text
string
Ta yi ihun jin daɗi har ta fita hayyacinta.
Ba zan iya taimakawa Abdullahi yin abin da yake ƙoƙarin yi ba.
Har yaushe kuka bar Aliko kadai?
Wadannan kalmomini da aka yi amfani da su basu dace ba.
Ban san yadda ake sarrafa tayan keke ba.
Ana iya aiwatar da matakan kariya da ragewar cutan a lokaci guda.
Zamu tafi gida.
Kai, wannan wace irin haduwa ce! Tambarin yatsunmu iri ɗaya da Ishaku.
Abdullahi ya ce yana ƙarfi na asali.
Wannan gaskiyane musamman gameda iyaye masu karancin Ilimi da madogara.
Ban sanya kwat ba.
Tsarin wayata ba ya karɓar kiran caji ya maida.
Sabuwar gaɗa na jirgin ƙasa za'a gina tsakanin garuruwa guda biyu.
Da ya je ya jefa kanshi a rahaman kotu.
Na sumbaci ƙarƙashin ƙafarka.
Ciniki ya hau cikin sauri a makon da ya wuce, a maganar kakakin woolworth.
Kamar tafiya a kan wata.
Zaʻa samu ƙarin bayani game da tsarin a cikin wannan sashin.
Habibu ya ji daɗi sosai game da abin da ya faru.
Kasance aboki nakusa ka fita neman abinci. A lokaci guda, fitar da sharan.
ka ji kamar kirjin ka ya ɗaure
Mustapha ya ce tabbas ya san za ka yi hakan.
Kamar Aliyua zai yi wannan yanzun nan.
Japan suna dogara akan wasu kasashe ma mai.
Amy ta yi aiki a farfajiyar Asabar ɗin da ta gabata.
Habibu ta ce ta yi tunanin Aliko na zargi.
Bai sa mu ba kawai.
Mr Hawk mutumin ƙwarai ne.
Shin kana ganin za samu shigab jamiya Harvard haryanzu?
Zafi da sanyi, hasken rana mai ban sha'awa, Kyakkyawan yanayin zafi!
Zaka iya kasancewa tare da mu idan kana so.
Da gaske zai yiwu?
Ɗan sandan ya lallaɓa ta baya ya damƙe mai laifin.
Margret ba ta san abinda ta yi ba dai-dai ba ne.
Kwararrun marubutan ba su da kudin shiga na yau da kullun.
Salmon ya hau kogin kuma ya sanya ƙoshinsu a cikin yashi.
Ba na so in zauna a can.
Ta yaya za ka jure zama da su?
Jirgin London express ya nufo tashar cikin ƙugi.
Bana ganin dacewar yara su sha giya.
Rayuwar ta yiwa Mustapha wahala.
Azaban yasa ya furta laifukan da bai yi ba.
Ta yi mugun sabo da karatun littafan Jauro Potter.
Na yanke shawarar tsayawa a soyayyar. Ba za a a iya jure tsana ba.
Tsuntsaye biyu sun gina sheƙa ba tare da neman izini ba.
Suna samun kudin kashewa ne ta hanyar karɓa da sayar da tsohuwar jarida.
Har yanzu ban kusa gama wannan ba.
Don ba shi mamaki a ranar haihuwarsa, Na shirya kyakkyawan keken.
Aikin na da wahala, amma duk da haka Bitrus na son ya yi.
Da yawa cikin masana sunyi kokarin gano lissafa adadin na wani bangaren al’umma.
Abun ya burge Ibrahimu.
Ina matuƙar kewarka.
Na san Hassan bai san ina son yin haka ba.
Idan kuna son yin wannan, sai kun tsallake takobi tare dani.
Canza-canzan mulki nada babban tasiri akan tattalin arzikin siyasa na kasa da kasa.
Za ku amince da waɗannan sharuɗɗan?
Wannan bas din na iya daukar fasinjoji hamsin.
Dilan ya kaiwa ragon hari.
Ina fatan zan sami dan taimako.
Da gaske Yusuf yaci caca?
Da suna da wata matsala, za mu ji labari.
Za ku iya faɗa miniabinda ku ke bukata?
Kada a ga waɗannan canje-canje a matsayin barin aiki gaba ɗaya da takalifi.
Ishaku ya bani labarin dariya.
Ya kamata ka daina shan giya.
Jirgin da muka hau na da gudu sosai.
Na fadawa Jauro baza mu sake irin haka ba?
Nagode da yadda ka ƙona mini riga ta da sigarin ka.
Tafkin English ne ya raba tsakanin Birtaniya da Europe.
Kana bani kunya.
Ba komai a hannuna.
Ka zuba soyayyen dankalin a kwano. Kar ka ci daga cikin jaka.
Daliban sun ga jarrabawar karshe ta zama iska ce.
Mamana tana aiki a yanzu.
Na gode da kyautar kati mai kyau da ka aiko mini.
Zulai na da ƙarfin hali, ko ba haka ba?
mafiya wan jirage na bada daman soke htu ko chaja farashin.
Ina mamakin idan Musa bai da kudi da gaske.
Ba'a yi ba a baya.
Ku sassauta kawai.
Ina sa ran a biya ni wannan aikin gobe.
Soyayya za ta iya sa maza su rasa ransu sabida masoyansu.
Na ji daɗin hakan da kuka yi, sarauniyar ta ƙara faɗa, cikin tattausan harshe.
Za mu jira har duhu ya yi.
Abin takaici, babana ba zai ci gaba da zama cikin rukunin ba.
Koyaya, wannan ya bambanta dangane da zafi da zazzabi.
Ta naɗe kyautar cikin farar takarda sannan ta saka jan maɗauri a sama.
Shi ne Mr. Right ɗina.
Ba wanda ya yi zaton Aliko ya san ainihin abin da ya faru.
Abdullahi ya san Hafsat ba lallai ta yi kuka ba.
Wannan ce kwamfutar da na ke fada maka.
Kamar dai duk abinda ya taɓa sai ya zama alkhairi.
Ba na tsammanin Jalal zai yi hakan gobe.
Likita me ka ke tunani kan hakan?
Habibu ya fadawa Hadiza kar ya ji tsoron yin hakan.
Baza ki iya shawo kan Jami ba.
Jiya da safe na ga Mr. Carter.
Ban fara nazarin Faransanci ba har sai da na cika shekara talatin.
Na zauna da kakana makon jiya.
Akwai wajen kowa da kowa.