text
stringlengths 2
189
|
---|
Na san shugaban ɗalibai maza na makarantar. |
Al-amin ya biya min kuɗin tikitin. |
Da yatsu ake taifin. |
Matasa a kwanakin nan suna yin soyayya ta yanar gizo. |
A cikin mutanen wa ya yiwa yarinyar fyade? |
Wadanne irin gudummawar da maza za su iya bayarwa ga al’umma? |
Wasu Yarbawa a Kudancin Najeriya sun yi imani da Allahn Sango |
Dalibai sun binciki tushen motsi da kuzari yayin zaman dakin gwaje-gwaje na kimiyyar lissafi. |
Burin ƴa mace ta ga gashin ta cikin tsafta da sheki a kullun |
Ana amfani da mai zanen layi don yin layi madaidaiciya. |
Ya ce gadon katako ya fi daɗin kwanciya. |
Ana kiran matar da aka haifa ranar Juma'a Jummai |
Baban yaron zai yanka masa rago. |
Audu ya kawo biredin alkama |
Yana da wuya mu daina dariya idan muna ganin wasan kwaikwayo. |
Ma'aikatan jirgi suna taimakawa wajen sanya kaya cikin aminci a cikin tashar jiragen ruwa. |
Zaki na iya kashe mutane |
Bankunan suna da motocin da ke jigilar kuɗi. |
Waccan rigar ’yan sandar ta sa masu gadin su zama abin banza. |
Ina duba kaina da madubi idan na gama sa tufafi. |
Sarautan ya je wani dangi dan sarkin ba yi da yaro na miji. |
An gano man fetur a Bornu. |
Gaza birni ne a cikin Falasɗinu. |
Ma'aikatan jinya sun halarci marasa lafiya. |
An san Sarkin rikodin Mavin da Don Jazzy. |
Iyali na zamani sun haifi wani yaro guda ɗaya. |
Kayan ma'aikatan jirgin irin daya ne. |
Mustafa ya sayi sabuwar bas yau. |
Musa da ibrahim suna magana da turanci |
Batura tana ba da iko ga motar, yana ba da mahimman ayyuka da tsarin lantarki don aiki. |
An gano cewa shaye-shaye ne ya sa wa Adamu ciwon dajin huhu. |
Tsugunna ki gaishe shi. |
Yan uwa da mata sun ƙirƙiri sabbin alaƙa yayin da suke kewaya raye-raye masu daɗi na haɗa gidaje. |
Ka tabbatar ka soya doya da man kwakwa anjima! |
Ku zo ku same ni a faculty |
Za ki dake idan ta miki magana? |
Ku tattaru aikin gida ku na French. |
Idan hira tayi ɗaɗi bana son na tashi. |
Eh haka yake yanzu ma haka ya saki ta ukun zai ƙaro wata |
An daɗe ana kallon fina-finan Indiya a ƙasar Hausa |
mallamar zata masu wa'azi a aji |
Furanni suna da ƙamshi da kyan gani. |
Kan rago na ɗaukan lokaci kafin ya dahu. |
marasa lafiya sun taru suna jiran likita |
A'a ban gama tafasa naman ba. |
Wasu yaran suna shan yatsun hanun su kuma hakan na hana su yawan kuka |
forklift mai yatsa ba ta iya ɗaukar kwandon Saratu . |
Za ayi bangare shida a sabuwar kasuwar zamanin da za a buɗe |
A indiya akwai masu bautar saniya a matsayin abin ibadar su |
ba a samu agwaluma a Arewa |
N'na sayan wanan kayan kristimeti ma gidan yaran matatu da ke gaban gida na. |
Fasfon kasa da kasa yakan ƙare ne bayan shekaru biyar |
Ya nuna min yadda ciyawar take. |
Launin jaka ta rawaya ne. |
john yana son ya kwana shi kaɗai tare da hasken ɗakin kwana |
Butar dafa ruwa zai tafasa ruwan. |
Rakiya tace min ta samo riga-kafin malariya. |
Bitamin A yana bin ruwa jikin mutum. |
A'a mahaifiyarta bata dake ta ba dan ta zubar da maganin tarin |
ana gobe ɗaurin auren zatayi lalle |
Jug da kofina kayan Kicin ne masu mahimmanci. |
Binta ta roƙi mijinta ya kama musu hayar ɓangere ɗaya. |
Masu taimakawa matafiya daukan kaya ana kiran su masu lura da kayan jirgin sama. |
Matan tana ajiye kayan ta a'wajen membobin Union na wurin motoccin. |
Musa zai je ya sake cika iskar gas din daga baya. |
Za ki je ki dafa min abinci ne? |
"NLC" tana wakiltar "Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa". |
kotun koli itace mafi girma a Najeriya |
Kar a bugu da wuri! |
A'a, yawancin labaran asalin tarihin mutanen wasu yankunan duniya, kirkirarru ne ba gaskiya ba |
Satin da ya wuce nayi kitson shuku. |
Eh, mun zaɓi yin wasan kwaikwayo don nuna al'adunmu yayin ranar al'ada. |
Ana iya jin labarai a rediyo |
Ɗalibai sama da 2251 aka yi bikin yayewa a jami'ar Bayero dake Kano. |
mace za ta zama kaka in yarinyar ta ko yaron ta ya haihu |
Yaushe aka zaɓi mataimakin shugaban Jami'ar Sakkwato? |
Ina so in je in ga abokai na na bikin krisimeti |
Ana cikin mulkin demokuraɗiya a Nijeriya. |
Kar ka siya Fish pie ɗinta! |
Bara mun yi azumi a watan Afrilu. |
Gobe zan tura maki kayan ki ta jirgin ruwa |
Yayan mijina za ta yi kitso |
Riga da sket zan ɗinka mata. |
Ana samun zuma da gidan kudan zuma a Zariya |
Kalar gemu baƙi ne kawai? |
Serah tace baqaqqen kaya zasu saka a wajen bizinan. |
Za mu iya taimaka wa mutanen da suka kamu da kwayoyi? |
Talatu na masallacin bakin titi yanzun haka. |
Keke baya amfani da man fetur ko wani kalan mai |
Karka ƙara yi min bukin wannan jirgin, banji daɗin gudanarwan su ba! |
Habu zai buɗe ɗakin gwaji. |
Ana buƙatan shedu masu yawa |
Mikan yara hakin haihuwa ne. |
Ka ce wa Bilyaminu ya ɗauko min ruwan sha. |
Yaushe ne za a gudanar da zaɓen? |
Gwamnati na bude wani sabon wurin shakatawa kusa da Gwan Shanu |
Khadija na shirin gabatar da kayayyakin more rayuwa a tashar ruwa ta Jigawa a wata mai zuwa. |
Su na aikin gayya a gonar Audu. |
Ma su shafin yanar gizo na iya aika sako. |
Fim ɗin wasan barkwanci ne na soyayya kuma karshen yayi kyau. |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.