text
stringlengths
2
189
Na daina hawan bishiya ranar da tururuwa ta soja ta cini
Jami’an tsaro sun tabbatar da cewa jama’a suna cikin koshin lafiya a dajin.
Sani ya gaishe dakai?
Za ta je taron siyasa.
Maza ne kawai masu gyaran takalma a Arewa.
Eh nayi firamari skul.
lami ta yi saduwa da liti
Tsawon filin da Yahaya ya auna jiya taku arba'in ne.
e akwai ɗanwake da alala
Kai Igbo ne?
Koda guda biyu ne kuma su suke haɗa fitsari a jiki
Ana amfani da daje domin tsaro da tsira.
An nada shugabannin daliban jiya.
Suna koyan wasannin da za ayi wa mutane.
An gayyaci gidan rediyon mu zuwa wani taron koyar da sana'o'in hannu wanda shugaban karamar hukuma ta dauki nauyi.
Ée na taɓa samun dubu daya a kasa
Lokacin mulkin zalunci mutane sun sha wahala
Na anso butter tart daga gidan kawu na jiya
Ai tsadar masaukin shugaban ƙasar sai ya karya mutum.
Buba ya mallaki tarakata a noman bana.
Ana amfani da fayil don ajiye takardu
Da saka da hannu kawai a ke yi
Shagon kitson ya ƙone.
Koyarwar da aka yi game da magance matsaloli ta taimaka wa mutane da ƙungiyoyi su bi da matsaloli da kyau.
Ana shan zogale don magance ciwon hawan jini.
Masu zuba jari daga kasashen waje na fargabar saka hannun jari a Najeriya saboda rashin zaman lafiya
Zagezage akwai su da gaskiya.
E, sun so labarin.
Ku je ku yi aure
Kakata ta haifi 'ya'yanta tara duka a gida.
yace masa "gyara zanzaron ka!"
Malamai na rubutu a allo.
Jiya abokina ya gama gina otel ɗinsa
Babur ɗinsa ya lalace jiya.
Ki gwada shayar da shi ko zai daina kuka.
Kun kwaɓa simintin?
Dubu daya da dari hudu da hamsin na gaban dubu daya da dari hudu da arba'in da tara
Na soya rabin kajin, sannan na ijiye rabi a dakin girki.
Idan ka zama mara amana mutane zasu dai na girmama ka
A cikin duk hanyoyin safara ta mota tafi yawa
Langa wasa ne da mata suke yi.
Akwai ɓangaren mata a masallaci.
Hannatu ta haifi namiji makon da ya gabata
Yawancin gidajen marayu kan samu kudaden tafiyarwa ne daga attajirai
Jam'iyyar PDP za ta yi nasara a Zariya a zabe mai zuwa.
Kun dawo daga wurin shaƙatawa ne?
Ruwan sama ya yi karfi kuma sai ya saukar da sandar wutar lantarki.
Tsawon wane lokaci ake ɗauka don yin salon shuku?
Akwai nakasassu a Kano sosai.
Kasimu ya yi aure shekaru biyun baya.
Mako mai zuwa zan kalla ƙirƙirarren fim ɗin kimiyya
Tuwon masara da garin masara a ke yin shi, kuma ana samun shi ne a arewacin Najeriya.
Cibiyar jagoranci da kimiyya ta Najeriya ita ce kwaleji ta farko a Zariya
Yaushe yarinyar ki ta fara tafiya?
bankuna na chanza wa mutum kuɗi in yana so
Mai tsabtace makaranta shine ke da alhakin gudanar da binciken yau da kullun don duba cewa wurare kamar dakuna hutawa.
Dogo ya siyo sabuwar canji'oba a kasuwar Sabon Gari.
Me kake yi?
Kana da abincin ƙasashen waje a'shagon ka?
Jarirain suna batsa a cikin kwanciyan su.
Mun kashe ɓerayen gidan mu.
Shin ka taba cin spaghetti tare da kayan lambu?
Ana gina sabbin shaguna a cikin sashen inda nake karatu a jami'a.
Malam ya sa a sake wa gidansa fenti
Ci wannan an sha ruwa!
Maryam ta ce zata saurari labarai a rediyon cikin falon karfe huɗu na yamma
Ta saƙo za'a fi isarwa ga mutane da yawa
Yanayin Najeriya dabam-dabam ya sa ta dace da nau'ikan tsirrai da dabbobi.
Ban san wanene ya gina bukkar ba.
Kogin Naja da kogin Benuwe su ne koguna mafi girma a Najeriya.
Mutane za su ci gaba da tsare kansu da kansu.
Jirgin sama na da inji guda biyu ko hudu
Ba ra fankan silin biyu aka sace mana
wata goma sha biyu ne a shekara
Manyan tashoshin motoci na da manajoji.
E, ana samun fasto a cikin coci.
Matar yayanmu tana da kirki.
Ya auri mata biyu a rana ɗaya.
Shin kana tunanin Kaka ya rayu shekara dubu daya da dari takwas da sittin da biyu?
Wani yaro ya yi rarrafe har zuwa kofa.
Ana samun gulob fari.
kamfanin inshora suna taimakon mutane
Ka taɓa shiga ɓangaren siyar da kayan abincin kuwa?
Nasiru na kunna ƙwan lantarki saboda ɗakin ya yi duhu.
Jami'an tsaro na fararan kaya basa saka inifam
mata nason guwa shagon siyayya
Mamman Shata na da maroƙi.
Ta goge haƙoranta.
Direbobi a turai suna samun ƙudi sosai
Lauya ya ce ba zai wakilta shi ba
ruwan Kal na sa abinci yayi taushi
Zobo wani abin sha ne da akayi shi da furen yakuwa
"Heineken " yana da barasa kashi biyar.
Tana karuwanci ne yanzun ã Italy.
Kun siyo fankar dafa ruwan?
Jiya tukunya dafa abinci ya bashe
Mun yi dogon zama da lauyanmu don mu san wane matakan za mu ɗauka.
Abida da Jummai suna tafiya wajen gyaran gashi.
Wasu ofisoshin ana gina su ne kawai don korafi