text
stringlengths
2
189
Barmani coge shahararriyar mawaƙiya ce da take da mata da yawa a ƙarƙashinta.
Ana sa ran za a haɓaka sabbin ƙwayoyin rigakafi
Za ku yi ihu lokaci na gaba?
Asibitin yana bakin kofar makaranta.
Ka gaya masa cewa Bus na tafiya yanzu
Kusan kowane mai wayar hannu na yin wasof.
Tun yaushe rabon ka da gidan marayu?
Langa wasa ne da matasa daga shekaru goma zuwa ashirin ke yi.
Dan da Halima sun tuno da kuruciyarsu a GRA ta Katsina, inda kowane lungu yake rike da labari.
INEC za ta gudanar da zabe a Kano.
Akwai shagon aski a nan unguwan ku?
Ana haifan yara ta gaba ko ta hanyar tiyata
malami zai hukunta dalibi in bai yi abunda ya kamata ba
Malamin Zulai ya basu jarabawa cikin sauƙi.
A kan teburin cin abinci na Najeriya, azu, wato doya mai tawali'u, shine tauraruwar wasan kwaikwayo ta hanyoyi daban-daban.
Mataimakin Mai kula da makaranta yana taimakawa Shugaban makaranta a makaranta.
Bayan kwana nawa da haihuwa ake raɗin sunan jariri?
Sashin kula da inganci za ta mayar da marasa kyau?
Girki da gas yanada saurin yin girki.
munji mamakin ganin gidaje a kan tsaunin
Wasu tatsuniyoyi ba gaskiya ba ne.
Gwanda nau'in kayan marmari ce mai laushi kuma yawan ƙwallaye
Kashe wannan wayar yanzu!
Sai mun jira kamfanin lantarki haske kafin mu yi girki a daren jiya
Tafi da mijinki
A wasu al'adun ana iya ɗaukan kwanaki huɗu zuwa biyar ana bikin aure
Ana amfani da Firji dan ruwa yayi sanyi
Na tsinko fure jiya.
Kanwata tana son ta auri miji na biyu.
Ka daina shan sigari!
Goge tebur dinnan!
Dawanau ita ce babbar kasuwar kayan gona a Afrika ta yamma.
jirgin ya sauke manyan kwantina
Akwai masu kula da kwamfuta a ofishin
Sa'a tana yin ciwon sosai na al'ada duk wata.
Joseph ya ce giyar Dunkel tana da dandanon malta mai karfi.
Ƴar dan uwa ɗiyar ɗan uwa koh ƴar uwa ce
Ayukokin zamantakewa na kawo mutane tare.
Wata tarzoma ta jawo mutuwar wasu mutane.
Zai ɗauke ni awa ɗaya in yi miya mai kyau.
Mai sayar da lemu bai zo ba.
Ka San yadda ake shukin gwaza?
Yaushe za ka saya mana sabuwar tukunyar gas?
Yi amfani da allon yanka yan da sauki.
zan kula da tsohon mutumin.
Ruwan nono yana ɗauke da sinadarai masu karawa jarirai lafiya
Lagos na a nageriya ne?
Ki bata farasitamol idan tace tana jin ciwon kai!
Kin yi karatun zama sakatare ne?
In an je Amirka za'a samu masu jin yaren Indiyoyin daji
Kuna da gogewa game da cinikin forex?
Kek ɗin ya gasu,
An siyo hitar?
Ana amfani da goge a cikin gidan wanka don tsaftace hakora
Bala ne yake sallar gawa.
Na tuƙa jirgin ruwa a teku
Labulen ruwan wanka ya yi jika
ka taɓa zuwa gandun dajin kainji?
Masu tsafta da gaske suna yin kyakkyawan aiki na kiyaye tsaftar makaranta a kowane lokaci.
malamai za su yi yajin aiki
Man injin da ke cikin babur na tukur ba shi da kyau .
ana samun takardu a ofis
Mutane suna amfani da fenti don canza launin gidajensu
Abin ya girma, kashe kwarkwata da tabarya.
Ramammen kada mai kiba
Me ya sa ba ku kula da falonku?
jirgin ruwan ya gyaru?
Yara mata sun fi maza saurin iya magana.
Ta kara saka nauyin jiki.
In an gama abinchi sai a saka a kan paranti
Mai bada labarin ya yi amfani da Langar don ba da labari.
Zan ziyace dakin karatu gobe
A'a ina tare da manajan kamfanin inshor
A bikin yarbawan da akayi kusa damu, an buga kalangu mun sha rawa.
Bakanike ya kasa mayar da wani notin da ya kwance
Ya kasance mai son kai don ya yi amfani da ita a matsayin bawa .
Manyan kantuna suna da kashiya fiye da ɗaya.
Malamai suna ci gaba da gudanar da ayyukansu na koyarwa a makarantun su.
Wakilin aji uku yana tausasawa abokan karatunsa
Kayayyakin ginin da aka fi amfani da su wajen ginin gidaje sun hada da katako, karfe, siminti da bulo
Sauko daga wannan jirgin!
An yi imanin yaron da aka haifa a ranar da rana zai kasance don sa'a.
Kurkukun matsakaicin tsaro na tarayya ya na Kuje a cikin Abuja.
Manja man kayan lambu ne da ake ci wanda aka samo daga ƙwansan ƴaƴan itacen kwakwa.
an rufe bankin intercontinental a Najeriya
Zaa raba littafan da aka buga zuwa yan kasuwanni.
An cika ajin lakca sosai.
e Yaron yana da natsuwa
Daliban reno duka sun sa fararen kaya.
Za su ƙona kotu idan ba a sake shi ba.
An dafa abinci tun da safe saboda Mama za ta fita.
Naga gyare a kofar gidana.
Mahaifiyata ba za ta bar ku ku kalli talabijin da dare ba
In kunne ya ji gangan jiki ya tsira
A titunan Ibadan, Amina tana wasa da ƙawayenta duk maraice
Wasu dokuna sun gudu daga inda ake aijarsu.
Kafinta na kera kujerar gidan ibrahim
Mudu daya.
Da safe na sha garin kuka da madara saboda gyambon ciki.
malamin mu ta ce Aisha dena hira