text
stringlengths
0
948k
source
stringclasses
2 values
mene ne dabandaban a kan blogger vs wordpress
cc100
mafi yawa daga sabon masu amfani tambayi abin da bambanci tsakanin blogger da wordpress da kuma wanda yake mafi alhri an fara wani blog iya cin lokaci kuma babban aiki don sabon shiga da farko kana bukatar cikakken gano dandali ka zaba wannan zai jira dukanmu mun san akwai biyu mafi used dandamali ga nauyi rubutu tushen blogs dukansu yayi dabandaban zane da sauran siffofin akwai mafari iya gaske makale abin da ya kamata i zabi wanne ne mafi alhri a wannan yanayin da muke yanke shawarar ya taimake ka zabi mafi alhri zabi a gare ku lets kara karantawa
cc100
biyan kudi zuwa da aikawasiku jerin da kuma samun ban shaawa stuff da kuma updates to your email akwatin sao mai shiga
cc100
wani abu tafi daidai ba ne
cc100
muna girmama sirrinka da kuma yin kare shi tsanani
cc100
hello barka da zuwa wikiwon kuma godiya ga saukowa a kan bio page don haka bari in gabatar da kaina sunana mujeer ni marubucin wikiwoncom ni tech blogger daga dubai uae da kuma ni wani babban techo freak wanda ya ke son zuwa surf internet dukan yini kuma shi ne mai gwanayen irin wannan tsangayar kuma gyare goyon baya my yankunan interest hada da
cc100
ina da babban ilimi a wadannan duk da sabis idan ka shaawa a cikin duk basira na iya samar maka da kyau aiki ga wadanda sabis za ka iya hayan ni a kan fiverr wasu ma kai tsaye lamba ni idan kana so ko wani hanyoyi
cc100
dubu biyu da goma sha takwas wikiwon an adana duk hakkoki
cc100
daya shekara hudu watanni da suka wuce dari shida da saba'in da biyu by flytalatin da bakwai
cc100
ina da a wannan kwamfuta fsx pukud vtalatin da hudu da vhudu yau da na shigar da m spartan amma idan na shigar a pukud vhudu cant afer kafa a pukud vtalatin da hudu ko fx abin da zan iya yi domin samun wannan ayyuka a duk ta naurar kwaikwayo
cc100
godiya da yabo ga babban aiki
cc100
shida esp na yi kun koh
cc100
ichikawashi urayasushi kamagayashi shiraishi narashinoshi funabashishi yachiyoshi funabashi customer service center
cc100
anjoshi okazakishi gamagorishi kariyashi takahamashi chiryushi toyoakeshi toyokawashi toyotashi nishioshi nukatagun hekinanshi miyoshishi mikawa customer service center
cc100
sktr jam takwas tara an gan
cc100
trump na nazarin kwace ikon samun bayanan sirrin tsofaffin manyan jamian amurka daya
cc100
hausa ka kasance sai yana kasancewa kamar yadda yake nufi
cc100
manyan mata suna rawar dan asharalle
cc100
kalli yanda yan mata suka cashe da dan asharalle
cc100
kamfanin areva zai dakatar da aiki a nijar bbc news hausa
cc100
a jamhuriyar nijar kamfanin areva mai hakar uranium ya ce mai yiwuwa daya daga cikin kamfanoninsa da ke yi masa ayyukan somair ya dakatar da ayyukansa a karshen wannan watan
cc100
kamfanin na areva ya dora laifin dakatar da ayyukan kamfanin a kan hukumomin nijar da ke son sake duba yarjejeniyar da ke tsakaninsu da kamfanin na areva
cc100
zargin da wani babban jamiin kamfanin kula da albarkatun maadanan kasar sopamin ya karyata yana mai cewa ba haka zancen yake ba
cc100
asusun ba da lamuni na duniya yace bankunan kasar spain na bukatar karin jarin akalla dala biliyan hamsin domin kare su daga durkushewa
cc100
sanarwar ta asusun na zuwa ne a daidai lokacin da ake sa ran spain din za ta bukaci tallafin kare bankunanta
cc100
bankunan dai sun bada dimbin basussukan da baa zaton kamfanoni za su iya biya sanadiyyar karyewar darajar gidaje a spain din
cc100
yankin turan dai na kokarin farfado da tattalin arzikin wasu kasashen da ke fama da tabarbarewar tattalin arziki
cc100
a koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan abdul d one mai suna tushe wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce
cc100
allah babban sarki mai saka soyayya ta zauna babu jayaya ta kama zuciya
cc100
soyayya akwai kunya so tushen zama lafiya
cc100
soyayya na da yawa amma karki manta da ni
cc100
kowa da abinda yayi masa wani ya sha zuma wani sigari nike kike burgeni
cc100
bari kar na kara samuku dadin haka
cc100
maaikatar tsaro ta ukraine ta ce sojoji bakwai ne aka kashe a wani kwanton bauna da yan aware suka yi a kusa da birnin kramatorsk na gabacin kasar
cc100
ta ce wasu bakwai kuma sun samu rauni a lokacin wani hari da wasu yan gwagwarmaya kusan talatin suka kai
cc100
an ce suna dauke da makaman harba gurneti da kuma masu sarrafa kansu
cc100
tashin hankalin ya zo ne kwana daya kafin hukumomin kiev su shirya tattaunawar gaba da gaba a wani kokari na kawo karshen tashin hankalin
cc100
sai dai da yake magana a wajen wani taron manema labarai na hadin guiwa pirayim minista arseniy yatsenyuk ya ce ya rage ruwan rasha ta kwantar da kurar tashin hankali a gabacin ukraine
cc100
me ke janyo yawan mace macen aure a kasar hausa bbc hausa
cc100
me ke janyo yawan mace macen aure a kasar hausa
cc100
yawan mutuwar aure matsala ce da ta zama ruwan dare a kasar hausa alal misali bincike na bayabaya da aka gudanar a jihar kano da ke arewacin najeriya ya nuna cewa rabin auren da ake yi na karewa da saki
cc100
shin ko me ke janyo wannan matsala wane irin tasirin ta ke yi a kan zamantakewar alumma me ya kamata a yi don a rage matsalar
cc100
wasu daga cikin irin tambayoyin da muka yi kokarin amsawa kenan tare da ku masu saurare a cikin shirinmu na raayi riga na wannan makon
cc100
mun kuma gayyato wasu baki na musamman da suka hadara da bala muhammad tsohon abokin aikinmu a sashen hausa na bbc kuma daraktan hukumar a daidaita sahu ta jihar kano
cc100
akwai kuma dr ismaila zango malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a jamiar bayero dake kano
cc100
sai hajiya altine abdullahi shugabar kungiyar zawarawa ta jihar kano
cc100
hakazalika akwai ustaz hussaini zakariya wani malamin addinin musulunci da kuma pasto sani nomao shugaban cocicoci na eern a niger
cc100
za kuma ku iya ci gaba da muhawara kan wannan batu a dandalinmu na musanyar raayi da muhawara wato bbc hausa facebook
cc100
za a sanya wa koriya ta arewa takunkumi bbc news hausa
cc100
kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya ce zai sanya sabon takunkumi kan kasar korea ta arewa bayan da ta harba roka mai dogonzango
cc100
kwamitin sulhun ya yi allah wadai da matakin na korea ta arewa tare da bayyana shi a matsayin mai hadarin gaske
cc100
amma kasar china ta ce muddin matakan suka tsaurara kasar korea ta arewan zata shiga wani hali
cc100
korea ta arewa dai ta ce ta kaddamar da rokar ne a matsayin daya daga cikin shiryeshiryenta na ayyukan sararin samaniya amma sauran kasashen sun yi amanna tana yunkuri ne ta hada makaman nukiliya masu cin dogonzango
cc100
tunda farko hukumar leken asiri ta koriya ta kudu ta ce koriya ta arewan na shirin yin gwajin makamin nukiliya ne a karo na biyar
cc100
gwamntain nijar ta maida martani kan zargin da jagoran yan adawar kasar alhaji seyni omar ya yi wa shugaba mahamadu isufu
cc100
jagoran yan adawan ya zargi shugaban kasar da fallasa jamiyun siyasa na bangaren adawa tare da yi wa shugabbanninsu bita da kulli
cc100
sannan ya koka har ila yau game da mumunar taasar da gwamnatin kasar ke tafkawa dangane da yadda take sarrafa kudin kasa musaman jirgin shugaban kasa da ya ce kudinsa ya wuce kima
cc100
sai dai ministan harkokin wajen kasar kuma shugaban jamiyar pnds tarayya mai mulki malam bazoum mohamed ya ce ko kadan zargin na seyni omar ba shi da tushe
cc100
an kashe mutane sama da dari a kaura kaduna bbc news hausa
cc100
wani dan siyasa a jihar kaduna da ke nigeria ya ce an kashe fiye da mutane dari tare da jikkata wasu da dama a hareharen da yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku
cc100
dan majalisar dokokin jihar kaduna yakubu bitiyong ya shaida wa bbc cewa yan bindigar sun kai hari ne a karamar hukumar kaura da ke kudancin jihar ranar jumaa da daddare
cc100
ya ce ya ga konannun gawarwaki kuma maharan sun kone gidaje da dama tare da yashe rumbunan abinci
cc100
mazauna kauyukan dai na tserewa saboda fargaba
cc100
an kai hari a ofishin yan sandan makarfi
cc100
dokar hana fita a kafanchan na tasiri
cc100
shugaban nigeria goodluck jonathan ya katse halartar taron kungiyar kasashen afrika da ake yi a equatorial guinea saboda harin bam da aka kai abuja
cc100
shugaban ya koma gida najeriya kwana daya bayan harin da aka kai a rukunin shaguna na emab ya kashe mutane akalla ashirin da daya
cc100
mataimakin shugaban najeriyar arch namadi sambo ya kai ziyarar gani da ido inda lamarin ya faru kana ya ziyarci babban asibitin maitama domin duba wadanda suka jikkata a sanadiyyar harin
cc100
an tsaurara matakan tsaro a cikin birnin na abuja yayin da wasu rahotanni ke cewa wasu sojoji sun harbe wani mutum guda sannan an kama wani
cc100
ana zargin mutanen biyu da hannu a harin
cc100
kawo yanzu babu wanda ya dauki alhakin harin na abuja
cc100
tennissharapova da halep a wasan karshe bbc news hausa
cc100
tennissharapova da halep a wasan karshe
cc100
image caption a ranar asabar za su fafata wasan karshen
cc100
maria sharapova ta kai wasan karshe na gasar tennis ta faransa karo na uku a jere inda za ta fafata da simona halep ta romania
cc100
wannan shi ne karon farko da simona halep mai shekara ashirin da biyu kuma ta hamsin da bakwai a duniya amma ta hudu a kasarta ta kai wasan karshe na babbar gasa
cc100
sharapova wadda ta dauki kofin gasar a dubu biyu da goma sha biyu ta yi galaba a kan bouchard ta bakwai a duniya mai shekaru ashirin yar kasar canada cikin saoi biyu da minti ashirin da bakwai
cc100
image caption daya daga cikin sharudan ba da balin nnamdi kanu shi kar ya yi zangazanga
cc100
an saki jagororin masu fafutikar kafa kasar biafra nnamdi kanu daga gidan yari bayan ya cika sharudan da wata babbar kotu da ke abuja babban birnin najeriya ta sanya masa
cc100
a ranar talata ne dai kotun karkashin mai sharia binta nyako ta bayar da belin mr kanu saboda rashin lafiyar da yake fama da ita
cc100
sai dai ta sanya masa sharuda wadanda suka hada da cewa ya gabatar da mutum uku wadanda za su tsaya masa kuma kowanne ya kasance yana da naira miliyan dari
cc100
mai shariar ta ce ba a yarda a gan shi a cikin taron jamaar da suka wuce mutum goma ba
cc100
ana tuhumar mista kanu wanda shi ne shugaban kungiyar indigenous people of biafra ipob tare da wasu mutum uku wadanda duka suka musanta zargin da ake yi musu
cc100
tim cook kamfanin apple bai yi laifi ba
cc100
shugaban kamfanin apple tim cook ya ce hukuncin da tarayyar turai ta yanke na cewa kamfanin apple ya biya biliyoyin euro a matsayin kudin haraji ga jamhuriyyar ireland abin takaici ne kuma abin ya zo da ba zata ba
cc100
a lokacin da ya ke jawabi a gidan rediyon jamhuriyyar ireland ya ce bai yarda cewa apple yayi wani laifi ba
cc100
hukuncin da tarayyar turai ta yanke ya ce an bai wa apple din kudin haraji ba bisa kaida ba na euro goma sha ukubn
cc100
mista cook ya ce yana da kwarin gwiwa sosai cewar za a sauya hukunci idan ya bukaci hakan
cc100
wannan dai sune sababbin hotunan umma shehu da sunkayi fice a shafinta ina istgram idan take cewa
cc100
allah ka nuna mana masoyanmu na gaskia a fili
cc100
kamar yadda daukibonded silicon carbide tukwane manufacturer mun samar da highyi silicon carbide yumbu mafita
cc100
mu ne sadaukar da sababbin dabaru da kuma r d na sabon daukibonded silicon carbide kayayyakin new kayayyakin da musamman siffa sassa da sababbu tsarin za a iya musamman dangane da takamaiman request
cc100
barka dakirsimatikuma barka da sabuwar shekara
cc100
barka da kirsimatikuma barka dasabuwar shekara
cc100
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa kikiotolu
cc100
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa
cc100
ayeni tolulope april goma sha daya dubu biyu da goma sha takwas rariya news samo labarai na hausa a kan kikiotolu sifili
cc100
fadar shugaban kasa ta zargi barayin gwamnati da shirya zanga zangar kin jinin shugaba buhari wanda wasu yan nijeriya mazauna birnin landon suka gudanar a jiya talata
cc100
kakakin shugaban kasa garba shehu ya ce tarzoman ba zai hana shugaban cimma manufar ziyarar da ya kai birtaniya ba inda ya nuna cewa mafi yawan masu zanga zangar an yi hayarsu ne shugaba buhari dai ya kai ziyara birtaniya ne don tattauna batun dangantakar kasahen biyu da firayi ministan birtaniya theresa may
cc100
rariya news bamu goyi bayan sanatoci na hana bada bashi ga gwamnatin jihar kaduna ba inji matasan arewa
cc100