transcript
stringlengths 1
108
| image
imagewidth (px) 20
1.26k
|
---|---|
Don nasiharku zan faɗi don muhibba | |
Ya | |
Wanda yabbi ta ya fa zan Muṣtaqīmi | |
Karatu shi ya ce a je a yi sana’a | |
Ba banza irin marar yin sana’a | |
Su kama tsuwa ga gobe tabbat ḥaqīqan | |
tarar | |
Fa ku ce da ni ƙin gaskiya domin haka, | |
a ɗaure | |
Tattalinta | |
Wanda yayyoni mai sarauta Karīmi | |
zurfi | |
Mai sonsa ba zai baƙin ciki ba | |
Ɗai biɗa ci da tambayowa ga ʿilmi | |
Bisa fiyyayenmu Sidi shi Imāmī | |
shakkar | |
Ganuwarka da ba ta riɓɗa | |
an sance | |
Kai dai ka ’aikata gaskia ko ya take | |
sai | |
Mai ya sa wawa ka ruɗe | |
Mani tambayar raini game da mutane | |
Dud da mata da ke fita ba lalura | |
An kashe su cikin jahālā | |
Ba su amince wa marar yin sana’a | |
Shaykhuna | |
Wanda ya fi ruwan zuma a gumba | |
Ba kuwa a ce da ni fa da san jiki ba | |
Har miyagu da ke zina masu tarbe | |
Komai kafaɗa ba’a | |
Ya Allah ba mu albarkacinsu | |
Mai zangalewa dan ka ƴanta mutane | |
Sunƙe za su naru duk can akora | |
Ba zai daraja a Lahira ba | |
Bada ko gaskiyar Muhamman ma’aiki | |
Wa zai so ganin marar kyan ɗabi’a | |
Karma son taro nan akwai har na bugu | |
Wataƙil shi ya sa kuke ƙin sana’a | |
ba | |
ba ni | |
Mutu ƙar | |
Mu yi yabo ƴan uwa ga sarki haqiqan | |
Masu ƙwacen ƙasa suna nuna ƙarfi | |
In ka ruƙe hannunka mai rowa ne | |
Komai kafaɗa | |
Sai da ya zaka | |
Yo jihadi ga jallah don kar ka mance | |
mafi | |
Mai fa aikin da yaffi so mai hukunci | |
Da ka | |
Makullin arziki rashin yin sana’a | |
Amma halinsu yana da cuta mai dafi | |
Sani fa ji nai ḥaqīqatan babu kunne | |
mafificin fiyayyu | |
Su wuta kan fa kwashe tabbat ḥaqīqan | |
Ba a Gwaninta Gareshi | |
musa | |
Aka ce da shi san ɗa gareshi, ka gane! | |
Wanda ka ba shugabanci | |
Don ka zama mumini ka zama ko salāmi | |
Ba su ji ba su kai ga manyansu gyara | |
Ba kuturu ba kun ga shi ba makaho | |
ma da riga ta kirki | |
Kowa ba za ya fito ba sai da guda ɗaya | |
Zanka tashi cikin dare Qiyāma | |
rasa | |
Haka masu yin fashi ko Musulmi | |
Da mai gama ƴan uwa don su yi ƙiyayya Shi bar cewa a kai wa nasara | |
Nai ḥamda l-Lāh nan kun ji kam zan dakata | |
cikin | |
Ai jahili ne, ba karatu wane | |
Ka tuna ba za su komuwa ba | |
Ya ƴar uwa ki riƙi sana’a kin jiya | |
Ni babban abinda ke ba ni haushi | |
Bisa Muhammada tabbat ḥaqīqan | |
Babu | |
In za ka zan aikinka kai dai aikata | |
Tun da sauran hankalinka | |
Ga mai safili kun ji kuke bin hawa | |
karɓa | |
Ita ma amarya, ba ta amfāni da shi, | |
Allah | |
Ga mu gun jikanka Shehu | |
Ba mai bashi gashi ba ya sana’a | |
ya sana’a | |
In ka karanta za ka gane mutane | |
Du mai sansu ko ashe wajibi ne | |
kace | |
Ta'liqi duk gareshi yassami hirzi | |
Da ran mutuwa da ran tashin Qiyama Da wanga ga taliki mai annasara | |
Shi dai ba rabansa ba ya sana’a | |
An ce kar ka ce kuɗi ne akwai su | |
Ka ji kyauta dade fa don kar ka ƙone | |
na natsa ba | |
masu ɗa’a | |
Ku bi Annabi ba da gardama ba | |
Babu farko ga wanda yaffara komi | |
Ṣala l-Lāhu ʿalā Sayyidinā Muḥammad | |
Allāhu arzuqnī bi mālin kaza ʿilmin | |
In ka so ka zame salami |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.