text
stringlengths
2
189
Yin kitso a wasu shagon gyaran gashi na ɗaukan lokaci.
Dikodan tauraron ɗan Adam ake amfani da shi a yi kallo fina-finai a wasu falon.
wani darasi kuka ɗauka a wasan dandali na jiya?
Audu zai buɗe kemes.
Yawanci matan Maiduguri,suna yawan ɓula hancin su.
Za ka iya yin dogon rigar?
Akwai yaji a gidan nan?
Isa ya ce bai san bankunan jingina ba.
Kuna koyo da baƙin allo?
Yau, alhamis, ne ka yi karatun?
Waccan tukunya ce?
Kifayen sun yi girman shiga kasuwa?
Adama ta shirya taron Maulidi a gidanta.
Ladi tana son kallon labaran talabijin.
Kanurai suna bikin-al'ada na ganga kura.
Maza ke yin gadin gida.
Yaya ya ce mahaifinsu shi ne shugaban ofishin canji.
Mace za ta zama shugaban ƙasa.
Anjima zan saurari waƙar ɗankwairo.
shugaban makaranta yace gobe kada su Saka kayan makaranta
Tashar jiragen ruwa ta Apapa tana Legas, Najeriya.
Zan koyi yadda ake sakwara da miyar ewedu.
A wasan tennis .Daya daga cikin Dan wasan dole ne ya fara buga kwallon a gefensa na teburin .
Diyar El-Rufai ta rasu a makon jiya.
Da Mainene ake algaita?
A'a, za mu iya tafiya hanyar jirgin anjima.
An miƙawa wani sarki sandar mulki.
Za a hukunta duk ɗalibar da ta makara.
Ɓarayi sun fasa kontena a filin jirgin ruwa sun kwashe kaya.
Bikin ƙani na satin can mai zuwa ne
Ayuba yana fushi da abokansa amma ya albarkace su.
Bikin Argungu ya ƙunshi gasar kamun kifi a kogin Matan Fada.
Tana cikin waccen jakar.
Ma'aikatan jinya su na saka fararen kaya ne
Babanmu ya ce zai je da mu bikin kamun ki na Arugungu.
Waɗansu makafai sun iya yin waka.
Auwal ya fara so soyayyar yanar gizo da Rahama.
Bayan haihuwa da kwana nawa ake walimar suna?
Hawainiyar ki ta kiyayi rama ta!
Haɗin kan jama'a zai sa su zaɓi shugabannin da suka dace.
Zan yankewa jaririn farce sai wurga ƙafarsa yake yi.
Ahmad ne ya tsinka igiyar
Tashar telebijin suna amfani da shahararren mutumin domin talla.
Ta haihu a ƙasan bayi jiya.
Ka taɓa ganin wanda ya ci dodon koɗi?
Shine yake yiwa mutane ihu
Na kasance ina son labaran a zamanin da.
Anjima za mu gidan abinci.
Kada ka wanke kwalbar abincin da sabulu!
A musulunci ba a saka baƙaƙen kaya don wani ya mutu
Dattijai na cin abinci
Maʼaikatan filin jirgin sama na da kuzari.
E, kayan miyar kasuwar Ƙofar Ruwa na da araha.
Hauwa tana kiran mijinta kullum a Kiran bidiyo na WhatsApp .
Taliya abinci ne mai sauri.
Ana amfani da maggi wurin dafa abinci
Gaskiya na fada miki.
Makocin mu da ƙaura bai da addini.
Ba ta dafa wa mijinta abinci.
Shin ka ga inda aikinka na wahala ya same ka?
Ana saƙa da ulu.
ginin ya yi gasali sosai
Ma'aikata a Legas sun yi aiki tuƙuru don haɓaka sassan tashar jiragen ruwa.
tana ta nuna kishiyarta da Yar yatsa da sukayi faɗa
N'na ziyace ka zuwa bikin sunan yarinya na makoai zuwa.
Jarumar ta yi ado na asali a wurin.
Usman ya ce ya tuna wasan Majelo.
Za mu je bikin sunan.
Kaka na yana son fada mana labarai na dabba.
zata koma zama da kawunta a Abuja
Lami za ta je tayi Wanka
Me ya faru da fitilar gaban ka?
Jiya muka yi kitso.
Ba zai iya fahimtar ainihin tunanin ilimin lissafi ba.
Taro na makaranta, tare da tekun riguna, suna cike da kuzari da sha'awar matasa.
Rikici wani bangare ne na al'ummar dan Adam.
Kowane jiha na da gidan rediyo a Nijeriya.
Bankin Union of Nigeria a da ana kiransa da bankin mulkin mallaka
Wasu na karanta jarida kullum.
Za a kai ƙarar ɓarawon akuyar.
Zan iya hayar tarakta ku?
Otal ba su bayyana asirin customomin su.
Zaka iya tsayawa takara Babu jam'iya
Ya akayi naman sa ya lalace?
Kamfanin yana ba da kayan aikin bita na masu girma dabam.
Sun shuka masara a gonar musa kakar bara.
Babban bankin na CBN na shirin aiwatar da tsarin biyan kuɗi na zamani.
Fanadol magani ne.
Jihar Kogi kuma ta shahara wajen noman kashu.
An kashe maciji a ofishin shugaban sashen
Surukai galibi su na jin kunya a yankin arewacin Najeriya
Wadanne abubuwa ne na makarantarku na ban mamaki ko na musamman gine-gine ko fasali?
Lala tana son taci salak ɗin fatush.
Wannan ɗan'uwan ku daga wata uwa.
Wannan waya ce mai ƙarfi wacce za ta daɗe.
Hira na taimakawa mutum ya ƙware a yare
a'a ba'a samu an kama ɓarawon ba
Bala zai yi wasan dambe.
zamu Kai ziyara ofishin MTN
Jirgin zai tashi bayan duka fasinjojin da kayan su shiga jirgin.