text
string
Ba tsammani, Jalal ya dafe ƙirjinsa cikin ciwo.
nuna min a wannan hoton inda kake jin zafin
Karku gwada yin abubuwa biyu a lokaci guda.
Ina son na san me ya sa ba kya son Hassan.
Yi hakuri, amma ina son zuwa wajen motsa jiki.
Aliko ya faɗa ruwa.
Ya tsaya mai kauri kamar karta akan masifa.
Ina son sunan Bella, yana nufin kyakkyawa, daidai ne?
Mu’amalar kwayar cuta daga inda take zama da kuma na yadda take bazuwa.
Kuɗi ba komai bane.
A cikin ƙasashe da yawa akwai ƙarancin wanke hannuwa da sabulu.
Ka aikata wannan kuskuren sabida wani dalili, ko ba haka ba?
Me ya ke sa ki rashin samun lokaci?
Daga ina ka ke a Canada?
Japan na tsammanin taka muhimmiyar rawa a gamayyar ƙasashen duniya.
Kawai ka saka 'R' a ƙarshe. Yanzu kana da sabon shafin yanar gizo!
Tashin hankali ya hana ni bacci duk tsahon dare.
Wannene aka fi sani?
A ƙarshen tsaunin, akwai furanni masu ban sha'awa.
An dakatar da yawancin ɗaliban sakamakon rashin kayan makaranta.
Ta haƙura da komai sabida ta kula yaranta.
Bana son na zamo sirrin ki.
Yanzu dai ki je ki huta. Aiki ba ya jira.
Jarumin zai taka rawar mutane biyar a kasa da rabin awa.
Jami ya fada mini yana son na zo gobe da yamma.
Babangida ya yi nasara kan rashin samun daidaito.
Kakan mu na miji ya faɗi a kan matakala kuma ya ji rauni sosai.
Meyasa ki ke son zaman Austaralia?
Jami ta ce shi zai yi maka.
Aliko bai san Hauwa na asibiti ba.
Ya rasa takalminsa na dama.
Mai ziyarar ya tafi mintuna biya kafin ka zo.
Mutane da yawa suna neman abin da za su rufe kansu.
Digon tawada na iya sa mutum miliyan tunani.
Ya tattara dukkan ƙarfinsa domin harba kibiyar dake cikin baka zuwa nesa.
Lare ta gargaɗe ni, amma ban saurare ta ba.
Mu je cin abinci da dare!
Ba na tsammanin za ku iya yin hakan.
Kana ganin ya zama dole?
Duk da haka, wasu masana ba su da bege ba.
Farfesan da naci abincin rana da shi sunansa Bitrus.
Wani mayafin shuɗi ya rufe shi.
Idan za ku nemi afuwa, ba da jimawa ba zai fi kyau.
Makel Jakson shine ya fi fice a waƙa cikin ƙasar Amurka.
Yusuf da Amsatu sun ce sun tuna yadda suka ga Tijjani na yin hakan.
kuma faɗa min waɗanne alamomin cuta ka ke da su yanzu?
Har yanzu ina tuna abubuwa da dama na makarantarmu.
Tana jin dadin kallon finafinan abin tsoro.
Mustapha ya ɗauki abinci don abincin dare.
Na iya sayen shi?
Bitrus zai kasance a Boston gobe dai-dai wannan lokacin.
Kana bada rahoton laifuka?
An fi saninsa da a Ingilishi da Sarki Aliyu.
Habibua ba shine ya aro mota ta ba.
Ya shiga wani babban zamba.
Na rasa rigar da zan zaɓa; tsakanin wannan jar da koriya.
Bana son cin irin abincin da Cherlie ke son ci.
Hadari ya taso kafin na je tasha.
Ya bawa talakar matar biredi kaɗan da kuma ƙarin dala biyar.
Habibu da Lami ba masu kudi ba ne kamar yadda mutane ke tunani.
Ya kamata ka tambaye shi.
Ina da wajen zama.
Mun yi gumi a cikin zafi.
Ko za ka iya ƙunshe kyautar?
Ina mamakin ko zan iya wannan.
Mutum biyu za su iya wannan wasan.
kuma kuna da zazzabi yanzu
Kowace yarinya a cikin aji na ƙaunar Aliyu.
Wane shiri kake ganin zai fi?
Wannan ya lalace.
Za ka iya faɗa min game da su?
Yusuf ya yi mamakin yadda Hafsat ta canza da yawa.
Ni da Jami muna tura wa juna sako ko da yaushe.
Kun sanya caca a wasan?
Tsawon yaushe kake bukata ka koyi harshen Jamusanci?
Kowanne mai amfani zai iya duba matsayin masu amfani guda uku.
Ka ajiye in da baza agani ba.
Dayawa na duban yiwuwar rushewan tattalin arziki.
Farin ciki ba shi ne hujjar ba hasashe ne.
Hankaka na da ban tsoro.
Jalal dai bai gamsu da sakamakon ba.
Na gani!
Falmata ta ce da ni za ta yi hakan, idan ni ma na yi.
Lallodar na iya ɗaga tan ashirin na kankare.
Ibrahim ya faɗi a ƙasa ya karya haƙarƙai uku.
Yin amfani da magungunan steroids na iya tsanantar sakamako.
Muna fatan wani abu mai kyau zai faru.
Shi kam maƙaryaci ne.
Ibrahim ya koma San Diego.
Ba mamaki na tsufa, amma ba na shirme.
Yan-Adam suna kamuwa da kwayar cutar ta fannin yanka da cin naman dabba.
Habibu ya kasance mai kirki da taimako.
An samo wannan tsakanin yatsa da babban yatsa.
Me kake da niyar yi?
Ka bar saƙonka da zarar ka ji alama.
An sanya ta kula da aikin, duk da cewar ba ta da kwarewar shugabanci.
Idan kuka yi ihu daga saman dutse, zaku iya jin sautin muryarku.
Zo mu je tare.
Idan na ga Hassan da Maimunatu, zan gaya musu kuna nemansu.
Bitrus da Hauwa basu cika amfani da wayoyinsu ba.