text
stringlengths
2
189
Ku biyo mun gida idan za ku je dandalin mu tafi tare!
Akwai mabanbantan lemuka.
Kimar zamantakewa shine imani na al'umma
A ƙwallon ƙafa idan anyi minti arba'in da biyar ake ɗaukan hutu
Likitanci shi ne kwas ɗin ya yafi kowanne a duniya.
Mataimakin shugaban makaranta na taimakawa wajen kula da al'amuran makaranta
E, ina shirin aurenta.
A'a Samuel bai shiga wata kungiyar asiri ba
a dakin taro muka rubuta jarabawar mu
Kamfanin bugawa zai dauki sabon dan kasuwa aiki gobe
Fatima ta seta tandan zuwa wani digiri dan gasa kek ɗin ta
Yin ihu ga mutane yana nuna rashin ladabi.
Gwaibar nawa kenan haka?
Shin kun tafi siyan kayan lambu?
dinari na zinari yana baiwa al'umma spaghetti kyauta mako mai zuwa.
Na ce ta dawo mun da sile goma na.
Ya ce har ya bude asusun da taj bank
An samu rikicin zaɓe a ƙaramar hukumar kura, jiya.
Yawanci masu kuɗi ne ke gina gida a GRA.
Temidire ta ce min mafi kyawun hadiye ta shi ne fufu, ya faranta min rai.
Tana shan magani ta daina jin ciwon kan.
a wani otel kuka sauka?
Rabona da na canja taya ta sati guda kenan.
Gine-gine na taimaka mana wajen kare mu daga yanayin yanayi mai tsanani.
Zogale yana ƙara lafiya.
Ahmad ya bashi dala ɗari takwas da sha biyar ya fara skasuwanci.
Zan je tashar jirgin apapa
Waɗanda ke sashin ilimin kimiyyar lafiya su na halartar aiki a asibitoci
Ina karantar injiniya ne.
Babban jirgin ruwa yana da girma matuƙa.
Kaduna na alfahari da al'adar tatsuniyoyi na addini, wanda galibi ake yaɗawa yayin taron jama'a.
Aiki tukuruna a ƙarshe yana biya.
Shugabannin malamai suna da ofisoshin su.
Gobe akwai aji a yanar gizo akan yadda za a haɗa miyar agushi.
Salihu zai ziyarci abokin sa idan an tashi a makaranta
Ayush ta ce, tayi anfani da tumatirin gwangwani na tsawon wata ɗaya tana girki.
fitulan babur ɗina ya ɗauke da daddare.
Delu ta iya lugude.
Ana amfani da Cisil wajen yanka kayayyaki masu ƙwari kamar Katako, dutse, da ƙarfe.
Ibrahim yana da motoci hamsin a garejinsa
zan zo da dawaki kaman ashirin harda rakumi
Shin za ku zama wani ɓangare na ƙaddamar da iria wata mai zuwa?
Ya'yan 'kanne da yayyen iyayen mu su ma kamar 'yan'uwan mu ne
An bawa daliban aikin aji akan kirgen lambobi.
Mutumin kullum yana cin zarafin matarsa.
Yayana ya hau jirgi zuwa jihar Legas.
Haruna marubuci ne a jaridar Daily Trust
Metformin maganin ciwon sikari ne
Zasu kai mara lafiyar wajen sikannin daa daddare
Ya jaddada cewa yana da mahimmanci a bi umarnin sashi.
Me za ku sha?
Ana amfani da ruwa wurin girki.
Da na sani da ban buɗe asusu da kowace bankin kasuwanci ba
Za a cire kaya a kifin kafin a bawa yara.
Yadda tana da muhimmanci wajen zaman lafiya.
Fankokin rufin, wanda da aminci ta sanyaya ɗakin na tsawon shekaru, ba zato ba tsammani ya lalace.
Asibitin jami'a yana magance buƙatun marasa lafiya, agajin gaggawa, da kulawar rigakafi.
Wajen da ake bawa marasa lafiya magani ko shawarwari shi ake kira da kilinik.
Babu yadda za a yi na bai wa Sani jar hukata, domin Kwankwasiyya amana ce.
Za ki iya zuwa filin gangami?
Bari mu je gidan wasan kwaikwayo na fim yanzu.
Faɗa ya ɓalle tsakanin kishiyoyi.
A'a, ba namiji matata ta haifa ba.
Dafa abinci na iya inganta tunani da shakatawa, samar da kwarewa mai gamsarwa da gamsuwa.
An canza yunifom ɗin sojoji.
Shugaban wasannin mu ya ce gobe zamu je ƙwallon ƙafa.
Akwai kulawa sosai daga matron na.
Eh, na yi.
Ya siyo sabuwar kyamara mai 360.
Muna canza kudinmu a wurin canza kudi.
Ƙanuwar mahaifiya ta tazo daga ƙauye
Eh, ya saya waken gwangwanin jiya
muna gaisawa kullum
Patron'ne kan gabatar da dakin kwanan maza a'makarantun sekandaren Nijeriya.
Yara malamai suka koyar jiya.
Makarantar sakandare ta Model ta gayyaci makarantata zuwa taron kacici-kaci a jihar kano .
An gaya mana cewa yawan shan magunguna na iya zama barazana ga rayuwa.
Mijina ya manta bai sayo min citta ba.
Yanda tituna suke a tsabtace zai bunƙasa lafiya nan gaba
Yawancin mutanen da ke cikin anguwan talakawa koyaushe suna cikin rayuwan yan tasha.
Dila dabba ce mai wayo.
Me ake koyarwa a makarantar health technology kano.
Ba wa jaririn nono ya sha.
Akwai barikin soja a kowace jiha a Najeriya.
Wambai ne Dan majalissar sarki
Zan ziyarce kamata wana kirisimeti .
Zan kula da naman a taron.
Paris wuri ne mai matuƙar kyau da ban sha'awa
Fenti kalan albasa zan yi ma daki na
Gidan "Mr Musa" ya rushe .
Ana iya amfani da ganyen mangwaro a maganin cizon sauro.
Ka ga gudumar da muka yi amfani da ita jiya?
Ana ɗaukan kaya da hannu.
A da nauyin matata kilogiram casa'in ne
Lemun babu wani ruwa a ciki gashi kuma bai da zaƙi.
Shin shi ne mai ƙara?
Shekara uku ake koyan ilimin lafiya a makarantar health technology
Ya yi surace da ganyen dogonyaro da yake zazzaɓi.
Abubakar, ya yi jawabi kan matsalar matsi na abokai a tsakanin matasa a Kano
Akwai otal da suka fi ko wane tsada a ƙasa.