text
stringlengths
2
189
An canja baƙin allon mu zuwa fari
Ki saka lemun a firij!
Kowace mota tana da direba.
Za mu zaɓi musulmi a zaɓen da za a yi.
Zan kara koyan tatsuniyoyi na sada zumunci da zan fada wa yarana nan gaba.
Mun ci sakwara da miyar kayan lambu.
Akwai fankokin ƙasa da suke zuwa da batir a cikin su.
Eh, zanyi wasan whot
Bani takardun in duba.
Mun raka yayana filin jirgin sama na Murtala Muhammad
Ƙira mun mai ƙirga kudin, zan so na ganshi
Kande ba ta son ƙwandala.
Sajan bala ne ya kamashi
Conal Usman ya rasu
Kwanaki ashirin da tara ne a watan Ramadan.
Glory ta ba mu wasu gwabas.
Kishiyoyin sun yi tafiya a tare.
Hero sunar wata kalan barasa ce
Akwai kwanon sabulun wanka
E, bitamin C yana sa mutane cin abinci.
Ba maigadin alamar wuce ƙofar nan da nan!
Muna da aure wannan jummu'a.
Audu ya yaga wandon makarantarsa.
Ina dukkan dalibai?
e Muna cikin gasar
mota bazai iya tafiya ba batire ba
Gobe za mu sayi nono mu yi yagot da shi.
Yara ma zasu iya Shan maganin gargajiya
karfe nawa za'a buɗe gidan rediyon?
Jiya na yi tsere da mata ta
Ma'aikatan gidan abincin ke kaiwa masu yiya abinci
E, ina son luwaiɗin saboda sauƙin haɗashi.
Ana tsamman buga analog za ta ƙare nan ba da jimawa ba.
Cokulana sun bace.
Me matsayin karshe na sojin sama.
kin ga jimina da kuka je gidan zoo?
Baba yana son magana da larabci
Uba sani zai cika shekara uku da zama gwamna
Mahaifiƴata na halartan haɗuwa na ƙabilan su kowani asaɓar.
Akwai gaba a wassu iyalan
Akwai direbobi a tashar motoci.
An hamɓarar da mulkin demoraɗiya a Nijar.
Idan mun tashi a barci sai mu tafi ɗakin karatun.
Tafiya da motar kasuwa ta fi araha.
Salisu ya fada min cewa ana yin wasan ƙwallon ƙafa mintina casa'in.
Za ku iya ɗaukar tela daga kanti
Ma'aikatan zasu tafi yajin aiki.
sunan mahaifiyata Fatimatu
Malam Iro yaji rauni a yaƙin basasan.
An kusa gudanar da zaɓen shugaban ƙasa.
Makwabcin nawa abokin ciniki ne na yau da kullun a wannan gidan giya.
Miyar masunta ta kasance mai wadata da kifaye daban-daban kuma cike da sinadarin furotin
ana miyan cin tuwo da agushi
Ina za ki je?
Tsohuwan mata,ta na tattara jikokin ta kowane yammanchi don ba da labarai.
Ƙwarya ta bi ƙwarya in ta bi akushi ba ta moriya.
Eh, dankali Hausa yana bada sinadarin faba da bitamin rukunin C
Ajiye tef na wutan yanzu .
Zan je ganin mawaki Nura M Inuwa idan yazo auren.
Ɓarayi ne suka yanke wayar na'urar C.C.T.V da ke banki
Wani maciji ya afkawa beran daga bayan ciyawar.
Adamu ne ya hau bishiyar.
Marayu su ne waɗanda suka rasa iyayensu
Ka hau kan bishiyar mangoro ne?
Na kai yara na magic land.
Kwakwar ta fashe.
Maman su leena na da shagon magani.
Goggonta ce za ta kai ta gidan miji.
Kwabbai sun tafi ba zasu dawo ba
Ranar alhamis kake so kaje kasuwan?
Mutumin da ka gani da hular gashi a hannunsa lauya ne
Jirgin na mutum ne.
Mata suna yin haila duk wata.
Wane lokaci yakin ya fara?
Na soya wa ƙanina dankalin turawa da ƙwai.
Ganyen zogale yana da amfani so sai. Daga cikinsu ana yin gayen shayi da shi.
Kande ta ɗaura tukunya gaskukanta
Akwai fenti masu sauƙin kuɗi .
Mai kana so ka zama idan kayi girma?
uwarɗaka yana mazaunin dakin canza kaya.
Za ki iya shuka amfanin gona da inji?
Lauyoyi sun san illar matsin abokanai.
Galibi ana ajiye talabijin a cikin falon don nishaɗi.
ƙungiyar rawa ta Batsheva tana ɗaya daga cikin shahararrun kungiyoyin rawa na zamani.
ki kawo min kazan nan.
Wace sana'a ce ta bukaci ka sanya baki da fari?
sadaki wani bangaren hakin aure ne.
Za a wulaƙantata saboda iyayenta talakawa ne.
Bus ɗin makarantar zai zo da wuri don ɗaukar ɗalibai mako mai zuwa
Mai tseren Millennium Park Darby yayi kuskure
Sojojin za su hau jirgin sama.
A ina za ka canja dalar nan?
Akwai tatsuniyoyi daban daban
Jama'a sun yi tururuwa sosai a yankin ghetto.
Dangin nono ba shi da tushe a Afrika.
Ana bambanta kayan makarantar maza da mata wajen ɗinki.
Kanti gini ne da ake saida kaya.
Sojojin sama na amfani da shuɗin kaya
Dole sai an yanka gwanda kayan kafin a sha.
Dubu biyu ne kawai