Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
text
stringlengths
2
189
Sani cin tuwo da miyar agushi
Audu ya hau jirgi a Kaduna.
Matsi yasa abu ya fara shan sigari
Eh suna yi, amma ba yawa.
Je ka kashe fitilan!
Akwai zaɓe tsakanin ɗalibai na makaranta na matsayin makaranta daban daban.
Na san masallaci
Kauna ta ziyarci likitan ido?
Ana iya cin burodi da bama
Ka daina tura su talla.
Iyaye su taɓatar sun ƙoyars ma yaransu halin kirki daga gida.
Akwai tana da ke rayuwa da wurin cin kasa.
Ba'a yiwa magana iyaka a cikin motels da mashaya.
A'a, ba sauro a ɗakin.
Eh, na iya sinanci kaɗan kaɗan
Na kan yawan ganin matayen gbagyi suna daukan kaya a kan kafadun su.
Bana zuwa filin shaƙatawa lokacin bikin sallah da kirisimeti.
Dole ne a wanke Dodon kodi da gishiri yadda ya kamata kafin dafa abinci.
Eh ina shan garin zogalen.
Kitson fatewo ƙanwa ta za ta yi
Nan gaba yaro zai iya yin aikin makarantar shi ba tare da sai ya je makaranta ba
Muna amfani da duster lokacin tsaftace allo.
Akwai ɗakin dafa abinci
Shin an je an masa jaje kuwa?
Shin ɗakunan gwaje-gwaje na Kimiyyar Kwamfuta da Injiniyan Injiniya a Legas suna ba wa ɗalibai fasahar zamani?
Igbo sun fi kowa sanin kasuwanci a Najeriya.
Eh kwari za su mutu nan da mako mai zuwa
Abincin Gusto ya na da daɗi sosai.
gaskia bamu kaunan mulkin soja
Yanzun nan Zainab ta fice daga falo.
Wata ƙungiyar mata manoma ta sami tallafin taki.
Salisu ya siyar da rediyonsa satin da ya wuce.
Kai soja ne?
Ba duk fina-finan tsoro ba ne masu ban tsoro.
Na sayi ƙarin klorokuwin ga yara.
An san jirgin sama ya fi sauran ababen hawa sauri.
Ban san yadda ake amfani da LinkedIn ba.
Ban san ahe wasu giza-gizan suna da guba ba.
Musa ne zai iya bani sadakar kaza a wanna zamanin.
A'a ba a kawo ba.
Wannan shekaran tururuwa sun fito a gona na
Makarantun gwamnatin tarayya da yawa a da fari da koren kayan makaranta suke sakawa.
Zaki ge kasuwan ki siya kayan gashin ki?
A'a, ban cire takalmi da zan shiga gidan sarki ba.
Je ki kai masa kalangun!
Tanko ya ce ba zai iya daina shan shisha ba
Eh, namiji matana ta haifa
Zan daina zuwa salun ɗinku
Mun siya abinci kala kala.
Yaushe za ki je wajen telan ya gwada ki?
E, an biya matukin jirgin kudi da yawa
Kafin mutum ya zo tafiya ta jirgin sama sai ya sayi tikitin shiga
wani asibiti zakije awo?
Ahmad zai fara aiki a Abuja ranar litinin mai zuwa, daya ga wata.
Ana kara abarba, citta da kananfari a cikin zoɓoroto
Naira dubu biyu da ɗari biyar.
Yanzu masu tuƙa jirgi ba maza bane kawai.
Ba ni da saurayi.
Baba ba ya cin kek
Ana cin masara a dafe ko a gashe.
Ina tunanin macaroni da miya.
Christopher yana aiki a matsayin injiniyan na'ura.
Yara sun fi son wasa a ruwan sama.
Askin jarirai aladar malam bahaushe ne.
Yawan amfani da magunguna zai jawo hanta da ƙoda su gaza.
Mutun biyar kawai
Eh, na same shi.
Jiya na siyo kankana a kasuwar ƴan lemo
Tela na yana gwadani da tef.
Akwai jiragen sama a filin jirgin sama.
Garba Luti ya kasance dan takara kafin ya janye.
Zai kalli gabas in zai yi sallah
Abokina yana son mu bi juna a istagiram.
E, duka soket ɗin rumfar suna aiki.
Babanki zai dawo gobe?
Ke ce karuwan da suke magana game da?
A'a, jirigin da ke tafiya zuwa Amurka zai tashi da ƙarfe biyar gobe.
Nawa kika siya soson karfen ki?
Ka tabbata ka wanke mun takalmin ƙwallo na!
Zai shigar da ƙara kotu
Ina son cin abarba da ayaba kullum.
Habu ne zai gyara jirgin ruwa.
Nawa ne farashin askin buzur?
Wane rukunine abincin masara
An raba ƙasar rabin fili kowanne.
Na ci miyan ƙubewa jiya
babu tashar ruwa ta teku a arewacin nigeria
Fina-finan tarihi sun ƙunshi tarihi na mutanen da.
na yi tari lokacin sanyi
Kada ka jira mutane dubu ɗaya da ɗari biyu da sittin.
Gizo babban tauraro ne a tatsuniyar Hausa.
Zan sai wa wajen gyaran gashi na talabijin.
Yara suna wasa a filin wasa.
Zan koya maki gaisuwa da ake yi idan an zo barka
Zaka zo makaranta gobe?
Eh gwaggo na sarauniya ce yanzun.
Yashe amaryar za ta zo?
A'a, awarwaron da ya saya min sun matse ni da yawa.
Yawan shan ƙwaya kan iya taɓa ƙwaƙwalwar mutum.
Nana ta iya Rashanci da Jamusanci
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
0