text
stringlengths
18
125
clean_label
stringclasses
5 values
clean_label_id
int64
0
4
noisy_label
stringclasses
5 values
noisy_label_id
int64
0
4
Kungiyar Myetti Allah Ta Tabbatar Da Aukuwar Harin Kajuru
Nigeria
1
Africa
4
Polio Zata Zamo Tarihi A Jihar Sokoto - Wamako
Health
2
Nigeria
1
Zaben Adamawa: Kotu Ta Dage Karar MRDD Zuwa Mako Mai Zuwa
Politics
3
Politics
3
An Bude Taron Kungiyar Kasashen Nahiyar Afrika A Nijar
Africa
4
Africa
4
Ana Zanga Zangar Wanke Dan Sanda Farar Fata Da Kotun Amurka Ta Yi
World
0
World
0
Rigakafin Polio Bai Bambanta Da Na Sauran Cututtuka Ba
Health
2
Nigeria
1
Hira Da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara A Nijar Kashi Na Uku
Health
2
Africa
4
Sojojin Saman Najeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram A Jihar Borno
Nigeria
1
Nigeria
1
Wasu Mahara Sun Kashe Mutane a Kasuwar Dabbobi a Jahar Taraba
Nigeria
1
World
0
Wata Shu'umar Wutar Daji Na Cigaba Da Barna A California,
World
0
World
0
Yan Sanda A Najeriya Sun Kama Wani Jigo A Kungiyar Boko Haram
Nigeria
1
Nigeria
1
Shugaban Kasar Sudan Omar Al-Bashir Zai Ziyarci Kasar Qatar
Africa
4
Africa
4
Gwamnatin Najeriya Na Kokarin Magance Matsalar Fataucin Yara
Nigeria
1
Nigeria
1
Kula Da Lafiyar Samari Da 'Yan Mata Zai Kawar Da Talauci In Ji UNICEF
Health
2
World
0
Yan Bindiga Sun Kai Hari a Birnin Tripoli
Africa
4
World
0
Fashewa Ta Halaka Mutum 10 a China
World
0
World
0
Hukumar NDLEA Ta Cafke Wasu Dillalan Miyagun Kwayoyi A Adamawa
Nigeria
1
Nigeria
1
Kamfanin Facebook Zai Fito Da Wasu Matakan Kare Kutse Musamman a Lokacin Zabe
World
0
World
0
An Kama Wasu Manyan 'Yan Bindiga Hudu a Zamfara
Nigeria
1
World
0
An Samu Wadanda Suka Kamu Da Polio 9 A Najeriya Cikin Mako Guda
Health
2
World
0
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 26 A Sokoto
Nigeria
1
Nigeria
1
‘Yan Jarida Suna da Muhimmaci A Yaki Da Cutar Polio: Amanda Bennett
Health
2
Health
2
Yadda Aka Yi Jana'izar Mugabe a Kauyensu
Africa
4
Nigeria
1
Siriya Ta Ce Sanarwar Shugaba Trump Akan Yankin Golan "Ba Ta Dace Ba"
World
0
Nigeria
1
Akwai Bukatar Dage Dokar Hawa Babur A Wasu Yankuna
Nigeria
1
World
0
Ana Gab Da Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Afghanistan
World
0
World
0
An Sami Saukin Yaduwar Cutar Kwalara a Jihar Plato
Health
2
Health
2
Rundunar F-SARS Ta Fita Daga Tarayya Ta Koma Jiha
Nigeria
1
Nigeria
1
Najeriya Na Daga Cikin Jerin Kasashen Da Aka Fi Gallazawa ‘Yan Jarida
Nigeria
1
World
0
Asusun UNICEF Ya Sami Tallafi Daga Kungiyar Tarayyar Turai Na Tsabtace Muhalli A Nigeriya
Health
2
World
0
Wasu Kananan Jam'iyyun Siyasa Sun Hade Da manyan Jam'iyyu Gabanin Zaben Gwamnoni
Politics
3
Politics
3
An Samu Cigaba da Yaki da Cutar Ebola
Health
2
Health
2
Al’umma na da Hakki Wajen Yakar Cutar Ebola
Health
2
Health
2
KATSINA: Yan Bindiga Na Ci Gaba Da Kai Farmaki A Wasu Yankuna
Nigeria
1
World
0
Zanga Zangar Juyin Juya Hali Ya Shiga Wani Hali
Nigeria
1
Nigeria
1
An Kaddamar Da Wani Sabon Kamfen Yaki Da Cutar Shan Inna
Health
2
Health
2
Rundunar Sojin Najeriya Ta Ragargaza 'Yan Ta'adda A Baga
Nigeria
1
Africa
4
Kalubalen Dimokaradiyya Ga Bangaren Shari’a a Najeriya
Nigeria
1
Nigeria
1
Ziyarar Hafsan Hafsoshin Sojojin Afirka Ta Kudu a Najeriya
Africa
4
Africa
4
Najeriya Ta Yi Kashedi Kan Katsalandan a Zaben Kasar Da Ke Tafe
Politics
3
Politics
3
Yini Na Biyu a Kokarin Neman Gangar Jikin Jirgin Indonesia
World
0
World
0
Dan Takarar Kungiyar Hamayya A Nijar Ya Bayyana Shakku Kan Tsarin Zabe
Africa
4
Africa
4
Amurka Na Iya Mayar Da Martanin Harin Da Aka Kai Wa Saudiyya
World
0
World
0
APC Ta Lashe Zabukan Gwamna Na Jahohin Borno Da Yobe
Politics
3
Politics
3
Koriya Ta Arewa Ta Koma Bakin Aikin Gina Gurin Gwada Makami Mai Linzamin
World
0
Nigeria
1
Najeriya Da Kamaru Sun Yi Taron Fadakar Da Juna
Africa
4
Africa
4
Kungiyoyin Arewa Sun Gujewa Shiga Zanga-zangar Juyin Juya Hali a Najeriya
Nigeria
1
World
0
Al'amura Sun Fara Daidaita A Jihar Filato
Nigeria
1
World
0
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Kudirin Dokar Mafi Karancin Albashi Na Naira 30,000
Nigeria
1
Nigeria
1
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Ya Koma PDP
Politics
3
Africa
4
Hukumar Kwastam Ta Kama Gawa Dauke Da Tabar Wiwi
Nigeria
1
Nigeria
1
Fulani: Hanya Daya Tilo Da Za'a Magance Matsaloli A Arewacin Najeriya
Nigeria
1
World
0
An Bukaci Gwamnoni Su Biya Basukan Da Aka Basu
Politics
3
World
0
Najeriya: Kungiyoyin Fararen Hula Sun Fitar Da Kundayen Yaki Da Cin Hanci
Nigeria
1
World
0
An Kaddamar Da Aikin Rigakafin Dabbobi a Jihar Neja
Health
2
World
0
Jawabin Sarkin Kano A Yayin Bukukuwan Sallah A Birnin Kano
Nigeria
1
Nigeria
1
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Harbe Shanun Makiyaya Kusan 100 a Filato
Nigeria
1
World
0
Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Ruwa A Zariya
Politics
3
Nigeria
1
Mayakan Saman Nigeria Na Samun Galaba Akan Miyagun Mutane A Zamfara
Nigeria
1
World
0
Lagos: Hukumar Kwastam Ta Kama Kayayyaki Na Sama Da Naira Biliyan Biyu
Nigeria
1
World
0
Jamus Ta Mika Taimako Ga Gidajen Yarin Najeriya
World
0
Africa
4
Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Tallafawa Nijer Da Dala Bilyan 1.2
World
0
Nigeria
1
Amurka Ta Tura Miliyoyin Daloli Ga Sojojin Ukraine
World
0
World
0
Iran Tayi Gwajin Wani Makami Mai Linzami
World
0
World
0
TARON KOLIN MDD: Buhari Ya Bukaci Shawo Kan Tsana Da Kiyayya
Politics
3
Nigeria
1
Masu Fama Da Cutar HIV Sun Koka a Jihar Naija
Health
2
Health
2
N30,000 Ne Mafi Karancin Albashin Ma’aikatan Najeriya
Nigeria
1
Nigeria
1
An Yi Zanga Zangar Adawa Da Shirin Zabe A Gabashin Ukraine
World
0
World
0
Bauchi: Mutane Sama Da 30 Sun Rasa Rayukansu Bayan Da Kwale Kwalensu Ya Kife
Nigeria
1
World
0
An Cika Shekaru 100 Tun Yakin Duniya Na Daya
World
0
World
0
An fara Yiwa Yara Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro A Kasar Ghana
Health
2
Health
2
Koriya Ta Arewa Ta Zargi Amurka Da Kawo Cikas Kan Tattaunawarsu
World
0
World
0
Amurka Ta Kai Taimako A Venezuela
World
0
World
0
Zanga Zangar Lumana A Garin Tsafe Ta Dauki Sabon Salo
Nigeria
1
Nigeria
1
Shugaba Donald Trump zai jagoranci Amurkawa tunawa da hare haren ranar sha daya ga watan Satumban shekarara 2001
World
0
World
0
Gwamnatin Amurka ta Fara Gwajin Ebola a Filin Jirgin Saman JFK
Health
2
World
0
Ghana Na Shirin Amfani Da Komputa Wajen Kidaya Al'ummar Kasarta
Africa
4
World
0
Ra'ayoyin Jama'a Akan Shirin Shugaba Buhari Na Kai Najeriya Mataki Na Gaba
Politics
3
Nigeria
1
Yan Bindiga Sun Raba Dubban Mutane Da Gidajensu A Zamfara
Nigeria
1
World
0
Najeriya ta Rabu da Cutar Ebola
Health
2
Health
2
Ya Yiwu Mutane Miliyan 500 Su Kamu da Ciwon Suga Cikin Shekaru 10 Masu Zuwa
Health
2
World
0
Shirin Rage Wa Yara Talauci A Duniya Ya Gamu Da Matsala babba
Health
2
World
0
Sabuwar Allurar Rigakafin HIV Yana Kara Hadarin Cutar
Health
2
Health
2
Mutane 469 Suka ki Yarda da Maganin Rigakafin Polio a Karamar Hukumar Ilela ta Jihar Sokoto
Health
2
Nigeria
1
Hukuncin Da Kotun Koli Ta Yanke Kan Zaben Osun Ya Kada Mu – PDP
Politics
3
Politics
3
Sojojin Nigeria Suna Fatattakar 'Yan Bindiga a Dajin Zamfara - Agim
Nigeria
1
Nigeria
1
Gobarar Dajin dake Ci a Jihar California Sai Fadada ta Keyi
World
0
World
0
Yan Bindiga Sun Addabi Manoma A Jihar Adamawa
Nigeria
1
World
0
Afghanistan: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 14 A Kabul
World
0
World
0
Cikakken Bayanin Cutar Maleriya Kashi Na Biyar: Wanene Ke Cikin Kasadar Kamuwa Da Ita?
Health
2
Health
2
Falastinawa Na Jimamin Kashe Wani Matashi Saad
World
0
Nigeria
1
Gwamnatin Neja Tana Nazarin Sabon Tsarin Albashi
Nigeria
1
Nigeria
1
Mutane Shida Sun Mutu, A Harin Mota Da Kuma Harbe-Harbe A New York
World
0
World
0
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira da a kara maida hankali a yaki da zazzabin cizon sauro.
Health
2
World
0
Zabukan Pilato, Adamawa, Sokoto, Bauchi Ba Su Kammalu Ba – INEC
Politics
3
Nigeria
1
Najeriya Zata Iya Yin Asarar Dala Biliyan 8 Kan Cutar Shanyewar Sashin Jiki Da Sauransu
Health
2
Health
2
Yan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-Zangar Juyin-Juya-Hali a Najeriya
Nigeria
1
World
0
Gwamnatin Filato Na Shirin Maida 'Yan Gudun Hijira Zuwa Gidajensu
Nigeria
1
World
0
Cutar Kwalara ta Kashe Mutane 7 a Jihar Kano
Health
2
Nigeria
1
Erdogan Yaki Amincewa Da Bukatar Amurka
World
0
World
0