text
stringlengths 0
948k
| source
stringclasses 2
values |
---|---|
more in this category zaben majalisar shawarar musulunci a iran hadin gwiwan saudiyyaisraila da nufin kifar da gwamnatin siriya | cc100 |
komkun san na dari uku da arba'in da bakwai goma sha daya ga watan esfand shekara ta dubu daya da dari uku da tisin da hudu hijirta shamsia >>1 million not supported yau talata goma ga watan esfand shekara ta dubu daya da dari uku da tisin da hudu hijira shamsia wacce ta yindai dai da ashirin da tarajamada uladubu daya da dari hudu da talatin da bakwai hijira kamaria | cc100 |
mene ne raayinka kan katse shiryeshiryen gidajen talabijin na iran da kasashen yammaci suka yi | cc100 |
wani bangare ne na makircinsu kan iran wani kokari ne na rufe muryar gaskiya saboda rage kaifin tasirin tashoshin ne kasashen yammacin suna da hakkin yin hakan | cc100 |
ba da bis ba da boom | cc100 |
kauhanyo shida ba ba shwile ba kai | cc100 |
takwas ki bomai ba ba ka busa ni jesu | cc100 |
tara ki ba bakai ba ba ka busa ni jesu mi mulimu na kalile lili ku ba keta | cc100 |
shugaban kasa ya isa birnin london | cc100 |
a yammacin jiya ne shugaban kasa muhammadu buhari ya sauka a birnin london na kasar ingila | cc100 |
shugaban ya tashi daga filin jirgin sauka da tashi na nnamdi azikiwe dake abuja da misalin karfe hudu na yamma sannan kuma ya isa kasar ingila da karfe goma na daren jiya | cc100 |
a na sa ran dai muhammadu buhari zai gana da firime ministar kasar therasa may da kuma wasu yan kasar nan mazauna kasar ingila | cc100 |
shugaban kasa zai kuma halarci taron rainon kasashen ingila a ranar goma sha takwas ga watannan wanda zai gabatar da jawabinsa yayin taron | cc100 |
haka zalika muhammadu buhari zai kuma gana da shugaban kamfanin main a royal dutch plcda na kamfanin shell domin zuba jarin biliyan goma sha biyar a fannin man kasar nan | cc100 |
bechi united za ta barje gumi da dambare emirate a wasan karshe ranar lahadi | cc100 |
wani likita a nan kano ya yi kira ga alumma da su rinka ziyartar aasibiti don duba lafiyar idanun su a kan lokaci | cc100 |
babban limanin masallacin madina ya ja hankalin alumma dangane da matsalolin da mutuwar aure ke haifarwa | cc100 |
copyright dubu biyu da goma sha takwas dala fm dala fm ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba | cc100 |
masoya buhari sun yi tir da kalaman trump mujallarmu | cc100 |
masoya buhari sun yi tir da kalaman trump | cc100 |
sanarwar ta kara da cewa shugaban amurkan ya saba yin kalaman batanci kan wasu shugabannin kasashen duniya | cc100 |
mun san ba sabon abu ba ne cewa shugaba trump na yi wa shugabannin duniya rashin mutunci kalamansa kan firai ministan canada justin trudeau inda ya bayyana shi da mai sanyisanyi | cc100 |
ya taba bayyana wani mataki da shugabar jamus angela merkel ta dauka a matsayin na rashin hankali ko kuma sakon twitter da ya yi kan theresa may ta birtaniya da kuma kalaman da aka ce ya yi bayan ya gana da shugaba buhari | cc100 |
jaridar financial times ta burtaniya ce tabwallafa labarin da ke cewa shugaba trump ya bayyana shugaba buhari a matsayin mutum mara kuzari | cc100 |
sai dai fadar shugaban najeriya ta ce ba za ta ce uffan ba kan kalaman da aka ambato shugaban amurka donald trump ya yi a kansa | cc100 |
kakakin shugaban kasar mr femi adesina ya gaya wa bbc cewa ba za su ce uffan a kan batun ba saboda ba shi da tushe bare makama | cc100 |
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta | cc100 |
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari | cc100 |
domin kallon videos namu masu kayatarwa | cc100 |
shiga mujallarmu youtube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa | cc100 |
danna nan idan kana neman bidiyon hausa masu ilimantar wa da nishadantarwa musamman na zamantakewa tsaknin maaurata | cc100 |
uku y a u | cc100 |
talla shida talla takwas talla goma talla goma sha biyu | cc100 |
neman ilimi shi ne mafita ga musulmi shekh hamza badikko leadership hausa newspapers | cc100 |
neman ilimi shi ne mafita ga musulmi shekh hamza badikko | cc100 |
an shawarci alummar musulmi musamman matasa das u kara tashi tsaye na ganin sun sami ilimin addinin musulunci domin su tsira daga fadawa kungiyoyin dab a na musulunci ba | cc100 |
wannan shawarar ta fito ne daga fitaccen malamin nan da ke garin kaduna kuma shugaban kungiyar ciyar da addinin musulunci gaba althakalyn cultural foudation shekh malam hamza muhammad badikko jim kadan bayan kammala taron kungiyar na kasa da taron ya gudana a zariya | cc100 |
shekh malam hamza muhammad badikko ya ci gaba da cewar rashin tashi tsaye ga akasarin matasa a yau ya sa matasan ke fadawa matsalolin shiga kungiyoyin da ba su da alaka da addinin musulunci sai ka ga suna durkusar da musulunci da kuma musulmi maimakon ciyar da addini da alummar musulmi gaba | cc100 |
kamar yadda malamin y ace dalibin ilimi wajibi ne a gareshi in ya tashi neman ilimi ya bi kaidar da musulunci ya tsara na gudanar da bincike ga duk inda malami nagari yak e da kuma inda ya yi karatu in an yi haka kamar yadda shekh malam hamza badikko ya ce dalibin ilimi zai sami ilimi nagari da zai zama masa alheri duniya da kuma lahira | cc100 |
samun ilimi mai inganci a cewar shekh badikko zai yi wa dalibin ilimi jagora ya gudanar da binciken duk wani batu na ilimi da ya je gareshi binciken zai sa dalibin ilimin ya sami ilimiai inganci da zai katange shi daga tsunduma matsalolin da musulunci bai yadda da su ba | cc100 |
da kuma malamin ke tsokaci kan taron shekara da suka kammala ya cesun shirya taron ne domin tunatar da mahalarta taron muhimmancin neman ilimi da kuma muhimmancin da ke tattatre da imam mahadi da ya shafi tarihinsa da kuma shin zai dawo domin ciyar da musulunci gaba ko kuma aa | cc100 |
a dai ganawar da wakilinmu ya ya yi da shekh hamza muhammad badikko ya tunatar da malamai na nauyin da ke kan su kan lamurran da suka shafi siyasa kamar yadda y ace a yau malamai su shiga tsakiyar siyasa matsala ce babba da ya dace a lura shi | cc100 |
ya kara da cewar ya dace malamai su tsaya su gyara halayyar mutane kan yadda ake siyasa a nijeriya a yau da kuma yadda ake yin zabe ba zabe ake yi ba sayen kuriu ake yiba zabe ba a cewar shehin malamin | cc100 |
shekh badikkoya tabbatar da cewar in har aka sami nasarar baragurbin malamai sun dai na furta abin da yan siyasa da kuma shugabanni ke bukata ko kuma suke so sun rungumi shirin gyara kasa da kuma alummar kasa za a wayi gari malamai sun rungumi siyasa da hannu biyu in ma an sami dama su shiga takara ko wace kujera ta wakilci ko kuma ta shugabanci a fallen gwamnati uku | cc100 |
a karshen ganawarsa da wakilinmu shekh malam hamza muhammad badikko ya shawarci alummar musulmi da su tsayu ga tsarin musulunci a duk inda suka tsinci kansu rashin yin haka ga alummar musulmi kamar yadda malam y ace shi ya sa ake samun matsaloli ma su yawan gaske da ake wa addinin musulunci newanda abubuwan ba su yi kama da addinin musulunci ba inji shi | cc100 |
dubu biyu da goma sha tara duk wani mai shaawar takara ya aijye aikinsa kafin ashirin da tara ga watan mayu gwamna ortom | cc100 |
matar kakakin majalisar tarayya ta tallafa wa mata manoma dubu bakwai a bauchi | cc100 |
yan fashi sun yi wa yar bautan kasa fyade a bayelsa | cc100 |
facebook na kara fuskantar matsala yayin da tsarin aika hotuna cikin sirri na masu hulda da ita miliyan goma sha hudu ya fuskanci barazana | cc100 |
masu farkawa da sauri daga bacci suna yi wa kansu garkuwa daga cutar damuwa | cc100 |
yadda zuwa duba ido duba ido zai katange ka daga kamuwa da makanta | cc100 |
gwamnatin buhari ta zuba jarin dala biliyan goma akan ayyuka osinbajo | cc100 |
halayen maza biyar da ke birge mata | cc100 |
ba kyan namiji ne zai mun zaman aure ba | cc100 |
ko ka san gaskiyar dalilin da ya sa zidane ya ajiye aiki a real madrid | cc100 |
babban taron kasa apc ta dakatar da yan takara goma sha tara | cc100 |
yadda yan boko haram suka yi sallar idi a sambisa | cc100 |
rahoton jaridar ingila isis na shigo da yan taadda nijeriya daga siriya | cc100 |
buhari ya bijire wa tattaunawa da yan sabuwar pdp | cc100 |
an sake sassaka mutummutumin ronaldo a portugal | cc100 |
ko da su ko ba su za mu ci zabe a dubu biyu da goma sha tara gwamna ganduje | cc100 |
zan iya tattaunawa da real madrid cewar hazard | cc100 |
gwamnatin tarayya za ta raba wa yan nijeriya dala milyan dari uku da ashirin da biyu da abacha ya sata | cc100 |
wata tsohuwa tana jimai da danta har tsawon shekara goma sha hudu don samun dukiya isyakucom | cc100 |
home labari siyasa wata tsohuwa tana jimai da danta har tsawon shekara goma sha hudu don samun dukiya | cc100 |
wata tsohuwa tana jimai da danta har tsawon shekara goma sha hudu don samun dukiya | cc100 |
wani labari mai kazanta da ya fito daga kasar zambia ya nuna cewa wata tsohuwa banda yvonne mai shekara hamsin da biyu ta yi ikirari cewa dan da ta haifa yana jimai da ita kowane ranar laraba | cc100 |
yvonne ta ce danta abel yana saduwa da ita ne saboda cika kaidar wani asiri da suka binne a cikin dakinta wanda asiri ne na samun dukiya | cc100 |
ta ce kowane laraba suna jimai da danta abel har tsawon shekara goma sha hudu ta kara da cewa matukar suka daina aikata jimai danta abel zai tsiyace domin asirin da suka binne jimai tsakaninsu shine sinadarin kasancewarsa | cc100 |
a cewarta idan suka daina aikata jimai da danta bayan tsiyacewa danta zai mutu kamar yadda boka ya gargade ta ta ce a yanzu haka abel ya mallaki motoci da yawa manya da kanana wanda ake yi masa jigila da su alhalin ya fara jigila ne da mota daya kawai kafin su fara aikata wannan aikin | cc100 |
tuntube mu ko aiko labari zuwa isyakulabarigmailcom don samun labaranmu ta whatsapp ka rubuto yes a sms zuwa >>1 million not supported shiga cikakken shafinmu wwwisyakucom gurbin talla kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka ka zo seniora tech a olumbo plaza yamma da gidan wazirin gwandu kan titin ahmadu bello a garin birnin kebbi shago lamba hamsin da daya hawa na sama | cc100 |
wata tsohuwa tana jimai da danta har tsawon shekara goma sha hudu don samun dukiya reviewed by on january takwas dubu biyu da goma sha takwas rating biyar | cc100 |
kana da labari ko wani abu ya faru a gaban idon ka rubuto mana email a | cc100 |
ka hada da hutunan lamarin idan da hali | cc100 |
goma sha takwas kalli irin wannan lamari miye za ka ce a kan wannan hoto | cc100 |
mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau uku a mako hotuna | cc100 |
yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur hotuna | cc100 |
alauran wannan mutum ya makale a jikin wata mata bayan sun aikata zina hotuna | cc100 |
dauda hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a depot hotuna | cc100 |
home hotuna gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna | cc100 |
gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna | cc100 |
gwamnan jihar niger abubakar sani bello ya ceci wasu samari guda biyu bayan wasu matasa sun yi masu dukan tsiya yayin da suke dawowa daga makarantar gwamnati na jeka ka dawo a garin minna samarin guda biyu sun sami raunuka da ya haifar da zubar jini kafin isowar gwamnan a wajen da lamarin ya faru a gaban makarantar koyon ilimi da ke minna | cc100 |
gwamnan yana kan hanyarsa ce ta zuwa tungar malam a karamar hukumar paiko tare da tawagarsa yayin da ya hango taron jamaa sakamakon lamarin kuma nan take gwamnan ya bayar da umaurni a tsaya yanayi da ya sa matasan suka ranta na karewata majiya ta ce matasan sun fito ne taga unguwa makwabta na sango da ke a birnin minna | cc100 |
ganin lamarin da ya faru sai gwamnan ya bukaci likitansa dr shehu ya duba su kafin motar daukan marasa lafiya na tawagar gwamnan ta zo ta dauke su zuwa asibitin kwararru na ibb da ke garin minna | cc100 |
daga karshe gwamnan ya bukaci kwamishinan yansanda na jihar mr paul yakadi cewa a zakulo wadanda suka aikata wannan aikin domin a hukunta su | cc100 |
item reviewed gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna rating biyar reviewed by | cc100 |
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba hamsin hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi | cc100 |
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp | cc100 |
seniora tech ta koma taushi plaza shago mai lamba hamsin yamma daga gidan wazirin gwandu mal umaru ahmadu bello way birnin kebbi | cc100 |
ka zo domin flashing da cire makulli security na wayar salula cikin rahusa | cc100 |
tuntube mu ko ka aiko labari | cc100 |
sabuwar wakar hausa hip hop mai taken tilo daga mawaki yakumzeedari uku da ashirin da biyar daya month ago hausatop tv | cc100 |
sirrin kauna ki yadda dani sabuwar wakar hausa film dubu biyu da goma sha takwas hausa songshausa films awarwasadari hudu da biyu biyar months ago unity hausa tv | cc100 |
sabuwar wakar hausa video dubu biyu da goma sha takwas zama na duniya sai hakuri >>1 million not supported biyar months ago awaashirin da hudu tv | cc100 |
babu wanda zai rabamu sabuwar wakar kamal hikima hausa songshausa musicdari hudu da ashirin da daya uku months ago ayatullahi tage | cc100 |
annun so sonkal yop taerigi ashirin da uku ashirin da hudu | cc100 |
gunnun so sun sonkut tulgi goma sha biyu | cc100 |
yadda za a make woo commerce yanar gizo layout ba tare coding | cc100 |
yadda za a kara age na kuntata a wordpress | cc100 |
don rage ku baki don samun damar your site da shekaru kuntatawa za ka iya yi da cewa a cikin wordpress idan kai ne wordpress mai amfani da kuma so ka kara shekaru kuntatawa a wordpress blog domin dalilai da yawa saan nan za ka iya yin haka ta wajen karanta sauran labarin a wannan labarin na tattara sabon bayani game da yadda za a kara shekaru kuntatawa a wordpress kuma za ka iya kara shekaru laifi a kan your blog idan ka bi wannan matakimataki jagora protect your site from hackers and make sure you add brute force kara karantawa | cc100 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.