transcript
stringlengths
1
108
image
imagewidth (px)
20
1.26k
Halin da mukai ga yau aka bayyanawa Dalili ke ga aka sako nasara
Wanda duk yazzamo shina son salama
Duk mu zam ko biɗa ga Allah Sarki
Kuma sai ku ɗau haƙuri da hirannan da ni
Ya
Babu kamar zama kawai ba sana’a
sa
Komai
Zan waƙar
Nasara fari gare su bisa jikinsu Cikinsu baƙi ƙirin shi kan nasara
Don fa tuba ka bada tsarki ga bawa
ba
a ce mai
Su kaƙuna ga gobe tabbat haqiqan
mai
nda munka yi ni da shaihun malami
Tun kana yaro a tsumma
Nemi tauhidi kadhāka
Wai kai shaqiyyi ne garesu mutane
Wanda yasshiga wanga ruɗ
Ya matsamar wanda ya fa
Masu iko su mai da himma su furta
Kyakyawan zato idan zaka yi shi
Bin
Wansu himmarsu kau zuwa inda goge
Wansu na nan haqiqatan masu tarko
akwai
Shi wuta kan kirashi tabbat ḥaqīqan
ba
Ka ma hanya zuwa garai kada ka raɓa
kyat
Ya mafi
Dan ni ba ni san marar kyan sana’a
Sai an sha jinin jiki babu a’a
Ita duniya nan ka ga ba ƙyalle bace
Wanda ke da isa a fada
Dawwamamme ḥaqīqatan ba shi mutuwa
Mun kasa ganewar halinku mutane
Sufuli ɗari yai yo kaɗan ga mutane
Kar a ku sanci wanda ba ya sana’a
Aka san abinda yake faɗansa ne ne
Ɗan gwargwado dai ga shi na jera maka
Kuɗi sha’aninsu, ka ji mutane
Haka malami kai ma kabar ƙin gaskiya
Wa ṣalla l-Lāhu ʿalā l-Nabiyyi l-Karīmi
In fa ka zo wurin jihadi ji zance
Masu hana yin rabo na khumusi ga ƴa ƙi
Domin hakannan munka gane mutane
Zamka dhikri da safe hakana marece
Ya Ilāha l-ʿālamina
Affa ƙofar isa ga Sarki Raḥīmī
Ka zamo salihi na Allah waliyyi
Ko duhu
Mai fa aikin da yaffi so mai hukunci
dalili
ba ƙi ba sana’a
Ba dan aiko shi duniya ba
Haka na masu yin fushi ko musulmi
ni
Qālū ghaniyyun wa in tasālahum bakhilū
Shekarar ƙarnin dashensa
Halinsu ne wallahi shi muka rattaba
Har abada cikin shukuna da yinwa
Kar ku yi daudu kun ga kar ku yi kawalci
Ba birni ba kun gani ko a ƙauye
Jamaʿa batu nan, wa l-Lāh, ba a musu nasa
Mutum Cuta Ne Marar Magani
Ƴan kanana har sushiryu
gari
Wadda duk taƙƙiya ba ta sami lada
Maza sai a ce maka wane lallai yai kuɗi
Aw kunta munqabiṭan qālū lahu athaqalu
Wansu na nan ina faɗa ma kamarsu
mutin dun ku gane
ƙarnin
Shine ya hau jaki fa ɗansa yana ƙasa
ba mu yi
Musulmi in musība ta matsanta Ku roƙi ubangijinku hawuya annasara
ce ko da
Ko mutum ya zamo mutum mai muƙami
Dud da ko macce wadda tattarda kishiya
kafaɗa
lafiya
Ba wanda zai mora cikinsu gaba ɗaya.
Hakimai masu yin faɗa can ga zakka
Sun ɓace ba su tambaya ko lalura
Idan mun samu iko munka tashi Mu yada wargi Ka kai mu Madīna nesa ga annasara
In ga qabrin ɗan Amina
Sarki na ga ya yi doka ta kirki
Dukiya duk su ƙonu tabbat haqiqan
Ko ado da asho da laima
ba
Makwaɗaita waɗanda ba sa sana’a
Masu ko bukatu ya tace ga babba
Su ne iyayen ɗiya mutane kun jiya?
Tafi wofi, ba zan abota da kai ba
ilmi
Ka ga ba don shi ba da sa
Har in tada ido in duba
Bari yin ta ƙama da kai malami ne