text
stringlengths
0
948k
source
stringclasses
2 values
babu dokar da ta isa hanamu yawo a nijeriya miyetti allah
cc100
babu gaskiya a zarigin da ake mun sheikh bilbis
cc100
yan fim din hausa kannywood sun saki tafiyar buhari sun kama ta atiku
cc100
chi na kan ko ni ka
cc100
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
cc100
za ka sami mafi kyau tayi daga
cc100
soshite watashi wa kakushin shita wake a naruhodo kore wa machigainaku o kun da ososugi
cc100
a hrefhttpgiaitridienthoaiashirin da huduhblogspotti gamea urlhttpgiaitridienthoaiashirin da huduhblogspotdown game freeurl
cc100
an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane ashirin da bakwai sun mutu daily nigerian hausa
cc100
ghali naabba ya tona asirin kudaden da obasanjo ya kashe don
cc100
gobara ta kone sakatariyar karamar hukumar ningi a jihar bauchi
cc100
ban shigo siyasa don tara abin duniya ba buhari
cc100
anyi janaizar dalibin jamiar kust wudil da ya nitse a ruwa
cc100
tauye hakkin biladama ne yadda yan sanda suka wulakanta dino
cc100
tsananin kishi ya sanya wani mutum ya yiwa buduwarsa wanka da
cc100
yar aiki ta yi wa ubangidanta rotse a yayin da ya
cc100
ya nemi kotu ta raba aurensu da matarsa saboda kyanta yayi
cc100
budurwa ta yanke mazakutar saurayinta dan ya dauki bidiyonsu suna jimai
cc100
macen da ta fi kowa tsufa a duniya ta rasu
cc100
tattaunawa yadda muka kafa kasuwar yanar gizo da babu irin ta
cc100
cbn ta saki dalar amurka miliyan dari biyu da goma a kasuwar canji
cc100
bankin duniya zai baiwa najeriya bashin dala miliyan dari hudu da tamanin da shida don inganta
cc100
farashin gangar mai ya haura zuwa tamanin a kasuwar duniya
cc100
kun san yaya ake sayen kaya a kantin da babu kashiya
cc100
yan daba sun hargitsa taron goyon bayan tazarcen buhari a jigawa
cc100
gwamnan jigawa badaru zai jagoranci kwamitin shirya taron apc na kasa
cc100
oyegun ya bayyanawa gwamnonin apc matsyarsa bayan da suka janye goyon
cc100
dubu biyu da goma sha tara atiku abubakar ya kaddamar neman shugaban kasa a jihar ribas
cc100
dubu biyu da goma sha tara sai na yi wa ganduje ritaya daga siyasar najeriya
cc100
bita da kullin gwamna badaru akan sule lamido da siyasar jigawa
cc100
domin kawo sauyi a fannin fassara da rubucerubuce ne na bude
cc100
mace mai kamar maza hajiya balaraba sanusi gusau uwar marayu
cc100
marigayi malam aminu kano gwagwarmayar da ya yi a rayuwarsa don
cc100
yau shekaru talatin da biyar da rasuwar malam aminu kano tarihinsa a takaice
cc100
tsakanin malam aminu kano da sarakuna da turawan mulkin mallaka
cc100
wasikar malam aminu kano zuwa ga firimiyan arewa ahamadu bello a
cc100
jakolo ya bayyana yadda sambo dasuki ya nada buhari shugaban kasa
cc100
boyayyen labarin jaruma sadiya idris da ya kamata ku sani
cc100
sojoji sun cafke wani dan leken asirin masu aikata kashekashe a
cc100
shehu jaha da masu fada akan gurmi
cc100
jamiyyar apc reshen jihar legas ta yi fatali da karin lokacin
cc100
saraki ya kyauta kan batun yar wasan barkwancin nan emmanuella
cc100
malaysia zata daure duk wanda aka samu da yada labarin karya
cc100
yan sandan abuja sun cafke yan fashi talatin da suka addabi
cc100
kasar saudiyya ta baiwa najeriya tallafin naira biliyan talatin da shida
cc100
saudiyya ta baiwa mata damar shiga aikin soja
cc100
dalilin da ya sa man utd suka lallasamu arsene
cc100
iniesta ya tabbatar da cewa zai bar barcelona a karshen kakar
cc100
messi ya yi wa ronaldo zarra a matsayin dan kwallon da
cc100
wenger ya tabbatar da cewar zai bar kulab din arsenal a
cc100
neymar ya shaidawa manema labari ranar da zai dawo taka leda
cc100
home kanun labarai an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane ashirin da bakwai sun mutu
cc100
an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane ashirin da bakwai sun mutu
cc100
zanen taswirar najeriyainda take nuna zanen karamar taswirar jihar kaduna da aka sanyawa jan launi
cc100
kimanin mako guda kenan da aka kai wani hari da yayi sanadiyar mutuwar mutane arba'in a jihar kaduna inda aka kashe wasu masu hakar zinare da azurfa a kauyen janruwa a yankin karamar hukumar birningwari a jihar kaduna
cc100
yan taaddar sun kuma yunkurowa inda suka kashe mutane ashirin da bakwai a kauyen dake makwabtaka da inda aka yi kisan mutane arba'in a makon da ya gabata
cc100
a ranar uku ga watan mayun nan sufeton yan sanda na kasa ibrahim kpatom idris da ya ziyarci yankin birnin gwari ya bayar da umarnin a tura karin yan sanda dari biyu zuwa yankin na birningwari domin dirarwa mahara da masu garkuwa da mutane
cc100
amma sai dai wani shaida ya tabbatarwa da daily nigerian cewar duk da kasancewar jamian tsaro a yankin maharan sun cigaba da kai munanan hare hare a yankin tun kusan misalin karfe dari biyu da talatin na rana a jiya asabar inda suka kashe mutane ashirin da bakwai mafi yawansu mata da yara a kauyen gwaska
cc100
yan taaddar da ake kyautata zaton sun fito ne daga jihar zamfara sun yiwa kauyen na gwaska tsinke har zuwa kauyen kuiga inda suka dinga harbin kan mai uwa da wabi a cewar wani dankato da gora a yankin sule kassim
cc100
haka kuma maharan sun cinnawakauyen wuta inda suka kone a kalla gidajen kauyen dubu uku kurmus
cc100
wani da ya samu tsira da ransa ya bayyana cewar mafiya yawan wadan da aka kashe yan sa kai ne wadan da suka bayar da rayuwarsu domin kare kauyen da alummar dake ciki
cc100
wani mamba a cikin yan sintiri na garin birningwari wanda ya nemi a sakaya sunansa yace mutanen da aka kashe yawansu yafi ashirin da bakwai yace zasu fadi adadin mutanan da suka mutu yayin da suka gama debo gawarwakin da suke warwatse a cikin kauyen
cc100
muna kara yin kira ga hukumomi da su dauki matakan gaggawa domin kare alummarda suke shugabanta daga hare haren wadannan makiya miyagu azzalumai
cc100
yankin karamar hukumar birningwari a jihar kaduna ya sha fama da hare haren yan taadda inda aka kashe mutane da daman gaske
cc100
previous articleghali naabba ya tona asirin kudaden da obasanjo ya kashe don ya yi tazarcen karo na uku
cc100
gwamna elrufai ya tsinewa sanatocin kaduna yace ba su da amfani
cc100
inec ta samu ganduje da hannu wajen almundahana a zaben kananan hukumomin jihar kano
cc100
shugaba buhari ya kamo hanyar dawowa gida najeriya
cc100
har yanzu shugaba buhari bai iso najeriya ba kwanaki biyu da barowarsa amerika
cc100
rundunar yan sanda ta magantu kan sake kama sanata dino melaye
cc100
allah shi zai hukunta jonathan da obasanjo kan barnar da sukaiwa najeriya buhari
cc100
goma sha tara kafanchan kaduna state college of education gidan waya kafanchan kaduna state
cc100
ashirin da tara zaria golden height comprehensive school jushin waje sabon gari zaria kaduna state
cc100
uku birninkebbi mltech nigeria limited nagari college birninkebbi
cc100
goma lafia federal university lafia lafia nasarawa state
cc100
goma sha uku lafia nasarawa state polythecnic lafia ombi daya jos road lafia nasarawa state
cc100
biyar jos aliman schoolno uku dogon dutse jos
cc100
mece ce manufar hareharen amurka a libya
cc100
an dakatar da wannan shafin mun koma zuwa parstoday hausa
cc100
amnesty int ta bukaci sojoji su yi bayani kan kisan gilla a zaria
cc100
ganawar shugaba buhari na najeriya da xi jinping na china
cc100
bin kadun cin zarafin musulmin turai ta hanyar doka
cc100
babban mai bayar da fatawa a quds ya gargadi yahudawan israila
cc100
kasashen kongo da burundi sun sanar da shirin aiki tare don fada da yan tawaye
cc100
unicef ana samun karuwar masu kunar bakin wake tsakanin yara a yammacin afirka
cc100
jagora ya ja kunnen kasashen turai saboda goyon bayan taaddanci da wasunsu suke yi
cc100
shugaba ruhani akwai bukatar aiki tare wajen fada da taaddanci
cc100
majalisar dinkin duniya ta yi gargadi kan bullar masifar cuta a kasar afrika ta tsakiya
cc100
a ranar jumaa da ta gabata ce jiragen yakin amurka suka kaddamar da wasu harehare kan birnin sabrata na kasar libya inda suka kasha wasu daga cikin mayakan kungiyar daesh isis da suka kwace iko da birnin
cc100
wadannan harehare na amurka dai sun zo ne a matsayin wani riga malam masallaci a shirin da kasashen turai suke da shi na kaddamar da hari kan kasar libya da sunan yaki da kungiyar daesh wadda ta mamaye wasu daga cikin yankunan gabashin kasar libya da suka hada da wasu yankuna da suke da arzikin danyen man fetur da iskar gas
cc100
sai dai abin tambaya a nan shi ne mene ne dalilin da yasa hareharen na amurka suka takaita kawai a kan sabrata alhali kuwa akwai wasu wuraren da daesh ta kame tun fiye da shekara guda da ta gabata musamman birnin sirte wanda shi ne birni na uku a kasar libya bayan tripoli da benghazi wanda kuma nan mahaifar tsohon jagoran kasar marigayi kanar gaddafi
cc100
wadanda suke da cikakkiyar masaniya kan abin da yake faruwa a kasar libya suna bayyana cewa yan taaddan da suke rike da birnin sabrata sun hada har da wadanda amurka take zargi da kai harehare kan ofishin jakadancinta a benghazi tare da kashe jakadanta chris stevens a cikin watan mayun dubu biyu da goma sha biyu
cc100
wannan ya sanya wasu masana yin shakku kan manufar amurka ta kai hareharen riga malam masallaci a kan birnin sabrata inda suke ganin cewa hakan ba shi da wata alaka da yaki da kungiyar isis domin kuwa da haka ne to da ya kamata amurka ta fara kai hari ne kan birnin sirte wanda ya zama babbar tungar yan taaddan isis a kasar ta libya
cc100
a kan haka masu wanann raayi ke ganin cewa manufar kai harin ita ce daukar fansa kan kisan amurkawan da aka yi da suka hada da jakadan amurka a shekara ta dubu biyu da goma sha biyu ba murkushe isis ko tabbatar da tsaro kan iyakokin kasar libya da tunisia ba kamar yadda amurka ta shelanta
cc100
ko shakka babu kafa kungiyoyin yan taadda ta hanyar yin amfani da kasashe da suke yada akidar nan ta kafirta musulmi tare da rarraba kansu da kuma hada su fadacefadace saboda banbancin fahimta babbar manufar hakan ita ce tarwatsa kasashen musulmi tare da raunana su domin kuwa wadannan kuniyoyi na yan taadda dukkanin ayyukansu sun kare ne a kan kasashen musulmi kamar yadda kuma hakan ya zama wata hanya mafi sauki wajen bata sunan musulunci da musulmi a idon duniya babban abin takaicin shi ne yadda kasashen da suka fi kowa zakewa wajen bayyana kansu a matsayin jagororn musulmi a duniya suka zama kuma su ne kan gaba wajen aiwatar da wannan bakar manufa ta makiya musulunci a duniya da yin amfani da kudaden man fetur da suke sayarwa domin kawai su dadawa amurka da sauran kasashen yammacin turai
cc100
wakilin mdd a kasar libiya ya ce kuskure ne daukan matakin soji kan kasar ta libiya
cc100
kasar amurka ta yi gargadi kan kara yawaitar yan taaddan daish a kasar libiya
cc100
libya khalifa ghweil ya ce ba zai fice daga tripoli ba
cc100
dauki ba dadi a garin benghazi na kasar libiya ya jikkata sojojin gwamnati da dama
cc100
yan tawayen kasar libya sun mika mulki ga sabuwar gwamnatin kasar
cc100