text
string
Falmata ta rufe kanta a ɗakinta tana kuka kusan awa daya.
An tuhumi Hassan da fitar da wasu muhimman bayanai.
Georege ya zana da'ira da sanda.
Tana karatun digiri ne na Ivy League.
Abdullahi ya ce Zulai ba ta da tabbacin ko Hassan zai yi haka.
Duk abinda na zama yau dalilin kawuna ne.
Yayinda likita ya bi gawar mara lafiya, abin ya dame shi sosai.
Ina tantama.
Meg yana sha'awar sanin komai game da Japan.
Bude kofar. Na san kina ciki.
Babangida wataƙila ba zai zama mai wayo kamar yadda kake tsammani ba.
Ba wani daga cikin iyalaina da zai yi haka.
Yi hakuri game da abinda ya faru jiya.
Ina fatan wannan ya isa haka.
Khalifat ya faɗa mini cewa tana cikin koshin lafiya.
Ina ɗaukar wata hanya dabam.
Ibrahim uwana yana karatu a Boston domin zama malami.
Faɗa mini wunin ka a yau.
Yana da haɗari fiye da yadda na yi tunani.
Aliyu ya yi ta samun nasara.
Halinsa koyaushe abin daraja ne.
Kada a sha ciyawar shinkafa ɗaya!
Mr. Wood ya zo kofa kuma yayi magana da maman Tony.
Ko akwai wajen da za mu iya magana cikin sirri?
Da alama Ibrahim zai kawo mana ziyarar bazara.
Baki ɗaya na rasa yadda zan yi.
Ya kaini ƙarshe.
Kana jin za ka iya taimakawa Habibu ta haka?
Littafin da na sayo na kan tebur.
Su na cin zuma da biredi.
Ya yi arziƙi ta hanyar rubuta littattafan da suka shahara.
Habibu ya kasa samar da shaidar da za ta taimakawa bayanan sa.
Mr. Wood ya sa sakatariyarsa ta buga wasiƙunsa.
Ba zan iya tuna takamaiman abinda Abdullahi ya fada ba.
Baki daya burina ya kare a mafarki.
Jauro ya shirya kashe Amsaam.
Zafin ya shiga cikin kafafuwana na dama.
yana faruwane a tsakiyar kirji na
Hatta doki mafi sauri kafafu huɗu ne da shi.
Bai haɗa da dukan ƙuntatawa ba, amma har yanzu yana da amfani.
Ke yarinya mai ban dariya.
Tabbas za mu taimaka masa.
Dangane da Apple da Google, tsarin yana da niyyar yin birgima a matakai uku:
Na bar gida da wuri domin na halarci taron kan lokaci.
Wandunanka sun yi dauɗa.
Me ya sa ba ki gaya musu su tafi ba?
Taimaka ka wanke.
Doka ta taƙaita dukkan ƙarfin da take bayarwa.
Ba na jin za mu iya dogara da shi.
Tiyatan jiya ne aka yi.
Ban fahimci rabin abinda ta faɗa ba.
Wani mutum mai cike da ciki yana tunanin babu wanda yake jin yunwa.
Filin ya cika da tarin dusar ƙanƙara.
Jami ya sake rasa wayar sa.
Aliko ya kusa kammalawa a nan.
Ba na tsammanin dole ne mu yi hakan.
Shin baka son Babangida ya ji dadi?
Lokacin da ya shiga cikin ginin, ya tsorata sakamakon jin kuka kwatsam.
Na samu sako ne a akan cewa kawai an soke taro.
Tijjani da Jummai za su yi duk abinda aka sa su yi.
Akwai wahala, amma ya cancanci ko wane digon zaki.
Na yi tunannin shi kyakkyawa ne
Ko me za a yi Ibrahima mutumin ƙwarai ne.
Kada wata ƙasa ta shiga harkokin cikin gidan wata ƙasar.
Gordon ya shiga wani yanayi gaba daya satin nan.
Ina son zuwa gonarsa lokacin hutun bazara.
Hafsat ta ce ta gano akan banci.
Habibu yace ya saba da irin wannan aikin.
A gayawa sakataren ofishin ya zuba kayan a wajen ajiya.
Mutuwar kakar babbar asara ce ga dukkan iyalin.
Mustapha ya jefa hancin apple a bolar gwangwanaye.
Sha-sha-sha — kamar ganga kowa ya buga ya wuce.
Hanyar ta ci gaba kai tsaye don mil tsawon ƙarewa.
Waye yake buga ƙofa wannan a lokacin?
Ƴan rawar sun yi matuƙar kyau cikin fararen kayan, ga ƙarfi tamkar dawakai.
Aliyu ya ce Hamsatu ta so taimaka mana.
Mr. Hunt ne shugaban makarantar mu.
Akwai manyan macizai a wannan tsibirin.
Na yi tsammanin Amsa za ta yi hakan.
Abdullahi yana da yara kanana.
Tana yin haka ne idan ta na cikin fushi.
Ta ce ji haushi sosai.
Bai kamata mu rika magana da juna ba.
Ba za ki tsaya nan tare da mu ba?
Jalal baya alfahari da abinda ya faru da shi a baya.
Suna tunani sosai.
Mage ce a kasan teburi.
Wannan na da dandano kamar na kaji.
Abun kunya ne sosai.
Jauro ne shugaban mu.
Tunda yanzu ka faɗa, bana cikin yanke irin wannan hukuncin.
Dodon ya sace min sarƙata da na fi ji da ita kuma ya gudu.
Bana tsammanin Tijjani ne ya yi haka.
amma matsala mafi mahimmanci yanzu shine wannan ciwon kirji
Aliko ya manna fasta a jikin bango.
A ƙarshe, ba a sami alpaca alpha-CoV ba a cikin dabbobin feral.
A ɗauraye da kyau a ruwa mai gudana.
Za mu gyara wannan.
Ajiye har yanzu-fashewa da ƙuntatawa na tafiya suna canzawa da sauri.
Yau ina da wani.