text
stringlengths
2
189
Akwai Kwalejojin kimiyya da fasaha a kowani jihar Najeriya.
Ana gudanar da gangamin siyasa a zauren majalisar
Dangin nagangare ƴan uwanmu ne
Akwai fasali na ma'auni.
Shin kai mai taya ne?
Abdul na shan abarba me zaƙi.
‘Yan jam’iyyar sun yi gangamin zagaye na gaba dayan Gwan Tasu.
Zo ki karɓi injin bugun ki!
Yau na buɗe shagon aski.
Da jirgin ruwa aka kawo min mota ta
Aikin Akawu ne ya tabbatar da harƙan gudanarwa na kuɗi
Provost ya ba ni kwas mai kyau don yin karatu.
Wasu yara na koyon hali masu kyau wurin iyaye.
Gajeren wando da maza sukan samu
Butar dafa ruwa yana tafasa ruwa don yin shayi ko kofi da safe.
Cease fire! Hold your fire.
"Farasitamol yana da ɗaci", in ji Lami.
Buba yana son aikin gona.
Nakan wuce wani gidan nakasassu kullum
Akwai bankin da aka ware musamman wa manoma?
Kaji suna haifuwa ta hanyar kwanciya da ƙyanƙyasar ƙwai
Ana yawan amfani da karas wajen dafa abinci.
je ka halarci karatun!
Akwai mai karbar baƙi a otal
Sunan yaron kawuna Bala.
Ina cikin kamfanin inshora
Ƙabilanci yana janyo rashin haɗin kai a ƙasa
Musa zaije gaida surukansa gobe .
Anyi masa aiki a ƙafa.
Wane ne ya wuce?
Gidajen rediyo su na watsa labaru da shirye-shirye.
Dan Sanda zan ɗauko ya kama su
Talata za ta yi kyau.
Da mun ziyarci ƙauyen, za mu tattauna hanyoyin inganta ƙauyen.
Mata suna son farin namiji dogo.
N'na kai yara na wurin shakatawa mai suna Gamji a'ranan kiristimeti.
Kafanin Pepsi yana da reshe a jahar Kano.
Mai aiki a ɗakin bincike yana masu bayanin yadda zasu gudanar da binciken
Za mu yi wasa a gidan su Musa.
Idan zaa ayi shuka sai an sha re gona.
Nace ka mare ta.
Za mu je kasuwa anjima siyo ma ƙanin mu kayan wasa.
Garin Bauchi akwai masa mai ɗaɗi.
Ban sani ba yanzu.
Nawa ne abincin?
Share mana gidan.
A cikin makaranta ake gina wa ɗalibai ɗakin karatu
Ƙusan zai ƙare.
Sayo wake mudu ɗaya!
Samuel ya bani naira ɗari biyu na siyo masa makunnin fanka.
Isa ya cika da mamakin yadda aka yi na ƙware a waƙa
Kunguyoyi zasu iya rabuwa idan akwai rashin daidaito tsakinin mambobinsu.
Fasto ne maƙwabcin ku?
Ke ba ance ki bar karya ba saboda haramun ne.
Cire ciyawar daga nan.
jiya an raba mana lacasera a makaranta
A wasan kokawa ana jin ciwo sosai.
Ƙungiyoyin wasanni suna ɗaukar filin cikin launuka masu dacewa, kayan su na iya bayyana haɗin kai da kuzari.
Mutane suna yi wa amarya da ango addu'a bayan an ɗaura aure.
Ba su cinye tuwon ba.
Wasu yara kan yi zafin jiki a duk lokacin da suke haƙori.
Legas ta shahara wajen samar da kayan gini iri-iri.
Da asubutoci ba su yawaita kamar yanzu.
An tsara azuzuwa bisa matakin ɗalibai
A da ana yanka kayan marmari a sha a haka.
A mulkin Buhari anyi garkuwa da mutane da yawa
Aikin malamin firmari shine koyar da ɗaliban firamari
Lokacin bukunkunan sallah mutane kan yi kwalliya suje sallar idi, su ci abinci kala-kala, sannan su yi yawon ziyarce-ziyarce
Duk kayan aikin da ke dakin karatun sun bace.
Zarton bashi da kaifi.
An sayar da kayan lambu a kasuwa.
Mun raira waƙa gaba ɗaya da kasashen mic.
Dole ka yi fantin bangon da farin fanti!
ni ne da paktiri na kwakumetin.
A'a ɗinka mun buba, Ina son sa saboda yana da sauƙin sauyawa
Mai gyaran wutan ya wuce da salatef ɗin.
Ee, ni ne jami'in tsaro a nan.
Zan ci amala da ewedu gobe.
Ina son cin farin shinkafa da miya.
Shirye-shiryen kayayyaki a cikin waɗannan kasuwanni an tsara su bisa ga al'ada ta nau'i.
Akan yi amfani da zare wurin kitso.
Jiya ya zauna a makabarta saboda an kashe masa agwagwa, waye kuma bashi wata?
Gobe ma'auratan sunce zasu sha hiran su
za'ayi wa yaron kaciya
Eh shi ne ya yi.
Zan nemi kujerar shugaban ɗaliban tsangayar ilimi na shekara mai zuwa.
Ana yin bikin al'ada a ƙauyan ku har yanzu?
Ina jin daɗin wasa da ma'aunin tef
I, shi ne ɗan fari
Akwai bishiyoyi da yawa a harabar jamiar Buk ta kano
A yi wasan jifa, makaho ya taka dutse.
A'a, rabin gonar suka noma.
Tun jiya sadiq ke kallon shirin gwai-gwai.
An kashe abdul a sahad shopping mall
Wane ne ya fasa kai?
an kunna waƙa da amaryar zata shigo
Na tabbatar da Khadijah iyalanta a jinsin "Nuclear" suke.
Wasu mutane sukan gina gida a kan ruwa.
Sabon talabijin ta ya ƙone
Jiya da safe ya fara