi yarda da rashin mutuwar Annabi Isah.
Muna tafiya ne da kafa.
Zan zo makarantar ku ranan litini
Lokacin da daidaikun mutane ko kungiyoyi ke fafatawa don samun albarkatu iri ɗaya, rikice-rikice na iya tasowa.
Yayin da ake girbi, ana cire irin amfanin gona don gaba.
Bazansha maganin ibolan ba
Wasu 'yan siyasa ɓarayi ne
Makarantar Kimiyyar Jiki ta ƙunshi sassa kamar Physics, Chemistry, da Lissafi.
Musa ya turo babur a ƙasa
Leburori suna aiki da ceburori sosai
An sare bishiyar kuka dake anguwar mu.
Tsare gandun daji da tsaunuka na inganta yanayin halittu ta hanyar kiyaye bambancin halittu da ma'aunin muhalli.
Mu goma ne a cikin bas din.
Kacici-kacici da barkwanci sun kasance daya daga cikin wasannin da aka saba yi a Najeriya
Je ku yi salatin 'ya'yan itace a yanzu!
Mamana na mana tatsuniyoyi
Mulkin sarauta shine ke tafiyar da al'umma kafin a shigo shekarun alif ɗari tara.
Matar Jacobs ta haihu ranar Laraba da tsakar rana
soai kuwa, sai dole mutun yayi a hankali
A GRA suke zaune saboda Babanta ya yi maitaimakin gwamna.
E, duk na fi son goba.
Nasir ya ce min har yanzu suna ƙarƙashin mulkin mallaka a ƙasarsu.
Na ziyarci gida mara benen da aka gina a watan Maris ɗin shekarar da ta wuce.
Biskit na Oreo, ana yawan jin daɗin madara.
Wasu sun ce kokawa gaskiya ce.
Wasu jihohin arewa suna da hamadai
Ƙungiya tana taimakawa cikin saurin yada bayanai
Sun yi aure saboda ƙauna da fahimta.
Ni da abokaina mun je gidan giya don kallon wasan.
Gidan marayu na daya daga gidajen jin kai
Matan kasuwan nan na son ƴin gulma.
Ee, na yi patewo makon da ya gabata.
Ana auna girman tsawo ko faɗin fili da taku.
Sai an sa katifa ɗaki yake cika
Mun taba ganin mahaukaciya tana yinwa 'yar ta kitso
Banda giya, ana sayar da kayan sha a mashaya.